ZAHRA TAWA CE

By FatimaZois

90.8K 6.1K 585

Ya zakiyi idan aka ce mutumin da kike nema ruwa a jallo shine subordinate naki da kuke tare a kodayaushe ba t... More

Encounter 01
ZAHRA TAWA CE 02
ZAHRA TAWA CE 03
ZAHRA TAWA CE 04
ZAHRA TAWA CE 05
ZAHRA TAWA CE 06
ZAHRA TAWA CE 07
ZAHRA TAWA CE 08
GADANGA 09
ZAHRA TAWA CE 10
ZAHRA TAWA CE 11
ZAHRA TAWA CE 12
ZAHRA TAWA CE 13
ZAHRA TAWA CE 14
ZAHRA TAWA CE 15
ZAHRA TAWA CE 16
ZAHRA TAWA CE 17
ZAHRA TAWA CE 18
ZAHRA TAWA CE 19
ZAHRA TAWA CE 20
ZAHRA TAWA CE 21
ZAHRA TAWA CE 22
ZAHRA TAWA CE 23
ZAHRA TAWA CE 24
ZAHRA TAWA CE 25
ZAHRA TAWA CE 26
ZAHRA TAWA CE 27
ZAHRA TAWA CE 28
ZAHRA TAWA CE 29
ZAHRA TAWA CE 30
ZAHRA TAWA CE 31
ZAHRA TAWA CE 32
ZAHRA TAWA CE 33
ZAHRA TAWA CE 34
ZAHRA TAWA CE 35
ZAHRA TAWA CE 37
ZAHRA TAWA CE 38
ZAHRA TAWA CE 39
ZAHRA TAWA CE 40
ZAHRA TAWA CE 41
ZAHRA TAWA CE 42
ZAHRA TAWA CE 43
ZAHRA TAWA CE 44
ZAHRA TAWA CE 45
ZAHRA TAWA CE 46
ZAHRA TAWA CE 47
ZAHRA TAWA CE 48
ZAHRA TAWA CE 49
ZAHRA TAWA CE 50
ZAHRA TAWA CE 51
ZAHRA TAWA CE 52
Nuhahu six reporters 53
nuhahu six reporter 54
nuhahu six reporters 55
Nuhahu six reporter 56
Nuhahu six reporter 57
Nuhahu six reporters 58
Nuhahu 6 reporters 59
Nuhahu 6 reporters 60
Nuhahu 6 reporters 61
Nuhahu 6 reporters 62
Nuhahu 6 reporters 63
Nuhahu 6 reporters 64
Nuhahu 6 reporters 65
Nuhahu 6 reporters 66
Nuhahu 6 reporter 67
Nuhahu 6 reporters 68
Nuhahu 6 reporters 69
issa beautiful life 70
THE LONER 71
GADANGAN ZAHRA 72
ZAHRA TAWA CE 73
ZAHRA TAWA CE 74
ZAHRA TAWA CE 75
THE NIGHT COURIER 76
ZAHRA TAWA CE 77
ZAHRA TAWA CE 78
ZAHRA TAWA CE 79
ZAHRA TAWA CE 80
ZAHRA TAWA CE 81
ZAHRA TAWA CE 82
ZAHRA TAWA CE 83
ZAHRAN GADANGA 84
ZAHRAN GADANGA 85
ZAHRAN GADANGA 86
ZAHRA TAWA CE 87
ZAHRAN GADANGA 88
ZAHRAN GADANGA 89
Aamir umar faruk 90
ZAHRA TAWA CE 91
ZAHRA TAWA CE 92
SCARER 93
Gadanga 94
The Night courier 95
The night courier 96
GADANGA 97
ZAHRA TAWA CE 98
ZAHRAN GADANGA 99
fearless 100
Strong woman 101
ZAHRA TASA CE 102
ZAHRAN GADANGA 103
Zahra tawa ce 104
ZAHRAN GADANGA 105
Zahran gadanga 106
jealousy incarnate 107
jealousy incarnate 108
jealousy incarnate 109
JEALOUSY INCARNATE 110
He's jealous 111
the boss 112
THE BOSS 113
THE BOSS 114
THE BOSS 115
He's genius 116
mission impossible 117
Mission impossible 118
PLAN A 119
plan A 120
plan B,lady saudat the heroine 121
plan C mission impossible page 122
zahra tawa ce 123
Gadanga 124
the night courier 125
the night courier 126
LONER 127
she's mine 128
she's mine 129
130
131
132
133
134
135
136
137
138
The monster in him 139
140
141
142
143
144
145
146
147
148
149
150
who is he? 151
152
The unassailable 153
154
155 first meeting
156 happy family
157 THE END
AL'UMMATA

ZAHRA TAWA CE 36

432 33 0
By FatimaZois

💖💖💖💖💖💖💖💖





💞💞💞
*ZAHRA TAWA CE*
💞💞💞




*FATIMA ZOIS*





Dedicated to *BABBAR YAYAH*
(ramby *011*)




Page3⃣6⃣



"Mi kike so na fada miki detective bayan cewar na tafy yawon shakatawa ne,yanxu koma na dawo!?." @alhaji usman ya fada a fusace daga jin yanda ya fada bai son a kara yi masa tambayar ne

"Reporter usman daga yi maka wannan yar tambayar shine xaka fusata haka,please ko xaka iya fada min mi ya fusata haka?." @hacker yayinda take maida hankalinta hade da dubanta gaba da kan alhaji usman ta CCTV din dake wajen

"Kika cemin gadanga baya gidan nan wajen sati ina kike nufin ya tafy cos nasan gadanga baya da kawa aboki ko dangin da zai tafy wajensa da har zai Dade haka." @alhaji usman cike da son basar da maganar hade da cigaba da yin tattaki xuwa cikin gidan

"Reporter Usman sau nawa zan fada maka akan gadangan daka sani yanxu ba shi bane haidar ne Huh!,nima kaina bansan yanda xanyi da gadanga ba tunda ya fara aiki a Diamond TV dinnan da koma haduwarsa da zahra." @miss jamila cike da takaici tare da cigaba da sakar da take

"Na tabbata aikin da Journalist idress abubakar haruna ya bawa gadanga akan bincikin komai na zahra ya Riga daya gama shi mi koma yayi saura yanxu?." @alhaji usman yana furzar da wata zazzafar iska na tunowa da shine pah kanin alhaji harun

"Yaso gamawa sai komah aikin ya sake dawowa baya cos zahra dince tayi publishing many a_manyan labarai har biyu akan alhaji bala da komah boss..........."

Cikin saurin alhaji usman ya katse hacker ba tare da ya sani ba,"kina nufin detective harda gadanga a cikin wannan badakalar?." Ya karasa Matsalar cikin tsananin tashin hankali da rudani

"Yoh! Xancen yaushe komah babu Wanda baisan gadanga yana tare da reporter zahra abubakar sadeeq ba a halin yanxu,zan turo maka komai game da wannan labarin hade da yanda yake aikinsa akan zahra,"

"Ina kara tabbatar maka da cewar an san gadanga yana tare da zahra cos duk lokacin da zahra ta shiga halin tashin hankali hade da Neman taimako a lokacin ne gadanga yake bayyana,"

"Gadanga night courier daka sani yanxu ba haka yake ba cos yana iya fitowa a koda yaushe,komai kowa yawan mutanan wajen Indai akan zahra ne zai iya bayyanah a koina ne mah,"

"Gadanga da babu Wanda yasan yanayinsa da koma yanda yake aikinsa yanxu mutane da dama sun fara bincikowah ko shi wayye cos a da bbu Wanda yayin zaton gadanga mutum ne,kowa yafy danganta shi da aljani." @hacker ta fada cikin yanayin na abun bai dameta

"Ya salam! Hacker mai yasa baki fada min duk wannan abubuwan ba ranar da muka yi waya sai yanxu?." @alhaji usman yana furxar da wata irin zazzafar iskar tare saba hannunsa a baya sai sintiri yake a wajen

Tsayar da sakar dake hannunta hacker tayi tare da binsa da Wani irin kallon na kama raina min hankali"Oh yeah ajusshi! Tunda ka tafy yawon shakatarwar taka yaushe ka taba tsayawa nayi maganada kai kamar ranar Huh!?." Ta karasa cike da masifa hade da hargowa har saida alhaji usman ya cire Bluetooth din d ake kunnansa

Saida hacker ta gama masifarta kamar zata ari baki sannan alhaji usman ya Samu damar maida Bluetooth din hade da fara magana cikin sanyin murya mai kwantar da hankali

"Detective amma kinsan yanda bincike akan harkar alhaji bala da boss dinsa yake koh ba sai an sake tunatar dake ba!."ya karasa cike da kara jaddadawa hacker matsalar dake tare da wannan alamarin

"Ya zamuyi usman!? Wannan ita ce kadai hanyar da zamu bi domin daukar fansar abinda aka yi mana a baya hade da karasa aikin da muka ddauka tun farko." @hacker tana fashewa da wani irin kuka mai tsuma xuciya

"Ya isah detective Allah yana bayan kai gaskia a koda yaushe,wannan ita ce kaddararmu Allah ya damu ikon cin jarrabawar da Allah ya jarrabace da ita." @alhaji usman daga ji shima karfin hali ne kawai yake irin na namiji

"Karki padawa gadanga ko saudat akan dawowata nida kai na xanje nayi bincike akan zahra,sannan koma naga miye a tare da ita da har zata daukewa Dana hankali haka."@alhaji usman yayinda yake karasawa cikin dariya domin mantar da hacker bakin cikin data tuna

" Hhhhh! Usman baka da dama har yanxu baka canja ba wallahi."@hacker ta fada tana tuntsirewa da dariya shiyasa sanda usman bainan take jinta wani sukuku!

"Ke kowah ba dole nayi bincike akan wannan yarinyar ba,ace koke duk shakuwarku Baku taba haduwa in person ba sai gashi wata daban har kwanaki yake a wajenta,lalle wannan abun a bincika ne daga ita har family nata ." @alhaji usman shima ya fada cikin dariya

"Hhehehe kaikoh!.....yawwa ya maganar tafiyar gadanga Australia din cos kasan har yanxu banyi masa maganar ba." @hacker

"Uhm ai tafiya ta zamewa _gadanga_ dole musamman jin wannan case din." @usman


💖💖💖💖💖


"Aliyu haidar yi saurin sanar damu abinda ya faru DA har kake sakin wannan doguwar hamdala." @umar farouk ya fada cikin xakuwa yana mai girgixa aliyu haidar daya sankame don farinciki

"Umar faouk,usman,harun hafsat ce ta haihu......" Bai karasa ba gaba dayansu suka dauki shewa hade da adduo'in taya shi murnar wannan abun farin cikin daya same shi Tare da Jan motor harun yayi a millions xuwa hanyar gidajensu

Suna karasawa har rige_rigen shiga suke xuwa part din aliyu haidar don ganin mi aka Haifa musu cos farin ciki mah ya Sanya aliyu haidar kasa fadin abinda aka haifa

Zaune suka samu hajia Fatima tana shirya jaririyar da aka Haifa da alama yanxu ta gama yi mata wanka sai faman tsala ihu taka ga _aleefriend_ ya tusa jaririyar a gaba da kallo tamkar TV

Suma haka suka Tsaya cirko_cirko tare da lalacewa wajen kallon baby tamkar TV,har aka gama shirya ta aka mika musu ita

"Kamar yanda aliyu haidar ya alkawarta zai sanyawa jaririyar da aka Haifa Indai mace ce sunan hajia Fatima hakan abun ya kasance yayinda yake mata huduba da sunan."

"Yarinyar mai kama da mahaifinta sak! Tamkar aliyu haidar yayi kaki saidai koma yanayin kalar fatar jikinta da koma gashinta na hafsat ta dauka taci sunan Fatima zahra,"

"Yayinda aliyu haidar da koma hafsat suka nemi su sanya mata nickname saboda kara ga umar faruk a matsayin sunan mahaifiyarsa,Jin hakan ya sanya hajja Fatima cewar Sam_Sam ita bata yarda a boyewa yarinya suna ba yanda aka rada mata suna haka zaa fada mata visa dole suke kiranta da sunan *BINTU* yayinda shi koma _Aleefriend_ yake kiranta da *ZAHRA TAWA CE*."

"Haka dai yarinya ta taso cikin kulawa da tsananin gata ta kowanne bangare bata samun matsala,"

"Tsantsar soyayya kowah da mahaifinta hade da abokanan babanta suke nuna mata baa cewa komai cos har tafiya aiki suke da ita sanadinta mah _Aleefriend_ ya fara maganah cos a zaton mutanan gidan mah ko daman kurma a sanadin NATA koma yake shiga cikin mutane har zauna dasu na tsawon lokaci ba tare da ya tafy ga mahaifiyarsa ba."

"Haka dai wannan abokai suka wanxo cikin tsananin farin cikin da kwanciyar hankali nutsuwa hade da girmama juna tare da tsantsar hadin kai."

"Har xuwa lokacin komah harun baiyi aure ba a cewarsa tunda ya rasa hafsat baiga amfanin auran ba,kaninsa idress daman tunda aka yi auran hafsat da aliyu haidar ya dawo wajensu da xama."

"Bincike pah suke sosai akan amfani da ake da sassan jikin mata,har kawo xuwa lokacin da suka sake tarar da wani mugun bakin aikin na safarar mata da ake yi daga wannan state zuwa wata state, safarar matan har ya samu cigaban fita dasu 4rm 1 country to another

Continue Reading

You'll Also Like

363K 8.4K 68
Amazing cover by Anel_Graphics Gabriella De'Luca is a cold fifteen year old girl, who has had to go through extreme hardships everyday of her life. C...
192K 8K 32
!Adult/Possessive and Asshole!
40.1K 5.2K 47
⋆୨୧˚អំពីតួអង្គនៅក្នុងរឿង វិទ្យាល័យអភិជន«Little nerd»✧˖° /////// _Gemini Kleverron "ជេមមីណាយ ឃ្លេវវើរ៉នន៍" អាយុ 18 ឆ្នាំ កម្ពស់ 1:81cm _Fourth...
16.2K 516 15
ᴀ ᴘʀᴏꜰᴇꜱꜱɪᴏɴᴀʟ ᴋᴀʀᴀᴛᴇ ᴄʜᴀᴍᴘɪᴏɴ, ᴊᴜɴ ʜᴀᴍᴀᴅᴀ, ɪꜱ ᴄʜɪʟᴅʜᴏᴏᴅ ʙᴇꜱᴛ ꜰʀɪᴇɴᴅꜱ ᴡɪᴛʜ ᴋᴇɴ ꜱᴀᴛᴏ, ᴀ ᴘʀᴏꜰᴇꜱꜱɪᴏɴᴀʟ ʙᴀꜱᴇʙᴀʟʟ ᴘʟᴀʏᴇʀ, ᴀɴᴅ ꜱʜᴇ ɢᴇᴛꜱ ɪɴᴛᴏ ᴀ ʜᴜɢᴇ ᴘʀᴏʙʟᴇᴍ...