Labari akan wata uwar miji wacce ta takurawa matar dan ta tin kan suyi aure. Komai ta tashi ta turo mata but sai ya kare akan ta. Shin uwar mijin na gane gaskiya ko kuwa? Mushiga ciki dan jin me ke akwai.

ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, shi ma kuma Adam yana ganin kama...