Shin wanene Yahuza BKY?

5 0 0
                                    

An haifi Yahuza Sa'idu Kakihum ne a garin kakihum, a karamar hukumar mariga, ta jihar neja. A shekara ta 1992, AH. Kuma mawallafin wanda wasu sukafi sani da suna Yahuza BKY dan asalin garin Kakihum dake jihar nejan yayi karatunsa na firamare Central primary school garin kakihum da sakandare a GDSS Makuku, dake karamar hukumar sakaba a jihar Kebbi najeriya. Daga bisani ya karanci bangaren sha'anin siyasa da kuma addinin musulinci a kwalejin koyarwa dake garin kontagora jihar neja najeriya, ashekarar 2016. Harwayau fasihin marubucin kuma mai aikin zanen yanar gizon ya kasance daya daga cikin matasa masu yiwa kasa hidima, kuma marubucine a bangaren Soyayya da zamantakewa dakuma harkokin yau da kullum.

Takaitaccen Tarihin Yahuza Sa'idu KakihumWo Geschichten leben. Entdecke jetzt