Sanye yake da farar riga....doguwa sannan gashin kansako baki wuluk....
Da ganin yadda suffar mutumin yake sai yace dashi.....

"Yadai malam lahiya kuwa?"

"Ance nakawo muku coffee,shine na kawo"
Hakan ya bashi ansa ba tareda ya dango kai ba.....

"What?,coffee Dai....no babu wanda ke bukatar coffee anan gurin"

Dajiyo haka mutumin ya sake cewa.....

"Amma dai nan akace na kawo"

"Kai tsohon matsiyaci,idanfa tsiyarne muma mun iyyata........
Duk cikin mu babu wanda ke shan coffee......
Dan haka ka koma wajen wanda ya turoka yasake gayamaka inda zaka kai"

Cikin nuna bacin rai khamal ya furta hakan....
Mutumin ko yasake cewa...

"Aiko halin mutun takan iyya sauyawa a kowani lokaci.......
Wata kila abokan naka sun soma shan coffee batare da sanin kaba.....
Dan haka kadan tambaye su mana dan Allah"

"Wai wani mahaukacinne ya dauke ka aiki,mstwwwwwww
Bazan tambaye suba just get lose......"

Bayan ya furta hakanne yajiyo muryar musty na cewa....

"Khamal wai mai katsaya yine,acid nakafa zai lallace....
Maza yi sauri kazo ka cigaba da aikin ka....."

Dajiyo wannan batu na musty, ya rufe kofar da karfi kamar zai balla....
Ba tare da sun kammala maganarba ya rufe kofar.....

Nanfa ya karasa wajen musty da sauri ya zauna......
Suko suk Tambayesa waye ne ya kwankwasa.....shiko ya basu labarin komi....
Suko suka ce dashi....

"Maybe Rudewa ne yayi......"
Basu kammala fadar hakan ba sai suka jiyo an sake kwankwasa wannan kofar da karfin tsiya.....
Nanfa zuciyar khamal tahau tafarfasa.....
Wafce bottle na swan water yayi a hannun musty ya wuce.....kai tsaye ya bude kofar.

Budewa yayi hade da watsa ruwan....niyar sa shine ya watsawa mutumin.....but abin mamaki sai yaga babu kowa a gurin...
Da ganin haka ko sai yaji gashi jikin sa duk sun mimmike tsaye....sannan zuciyr sa ta soma bugawa da sauri.....

Baifasan lokacin daya ja kofar ba ya rufe....bayan ya rufe kofan ko ya jingina jikin kofar da gadon bayansa....
Nanfa yakai ido gurin dasu musty suke aikin,saiya tarar babu kowa a gurin....
Da ganin hakako ya buga ihu mai karfin gaske.....
Inda muryar ta rikide ta koma ta abin tsoro ga musty domin muryar ta koma irin ta bakaken aljannu...

Still musty da sauran gayun suna cikin dakin but baya iyya ganin su.....Haka suma dai basu iyya ganin sa...
Dajiyo wannan karar mai razanar wa suka kyale duk abinda suke yi....
Suka kuma juya a fusace suka dubi kofar lab din.....
Tarar da gun babu kowa sannan kuma kofar ta kasance a bude take...
Dukda cewar khamal ya rufe kofar,sannan kuma jingine yake jikita but sai suke ganin kofar a bude...

Musty jajircewa yayi ya kirawo sunan khamal cikin muryar tsoro....
da kiran sunan ko suka ji an kashe fitulun gurin baki daya....aka kuma sake nunnowa.....
Dukkannin su shida suka dubi juya.....khamal ko ya wani mammatse kansa a jikin kofar sai famar kuka yake.....

Musty sake cewa yayi.....
"Waye anan gurin?"
Shiru babu wanda ya ansa masa.....shiko ya sake da cewa..
*show your self,idan kuma bakayi hakaba... zamu bincikoka mu bata maka*

Nanfa futulun suka soma rawa.....off and on....haka zalika windows...
Tattles da sauran kayakin anfani cikin lab dukka suka soma rawa....da karfin
Kakace girgizan kasa ake awannan dakin.....

Gayun nanko sun kasance marne suke guri daya.....
Fuskarsu cike take da tsoro, kamar basu bane masu shuka shiyar a school din.....
Bayan sunga abin na kara kaifi suka sheka uban ihu.....
Wanda wannan ihun ta matukar tsorata khamal....
Danko baisan lokacin daya tsiyayo fitsari ba a wando....
Danko muryoyin ababen tsorone suke tashi idanu su musty sunyi ihun....

RUHI BIYI (a gangar jiki daya)Where stories live. Discover now