MAKAUNIYAR RAYUWA-
KASHI NA UKU-
BABI ASHIRIN###
Fatan alkhairi gareku masoyana a duk inda kuke,alherin Allah ya kai gareku, ubangijin Allah ya biyawa kowa buƙatansa na alkhairi ya shirya mana zuri'a shirin addini musulci ameen####

Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu.
Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi...