31&32

420 30 3
                                    

*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️

*KISHIYA KO BAIWA???*
  _(TRUE LIFE STORY)_

*NA MARUBUCIYA*
*REAL ESHAA ~*

*WATTPAD* _Realeshaa_

*_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa kurakurensa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani_*

       *PAGE 31&32*🖌️

________________________📖Washe gari;bata farka da wuri ba se wuraren bakwai nasafe kasancewar gajiyar da Ahmad yatara mata adare jiya"toilet tashiga tayi wanka,da ruwan zafi sannan taji dama dama.Simple gownt tasanya Wanda yabayyanar da kiran ta fitowa tayi tanufi,sashen Nadiya koda tashiga bakowa a parlour,batayi yunkirin neman kowa acikinsuba tanufi dining area tazauna,ta'be baki tayi tayi bayan tabude warmers din taga peper soup din kan rago,sake bude dayan tayi taga funka sau da wainar kwai sekuma sinkin bread"Wainar kwai da Tea kawai tasha dan bata tunanin zata iya cin komai awajen bayan wannan."Bayan ta kammala breakfast din,tayi hamdala ga ubangiji kana tamike tanufi corridor daze fitar da ita zuwa garden dan mike 'kafafunta datake jin sunyi mata tsami.Ahankali take tafiya tamkar wacce 'kwai yafashewa aciki,har ta isa garden din lumshe dara daran idanunta tayi tana shakar dadda'dan Iskan dake fita daga shukokin"Tana 'daga kai tahango Ahmad yakishin gida,akan dadduma yayi zaman 'kasaita tamkar wani jinin sarauta.Ido takura masa tana Kallon tsantsar kyawu da Allah yamasa,hakika kyau ba afarin mutum yakeba baki ma yanada nasa na musamman"duk dakuwa kasancewar Ahmad baki ne,hakan behana ainihin kyawun sa bayya na ba,Sanye yake cikin wando 3quater me ruwan kakin sojoji da farin singlet Wanda ya bayyanar da faffa'dan kirjinsa nakiran jarumtaka,karamin bakinsa dake motsawa wajen cin inabi tasake tsurawa Ido tanajin kaunarsa naratsa bargo da tsokar dake jikinta.

Jikinsa ne yabasa ana kallon sa hakan yasa shi daga kansa"Sukainat yahango ta'kura masa idanu ko kyaftawa batayi tamkar yau tafara ganinsa"mikewa zaune yayi yanabinta da kallon sha'awa ganin yanda rigar ya bayyanar da suran jikinta"Hannayensa yabude mata alamar tataho garesa yana sakar mata da kayataccen Murmushin sa"Cikin takun kasaita tanufosa tana karairaya tamkar tarwada kana tana sakar masa da Murmushi me ratsa zuciyar duk Wanda akayiwa" tana karasowa ta'fada kirjinsa ta lumshe idanunta.Zazzafar ajiyar zuciya yasauke jin ta ajikinsa,kankameta yayi tamkar za akwace masa ita Iskar bakinsa  yashiga hura mata acikin kunnnta cikin wata mayaudariyar murya yakira sunanta "Yarrrr  tsikan jikinta yatashi sakamakon yanda yakira sunanta cikin wani salo,hannu yasanya yadago fuskarta yanabin Ilahirin fuskarta da kallon kauna,karamin bakinta yakura wa ido dayafi dauke masa hankali,kauda kaitayi tasake makalesa l"hannu yasanya yadago kanta ba bata lokaci ya hade bakinsu yashiga aikamata dawasu zafafan kisses masu wuyar mancewa,tamkar zecinye mata le'be yayinda hannunsa me yawo akowanne sassa najikinta.Da kyar tajanye bakinta daga nasa tanamaida numfashi,Jajayen idanunsa yadago yana kallonta tacikin kwayar idanunsa ke sake aika mata dawasu sakonni,Sunkuyar dakai tayi tare dasake kankame jikinta afaffadan kirjinsa.Hannu yasanya daniyan dagota yaji tafiya" dasaurj yadaga kai danganin wake zuwa Nadiya yaga tatunkaro wajen fuskarnan amurtuke tamkar wacce aka aikowa da sakon mutuwa.
Cikin sauri ya Janye hannunsa dake jikin sukainat"Wayarsa dake gefe yadauka yashiga latsawa kamar meyin wani muhimmin abu"Jin yajanye hannunsa daga jikinta ne yasata dago fuskart gani tayi baki daya hankalinsa nakan wayar hannunsa,dan haka tamaida kanta takwanta domin atunaninta wani Abu me muhimmanci yake"Sannu karuwar Gida!! Muryan Nadiya ya karade mata dodon kunne"Har tabude baki daniyyan mayar mata da martani sekuma tafasa tasake maida kanta izuwa kafadar Ahmad tana lunshe idanu.Jarababbiya kawai wannan kokafaci da nacin kine yasa iyayenki suka aurar dake batare dakinkai lokacin ba, karamarki dake harkin San kimakal kale namiji, in badama kinsaba biye biyen mazan banzaba taya zaki Iya zuwa kina manne masa??.Hakika ranta bakaramin baci yayi da mugayen kalaman da Nadiya kejifanta dashi.Cikin kunsa takaici tace"Alhamdulillah iyayena sun kawoni gidan mijina amatsayin cikakkiyar mace,ba ragowar wani ba sannan Ina alfahari da kaina dan ban barwa iyayena abin kunya ba sannan maganan jaraba dakikeyi inace sadaki yabiya sannan al'ummah sukataru sukashaida daurin auren mu??, alhamdulillah gariban aure da jaraba anan ta'fada tana nuna cikinta," kinga kuwa inhaka jaraba tayi rana,nariga naga fahimtar bakiso kiga mun kadaita da ya Ahmad ne shiyasa kike wasu abubuwan anma kisani munraga da mungama zama daya nidashi tunda ga albarkar aure kwance akasan marata sede kiyi hakuri kije kirungumi sorry...

KISHIYA KO BAIWA???.Where stories live. Discover now