Yaya Fatima ce tace. "Allah sarki nasha gaya ka Auta duk cikin samarinta Aminu yafi sonta amman sai tace ita bata son shi bai'iya soyayya ba, gashi kinga halllacin da yayi niyar yi mana Allah maido ta da hankalinta gida." "Amin ya Allah." suka ansa sannan suka ƙara kwantar ma Mama da hankali kowa ya wuce gida yana tunanin ida na tafi.

*~~~~~~~~~~~~~~*

_HIRJI_

Tun asuba wannan matar tazo ta tadani tace na tashi ankira sallah, sanann ta tafi ɗakinta tashi nayi alwalah nayi sallah da azkar na koma na kwanta sai karfe takwas na tashi nayi wanka na shirya na fito parlour ba kowa a parlourn haka yasa na zauna na kunna kallo dan bansan mai zanyi ba tunda komai na gidan a gyare yake, ban daɗe da zama ba ta shigo taci kwanliya tasa ƙananan kaya matsatso abun dai ba kyaun gani dan duk rabin nononta a waje yake, murmushi tayi man tana zama a kusa dani tace. "Barka da hutawa bakuwa ta." ɗukar da kaina ƙasa nayi nace mata. "Ina kwana Aunty."? Tashi tayi tana cewa."lafiya fatan kin tashi lafiya."? Cewa nayi "lafiya lau" na cigaba da kallona, ita kuma kitchen ta shiga ta dumamana kaza sai flask din ruwan zafi da madara haka muka ci muka koshi sannan na kwanshe kayan na maida kitchen na dawo na zauna, kallona tayi sanann tace. " Yan mata ya sunanki." ce mata nayi. "Khadija." murmushi tayi dan na lura ita mace ce mai yawan murmushi ce man tayi "suna mai dadi, to ni sunan Asiya." murmushi kawai nayi na cigaba da kallona ji nayi tace. "Khady mai ya kawo ki garin Hirji? Ko mamanki ya aikoki wani gida baki gane shi ba." girgiza kai nayi, sannan na share hawayen da suka zuboman nace "Aa kawai nadawo nan ne da zama." ji nayi ta rungumo ni jikinta tana lailashi sannan tace. "Karki damu nima haka naji llokacin da baro gidanmu, amman daga baya kuma sai na dadashe gashi har na yi dukiya, na manta da kowa nawa ina rayuwata yanda nike so, shin ban burgeki ba Khady."?  Murmushi nayi na fidda jikina daga jikinta nace "kin burgeni mana."abun mamaki ƙara matsowa tayi a jikina tana cewa. "Kina da kyau kuma kina da abunda akeso a jikinki, amman kinsan mai."?

"Aa" nace mata kawai, dariya tayi sannan tace. "Bakiyi kama da wanda zaki sakarma namiji jiki yana mora sannan ya baki yan-kuɗaɗe wanda bazasu isheki ba, kin ganni nan tunda na fito duniya ban taɓa haɗa kwanciya da wani ƙato ba sai dai mace yar'uwata duk wannan kudin danayi ta haka na samaisu, idan zaki iya sai na koya maki kafin na fara haɗaki da manyan mata yanda zakiyi kudi kema." shiru nayi bance komai ba, ji nayi hannunta na yawo a cikin bireziya ta, da sauri na ɗago kai na kalleta sai naga ta ƙasheman ido tace. "Ki daba kai kawai Khadija zakiji dadi sannan kuma zakiyi kudi sosai. "Ɗaga mata kai kawai nayi sannan nace "ni bansan nayi kudi, sanann bansan ki haɗani da kowa ki barni kawai ina yi maki aiki ni haka ma ya isheni, amman banda niyar sake wani sabon Allah na samu na roki Allah ya yafeman wanda nayi a baya, Auntyna dan Allah karki bani gudumuwa wajen ida lalacewar rayuwata ki tausayaman wallahi zanyi maki aiki ko wani iri idan har na wahala ne."

Murmushi tayi sannan tace. "Ba zan matsa maki ba Khadija, nayi alkwarin ba zan matsama wata ba akan ta shiga harka, kuma ba zan hanaki zama gidana ba, kuma ba aikin da zani baki Khadija zan zauna dake ne da gaskiya da amana amman da sheraɗi ɗaya." cikin sauri nace. "Auntyna wane sheraɗi ne."? Murmushi tayi sannan tace. "Sharaɗin shine zaki ringa bani nononki ina sha duk randa na gadama idan har kikayi man haka shikenan zaki zauna dani kuma daga nononki ba abunda zai taɓa a jikinki nononki sune a matsayin fansar zaman dakike a gidana."

Kuka na fashe dashi ina cewa. "Inalillahi wa'inna'alaihijirun, wayyo Allah na na shiga uku na lalace, dan Allah ki rufaman asiri ki sake man wani aiki wallahi bani iya aikata wannan babban zunibin, wallahi ko namiji ban iya bashi nonona yasha idan ba mahamramina ba, dako nayi haka na bada nonona ansha da sunan soyayya amman banda yanzun dan nayi nadama, nadama kuma ta har abada dan Allah kiyi hakuri." Asiya mace ce mai saukin kai da kuma tausayi yanda taga ina kuka sai na bata tausayi sosai tasowa tayi ta hada bakinmu waje ɗaya ai bansan sanda nayi shiru ba, cirewa tayi sanann tace. "Kiyi hakuri nayi maki hakane dan kiyi shiru muyi magana Khadija, tabbas haduwa take ya tuno man da abubuwa da yawa a rayuwa ta, nima haka nayi lokacin da akayi man tayin maɗigo amman ni na faɗa hannun muguwa da tsiya sai da ta wulakanta man rayuwa har na zama yar'hannu amman ni ba zan ɓata maki rayuwa ba, ko zaki iya gaya man abunda ya baro da ke gida Khadija."? Share hawaye na nayi sanann nace. "Nagode Auntyna, insha Allah zani gaya maki idan har zaki kyaleni na zauna ina yi maki aiki." murmushi tayi sannan tace. "Wallahi ba aikin zakiyi man, zan zauna dake a matsayin yar'uwata" cewa nayi to. "Zan gaya maki labarina....

*kiyi share saboda da Allah ba dan ni ba, idan kina cikin group uku kiyi kokari ki tura masu dan su amfana yar'uwa nima inayi makune dan mu amfana nagode.*

'''Need ur prayer, am know feeling better, yau ma dakyal na samu nayi maku sai randa kukaji ni kuma'''

👇👇👇👇👇👇👇

*SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!*

💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃

*Matso kiji ƴar uwa* 👂👂

*Shahararriyar marubuciyar nan wadda tayi ƙaurin suna gurin   kasheku da dadaɗaɗan litttatafanta wato Aisha Umar Ibrahim (Real eeshow ) yauma gata tazo muku da wani shahararen book ɗinta wanda ta daɗe tana tanada muku shi cikin farashi mafi sauki wato 200 kacal.*

*Ga sunan book ɗin kamar haka*
👇

🌻 *BAR RAINA ALLURA*
*( Itama ƙarfe ce)*

*Domin neman  ƙarin bayani kan wannan book zaku iya tuntuɓar mu a kan  lambobinmu kamar haka* 👇
*08108362334 or 08135361133*

*Ƴar uwa karki bari a baki labari domin wannan salon na dabanne  kamar yadda marubuciyar take ta daban.*😍😍😍😍

*karki bari kiyi missing ɗin wannan book ɗin hajiya.*

Share
Comment
And
Vote

A SANADIN SOYAYYAR MINTI Where stories live. Discover now