kuma wallahi zakisha mamakina domin naci alwashin saina ruguzaku keda uwarki, sannan yauma nasan tunda baki fitaba Kila ki Kira kwarton naki yazo nan,  abinda zan fad'a miki shine a dai daure asa condom.....

    saukar Mari taji a fuskarta Wanda tunda take bata ta'ba jin irinshiba.....

    kafin Ta gama mamakin waye ya mareta ta kuma jin wani Wanda yafi na farkon azaba.....

    "ita kanta Nawaz sumar tsaye tayi ganin SARFRAZ idonshi Yayi ja Sai wani irin numfarfashi yakeyi....

   umma kuwa dakyar ta iya bud'e ido "Nawaz  ni kika mara?  SARFRAZ ta gani tsaye, kafin takai ga tantanceshi ya kuma sauke mata wani tafin....

    "SARFRAZ ya Isa haka!  Tukunama wayace ka shigo gidan nan?

     kobi takanta SARFRAZ baiyiba ya karasa gaban umma " Ke tsohuwar banza, wato bazaki hakuraba kenan ko?
   kin tasa yarinya a gaba sannan kin hanata sukuni Bayan haka lapiyar da Allah ya batama ba'kin ciki kikeyi,  to bari kiji wallahi Nawaz tafi karfinki da ikon Allah....

   sannan ki sani cewa ko trailers zaki turo ta Maza akan suyiwa Nawaz fyad'e wallahi bazasu ta'ba samun nasaraba insha Allah,  domin ita batada hakkin ki.....

   abinda nakeso ki gane shine "Nawaz dai dai take da mata d'ari a gurina....

   umma ce tace "dama mana tunda tana baka jiki abanza ai dole Kace haka kuma b..........

   bata karasa fad'a ba taji saukar Mari, wani ya kuma wanka mata daidai ya jera mata biyar a tare sannan yace "cigaba da fad'an abinda kike fad'a......

    kukane ya kamata, ganin anacin mutuncinta domin bata ta'ba zaton hakaba....

   Jinine ya Fara zuba a bakinta,  ......

    nunata da yatsa Sarfraz yayi "zaki sha mamakina wallahi kuma ki jirayi sammaci daga court na turo wasu suyiwa yar kishiyarki fyad'e......

     iya bacin rai Nawaz takai domin ita gani takeyi abinda SARFRAZ yayiwa umma bai kyautaba sannan ya jaza mata Idan umminta ta dawo taji labarin abinda ya faru....

     "kuka ta farayi "SARFRAZ na gode Allah ya saka da Alkhairi wulakanta umma dakayi a gabana,  kuma naga ko babu komai itama ai mamana ce tunda Matar babana ce......
 
  "heyyy shut up 😡 kafin na juyo kanki,  hannunta ya kama ya jata Waje tana tutturjewa....
    mota ya bud'e ya turata yasa security sannan ya zagaya ya shiga....
 
  tukin kawai yakeyi domin ko gabanshi baya kallo, Allah ne kawai ya kaisu gida,
   Bud'e kopar yayi "fito "
    Cewa tayi "baza'a fito d'in ba"

    ciccibarta Yayi har saida ya kaita falour sannan ya direta gaban mummy......

   zuba mishi ido mummy tayi ganin Yana cikin tsananin fushi......

   kuka ya fashe dashi zaiiyi magana kuma ya kasa, sai kawai ya wuce dakinshi ya kulle...

    mummy ce ta Kalli nawaz "daughter meya faru da Dan uwannakine?

    shiru Nawaz tayi Sai kuma taga ya kamata ta fad'i abinda ya faru,,,
    kwashe komai tayi ta fadama mummy itama ta fashe da kuka "wallahi mummy SARFRAZ ya jazamin wahala domin idan abbana ya dawo nasan babu abinda zai hanashi tsinemin kuma nasan saiya saki mahaifiyata...  Domin umma sharri zata hada Ta fad'a mishi....

   cewa tayi I'm sorry "wallahi haka SARFRAZ yakeda bakar zuciya tun yana yaro Nayi Nayi na rabashi da ita Amma nakasa....
   Dan Allah kiyi hakuri kuma Insha Allah abinda kike tunani bazai faruba,  domin bakyada hakkin ta Hasalima ita takeda naki.....
 
yanzu abinda nakeso shine ko zaki iya bani labarinki?

SARFRAZ Where stories live. Discover now