yau kwanan azizah biyar batadawoba sannan tun daran ranar data tafi baumu kara kasancewa da yayanaba amma inai masa komai daya kamata
dama koda azizah nanan nike dawayniya dashi da ita amma idan dare yayi bama sai dareba inday masofar azizah ta tashi da jarabarnan tata tosai yabiya mata koyace yagaji bazata yardaba sai abinda tace masa..
sanan kuma idan shine tasakashi yasha magani sannan idan yana bukatarta kuma tace saiya biya sai kuma yanda taso haka zai faru sabida yar'iskace ita macuciya micijiya mtsss
amma inaga bay karashan maganinba tunda yagane shike sakashi haka amma naganshi jiya yana gawrayawa da ruwa dan karda tagane muguwar
idan tadawo amma tunda batanan ai bazai shaba shiyasa amma yakamata ya bukaceni da saninsa yazanyi yanzubari nayi sallar ishsha sainaje gurinsa nasan bayyi barciba tunda yanzu yadawo ai hakama zanyi nagwada nagani ko hakan zaiyi aiki nida mijina
yaya inata sallama kana aikine
meya kawoki bakiyi barciba kokina bukatar wani abune
a lallay aikin Allah bawasa aiki addu'ar Allah tafara aiki bari yau babu daka mini tsawa bare zagi him
magana nake maki kina jina kinyi shuru ko baki jinibane way
a a lfy yaya zuwa nayi naji kokana bukatar wani abu nayimaka
bakomai danake bukata
to yaya meyasa antiy bata dawoba
sunyi tafiya itada ummanta jiya takirani tagaya mini nakai mata kayanta da kudi yau suka tafi
Allah sarki sai yau she zasu dawo
gaskiya bansaniba tacemini mebi zasuyi sati uku kokuma wata daya
alhamdulillahi
mekikace
bakomai cewa nayi Allah yadawo dasu lfy
yaya bari nazauna dan Allah bazan damekaba nadau alkawari kaji dan Allah
meyasa yanzu yarinyarnan bana iyayi mata komai ga tausayinta danakeji itada dan,cikinta kome yasaka oho
idan kinzauna menene zakiyimini kuma ai kinga ina aikine ko
nagani amma Allah bazan damekabafa yaya kajiii
shikenan zauna kinutsu kuma
yaya zantayaka aikin kaji
bazaki iyaba
himm kamantane amma ai tare mukeyi abaya
dani dakedin mukeyi bada azizaha garinya kuma bantuna dakeba
himm dani da ita muke maka bari naringa fadomaka sunayan kana rubutawa kana making ko
wash nagajifa kebakya gajiya way
kagajine yaya
nagaji barci nakejima
bari nahado maka kofi kasha saimu karasa saura kadan saika kwanta ai
yauwa gashi kasha
kefa bazaki shaba
aini sabida cikinnan banasha amma ina sha dabani da ciki
yauwa kagani mungama ko bari nahada maka ruwan wankan ko
ainayi wanka kafin nafara aikin
YOU ARE READING
GIDANMU KOH GIDAN MIJINA
General FictionPure hatred of a father to his beloved daughter