_*🏝️NAHIYATA AREWA🐄*_
*NA*
_JAMEEY_
بِسْمِ اللّٰهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ
*PAGE 44*
Jummala ce keta faman mopping din babban falorn kasa tanayi a tsanake saidai kana ganin ta zaka ga rashin kuzarin ta,in a slowly take aikin.jikinta sanye da hijab iyakar guiwar ta.Hunaisa dake sakkowa kasa ita da kawar ta,suna tafe suna dariya har kashewa sukayi kamar ba ita ba take cewa."wallahi kawata kitsaya munyi waya da Mumy tace sun kusa landing kinga sai ku gaisa." Girgiza kai kawar tata tayi tana cewa."Aaa wani time din zan sake shigowa."Okk."cigaba da takowa sukayi har cikin falorn wani matsiyacin kallo ta aikama Jummala tace."Ke dan uban ki haka ake mope a kauyen ku? Sannan baki iya gaisuwa ba.?"jikin Jummala ya dauki rawa a hankali dan ba kadan take shakkun Hunaisa ba musamman ihun da take mata tace."yi hakuri Anty,zan kuma tisawa."Ke zonan."aje mope din tayi ta isa wajen ta with shavring in her body kana kallan ta zaka gane hakan dukar da kanta Jummala bayan ta isa gaban Hunaisa tsaki Hunaisa taja mai tsawo tana dauke ta da kyawawan maruka har sau biyu tana nuna ta da yatsa tace."zaki maimaita uwarki nace zaki maimaita uwarki munafuka mai bakin hali."cikin rashin jin dadi friend Hunaisa ta kalleta tace."Haba Hunaisa bai kamata kina yimata haka ba tunda tace zata tisa ai ba wani abu bane." Ɗaga mata Hunaisa tayi tana cewa."Enough Nafisa nifa ban yarda da yarinyar nan ba kina ganinta kamar mumuna amman sai tsabar tsirfu a cikin ta." Girgiza kai Nafisa tayi tana cewa."Common."ta janyo Hunaisa zuwa waje tace."Kidaina yin haka ba girman ki ba,she's poor girl kefa? Idan kina haka your class is getting down kinga hakan bai dace ba." Furzar da numfashi mai zafi Hunaisa tayi tana cewa."hmmm bazaki gane ba ne i hate her musamman idan akace bakuwar Yayana ce."da mamaki take kallan ta tace."Ya Sagir.?" Taɓe baki tayi tana cewa."no Ya Umar dai."lokaci guda mode dinta ya sauya tace."miye hadin sa da waccan abar."dariya Hunaisa tayi tace."daman nasan da baki san wace ita ba da baki bani hakuri ba,to kiji da kyau masoyin ki ya kawota da kan shi."what kidaina wannan game din Hunaisa."I swear."ajiyar zuciya ta shidar tace."Mumy fa mitace."mifa ta karbe ta ai."As house girl ko.?"murmushin karfin hali Hunaisa tayi ganin kishin Nafisa a zahiri tace."No as her daughter."girgiza kanta tayi tace."Never don't tell me that Hunaisa nasan Mumy bata shiri da poors why not zakice haka."ɗaga mata kafada tayi bata kuma cewa komai ba"Rumaisa fa."i told you tana school gun supervisior din ta."Ok."cigaba da tafiya sukayi saidai kaf jikin Nafisa is so weak har suka isa baki Jar motar ta kirar KIA ta bude ta shiga sannan ta kalleta tace."ki kuntata mata har saita bar gidan nan da kafafun ta."dariya Hunaisa ta kuma kecewa dashi tace."Alqawali."tana gama fadan haka ta rufe mata kofa sannan ta koma ciki,wannan karan jin karar ta tayi a Kitchen tana aiki ita da Cookes din gidan tunda Hunaisa tai mata warning akan ta dinga shiga kitchen koda ba zatayi girki ba tana tayasu aiki sannan ta hanata cin abinci dasu tace saidai ta zauna kitchen tayi break,lunch and dinner,saidai bata yarda Rumaisa ta gano abinda ke faruwa ba,kai tsaye kitchen din ta tsaya tace."Ke."juyowa Jummala tayi tazo gaban ta,ta duka tace."gani Anty."make me cooker oat."tashi tayi a sanyaye ta koma ciki ta dauki gwangwanin zata fasa hadawa saidai baki daya bata son kanshi kitchen din banda tashin zuciya ba abinda ke dawainiya da ita ga amai tanaji amman haka take kokarin maida shi ta karfi da yaji saidai abin yafi karfin ta da gudu tafita Compound din gidan tafara kyara amai kamar yan cikin ta zasu fito.Shigowars sa kenan cikin mota kirar Lambogini yai parking a lott a nutse ya dauki bag din shi securities na mashi well coming daga masu hannu yayi kai tsaye side din Momy ya nufa,bayan yayi knocking an bude mashi mai aikin su ce ke gaishe shi daga mata hannu yayi ya dawo daga baya jin kakarin amai ta window din bayan kitchen a sannu yake taku ya sami Jummala duke tana maida numfashi a kidime ya isa inda take zaune cikeda damuwa yace."Khadija are you Ok.?"bata amsa saba saima sake langabar da kai da tayi hawaye na ziraro mata a idon ta."Rumaisa where are you."ya kira sunan ta da karfi."Ranka shidade tana makaranta."cewar Inna Zulai."why not bazaki taimake taba tana amai ita kadai jibi yanda ta galabai ta."yi hakuri yallabai bansa ni ba."Ok waye a cikin gida."Hajia Hunaisa ce."kama ta."rike Jummala tayi zuwa cikin side din a falor yasa ta zaunar da ita akan 3str fita tayi ya dubi upstairs yace."Hunaisa."jin yanda yakirata saida gaban ta ya fadi a hankali yake jin footstup din ta alamun takowa inda yake maida kallan sa yayi kanta cikin fada yace."Kina aikin me zakibar Yar amana na amai bakiyi komai akai ba.?" Dan turo baki Hunaisa tayi tana cewa."haba Yaya what do you say nifa ina daki am so tired duk yau ban ganta ba fa."da mamaki yake binta da kallo yace."ohh bazaki je kiyi checking lafiyan ta kojin damuwar ta."gunguni tafara tanajin haushin ta yace."am talking to you."Sorry."well you have to take her in ur room before Rumaisa ta dawo understand."a tsorace Jummala ke kallan Umar jin abinda yace jikin ta yahau bari bare da ta tuna irin warning datai mata jiya tace koda handle din dakin ta ta kama saita kasheta."Okk."Hunaisa ta amsa a sanyaye,walking slowly yafara taku zuwa side dinsa sai kuma yadawo ya kalli Jummala yace."mi kike so.?"sadda kanta tayi tace."bakomai."batareda yace komai ba yabar apartment din yanajin tausayin halin da Jummla ta tsinci kanta duk da har yanzun yaki bari kowa yasan tanada ciki ajikin ta,hakan na kara dasa mashi tausayin ta,but he made a decision kodai yakaita ai mata abortion sai kuna ya girgiza kai yace."I Can't,zunubi ne hakan amman kisani Khadija zan tsaya maki duk halin da zaki fuskanta ina tare dake da haka ya aje jikkan sa a table dake cikin room din shi kafin nan ya rage kayan sa ya fada bathroom.
YOU ARE READING
NAHIYA TA AREWA
General FictionThe Story of Nahiyata Arewa is the one that comprise the most important things such as Correction,Injustice,Betrayl and Revenge including Entertainment and Education, is a Falatable and testable story.