Rayuwa na zuwa ne yadda taga dama ba wai yanda akeso ba!
Rayuwa juyi juyi ce wani lokaci ta juya da farin ciki wani lokacin kuma akasin hakan.
Rayuwa ana yinta ne ba wai yanda akeso ba anayin tane yanda tazo maka.
Rayuwa kaddarace!

-Zainab AZ📚
  • JoinedMarch 30, 2021

Following


Stories by Boddozee
BAHAUSHIYA. by Boddozee
BAHAUSHIYA.
MACE CE KUMA BAHAUSHIYA CE! "Kasancewar hakan bazai canza cewa itama mutum ce kaman kowa ba." &quot...
ranking #812 in women See all rankings
MARAICINA by Boddozee
MARAICINA
Labari mai tafe da kalubale kala kala da yanda kaddara take walagigi da rayuwar ta ! *MARAICINA* Na zainab AZ...
ranking #414 in mad See all rankings
1 Reading List