❤️❤️So Sanadi💔💔
Episode 3
Joy na kokarin fita da motarta daga gidan Queen ta danno kan motarta ta shigo, wani killer smile ta jefawa Joy ta shigeta, Kuka mai cin rai Joy ta saka ta fizgi motarta ta fice
A falo ta sameshi kwance kan 3siter dagashi sai boxers yana latsa wayarsa hankali kwance, kayanta ta cire gaba d'aya tazo ta shige cikinsa cike da kissa tace" I really missed everything about you King of Queen" ajiye wayar yayi a center stool ya dubeta da idanunsa mai kwance lissafin dik wata diya mace, ya hau sunsuna jikinta tana bin kamshinta mai matukar dadi, nan Queen ta sakar mishi ragamar komai ya shiga yin yadda yakeso da ita, yanajin ddin tarayya da ita don tasan dik hanyar sanyasa farin ciki.
"Promise bazaki gane yadda nakeji bane, Jesus bazan iya rabuwa da Ja'afar ba, kuma bazan iya jimawa ban jishi a jikina ba" harara Promise ta hurgawa Joy tace " indai Ja'afar ne zaki kashe kanki bai ma San kinayi ba, lemme tell you indai Queen na existing a bayan kasa bazaki ta6a samun Ja'afar inda kikeso ba" buga kanta Joy tayi a jikin bed tace" pls tell me d solution Promise" shiru Promise tayi na wani lokaci kan tace" ina kin san Dije friendna 'yar Maidugurin nan?" Kai Joy ta d'agawa Promise alamar "eh" Promise taci gaba" tanada wani Boka aikinsa kamar 'yankar wuka, Kinga wadda take tare dasu ai kososhin gomnatine kuma ta rikesu gam" share Hawayenta Joy tayi tace" don Allah kiramin ita naji yaushe zata kaini" dariya Promise tayi tace" haba kibi abun a sannu mana Joy, ko min Kirata yanxu bazata daga ba, sai zuwa gobe" maganar baiwa Joy ddi ba Amma haka ta hakura.
A hankali Queen ke wasa da nipples dinsa tana wasar cikin kwarewa ta 'yan bariki, cikin sanyin murya tace" King of Queen nace dis tym around zan iya dawo da kayana nan koh" bud'e limshashun idanunsa yayi yace" na rigada na fad'a miki times without number bazan iya zama dake gida d'ayaba" a sanyaye Queen tace" what about going work together" murmushin rainin sense yayi yace" pls Queen banason surutu" sanin halin Ja'afar yasa Queen rufe bakinta ta cigaba da sanyashi nishad'i.
TUSHEN LABARI
Alhaji Jabir Ja'afar Sunkani Attajirine yana harkan Man petur, yana zaune a G.R.A shida kaninsa Alhaji Ahmadu Ja'afar Sunkani tare suke kasuwancinsu.
Alhaji Jabir yanada mata biyu Hajiya Bilkisu (Dada Sare) fulanin Adamawa ce mutumiyar Girai, yaransu shida
Ja'afar (Bobbo, Baba manga) ne Dan fari sai Lailah, Muhsin ya biyota sai Mardiya, sai Jawahir Aminu ne auta.
Hajiya Amina (Nenne)ce Amarya, fulanin Abbare, yaranta uku Jabir (Daddy) sai Halima (Sadiya), Batul ce auta.
Alhaji Ahmadu shima matansa biyu Hajiya Jamila (Adda) ce uwargida fulanin Gembu ne yaranta bakwai Jabir (Bappa Petel) ne Dan fari sai Mujahid, Humaira ce ta biyosa sai Hafsat sai Kamal sai Yusrah, Amrah ce auta
Hajiya Maryam (Sebo) itace Amarya Shuwa Arab ce 'yar Maiduguri yarinyata d'aya Bilkisu (Nana).
Gidane da matan gidan suka had'a kansu ana zaman lafiya dagasu har 'yaransu akwai fahimtar juna tsakaninsu ssai.
CIGABAN LABARI
Gefe gefe Nana ke hararar Hafsat dake had'awa Sebo kayanta a cikin akwati, tsaki taja "Wai nikam Anty Hafsat nan me take nema danine, tazo ta kwacemin Sebona" Nana tayi maganar a xuciyarta a fili kuma tace" Ayyah Sebo mine tare mana" harara Sebo ta hurga mata tace" wazaije miki school kuma, anyi karatu a idonki ma ya aka kare belle kinyi missing" baki Nana ta tura tace " ai bazamu jimaba zamu dawo" "ke da zuwa Maid sai kin gama secondary" Hafsat tayi maganar tana shafa kan Nana, huge hannunta Nana tayi tace" nikam ki kyaleni Anty Hafsat" dariya Hafsat tayi tace "bani nace kada aje dakeba fah Antyna" cike da haushi Nana ta tashi tabar d'akin ta nufi part din Nenne tana mita.
A falo ta samu yaran gidan sunata hira ana daria, gefe ta tsaya tace" Yusrah ina kikaga Batul" da hannu Yusrah ta nuna mata bedroom, kai tsaye Nana ta shige bedroom din bata samu Batul ba da alama wanka take, Bag din Batul dake kan bed Nana ta janye don ta kwanta kawai taga paper ya fad'o da alama letter ce, dagawa tayi ta fara karantawa, tsoro da mamakine ya kama Nana lokacinda ta gama karantawa, hakan kuma tayi daidai da fitowar Batul daga badroom, da gudu tazo ta kwace letter tace" Nana me haka" "tabb wlh sai naje na fad'awa Baba ayi muku aure kawai" Nana tayi maganar tana kokarin mikewa, da sauri Batul ta riketa tace " don Allah Nana kada ki fadawa kowa, wlh Ya Mujahid d'in ma bai San inasonsa ba" Batul ta karashe maganar ta zama kusa da Nana, tsaki Nana taja tace" yanxu ke Batula ki rasa wadda zakiso sai mugun nan Ya Mujahid pls me kika gani a jikinsa" limsha ido Batul tayi tace" zan miki uzuri don bakisan meye soba, do bbu ruwansa da kamannin mutum ko halayensa, kawai idan ta tashi kama mutum take, ina matukar mamakin yadda a karancin shekaruna har so yamin mugun kamu haka, wlh bana iya barci idan banganshiba, banajin ddi idan banji muryansa ba" ita dai Nana al'mara ta d'au zantukan Batul, baki ta ta6e tace" tooh kije ki fad'a masa mana" ido Batul ta zare tace" tabb so kike yaci ubana, wlh na rubuta wasika yafi Dari na kasa kai mishi" daria Nana tasa tace" wlh idan da nice tuni na kai mishi, idan yayi rejecting d'ina shikenan sai na hakura" ajiyar xuciya Batul tayi tace "for example ace kinaso Bobbo zaki fad'a mishi" a razane Nana ta dubi Batul tace "sani Bobbo? Allah hoinu (Allah ya sawwake) uwar mezanyi dashi, ke so Karan kansa bazai bari naso Bobbo ba" yake Batul tayi tace "badai soba kam idan yaso tasss sai ki so Bobbo" tsaki Nana taja tace" ni don Allah kibar batun Bobbon nan, yanxu dai bani letter nakai miki tunda kina tsoro" girgiza kanta Batul tayi tace " inaaa Nana mubar maganar nan don Allah, wlh tsoro nakeji" dafa kafardar Batul Nana tayi tace" Insha Allah bbu abunda zai faru" badon Batul taso ba ta bawa Nana wasikar.
Kamar yadda Nana tayi sammani a part d'in Mujahid ta sameshi yana zaune akan Sofa yana aiki akan laptop dinsa da sallama Nana ta shiga, Mujahid ya d'ago ya dubeta fuska a had'e yace" meya kawoki wajena" Sam Nana bata damu ba tace" Aika na kawo maka" ta mika mishi paper, duban paper yayi yace" name wannan d'in" ajiye masa Nana tayi kan stool tace" idan ka duba zaka gani" bata Kira cewarsa ba ta fice, don itama lamarin na d'an bata tsoro.
Fushi Nana ke da lamarin Sebo da Hafsat bata koma part dinsu ba ta wuce part d'in Dada, kwance ta samu Dada kan bed itama ta haye ta kwanta a jikin Dada, murmushi Dada tayi tace" yau kuma hira aka kawomin Nana" cikin shagwa6a Nana tace" bacci zanyi" gyara mata kwanciyarta Dada tayi, tanajin Nana har cikin ranta, zubawa Babban enlargement na Ja'afar dake bangon d'akin ido Nana tayi tana nazarin maganar Batula, baki Nana ta ta6e a xuciyarta tace" ko uwar me zanso a jikinsa ohoooo".
Ummu Subay'a ♥️