𝕋𝔸𝕌ℝ𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸💖🌺💍
Η𝔸ᏒD𝑵𝞔𝘚𝘚 ૦𝐹 Η𝞔𝔸Ꮢ𝚃🕊❤
❤🔥 ( Ꮢ૦Ꮇ𝔸𝑵𝚃Ɩ𐊢 𐐛૦𝚅𝞔 𝘚𝚃૦ᏒⲨ ) 🔥❤
BY : 𝔸𝑵Ɩ𝘚Η 👑❤ ( 🄼🄴🄴🅁🄰🄷 ...... ❦❃)
DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK
👇👇👇👇👇👇
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i
TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP COMMETS SECTION
👇👇👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/LWmuu0yv6C9DAhpdepDb4i
𝒯𝒜𝒫 𝒯ℋℐ𝒮 ℒℐ𝒩𝒦 𝒯𝒪 𝒥𝒪ℐ𝒩 ℳ𝒴 𝒲ℋ𝒜𝒯𝒮𝒜𝒫𝒫 𝒢ℛ𝒪𝒰𝒫 𝒫𝒪𝒮𝒯ℐ𝒩𝒢 ℛ𝒪𝒪ℳ
👇👇👇👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/LepRstkGv3sDf8Jj4Gm054
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
_________________ ❦➳❦➳❦➳❦➳❦➳❦➳ ________________
《 E̥ͦP̥ͦI̥ͦS̥ͦO̥ͦD̥ͦE̥ͦ 25 ❤🔥 》Ya na fita Daddy ya kalli Abbi ya ce " kayi hakuri farouk, wlh nayi danasanin kawo Nihal gidan nan gashi yanzu na ja muku assara rai guda baki d........."
Bai karasa maganar shi ba Abbi ya katse shi da cewa " a'a deen kar ka yi wani dana sani zuwa mamana gidan nan al'heri wajen mu gashin yanzu mun san da irin mutuna nan da mu ke zaune, yanzu abun da ta yi wa mamana kai a tunanin ka baza ta iya yi wa daya da ga cikin yaran nan ba duba fa irin kazafin da ta yi wa mijin ta , ai mu ba assarar rai muka yi ba, kawai dai Allah ya jikan ta ya yi mata rahama, mamana kuma Allah ya banyanar da ita, dan Allah deen in ta dawo gida ka kira ka sanar da ni zan je na Ganta "
Ya na yin shiru yusuf ya daura da cewa " gaskia ne uncle dan Allah kar ku manta, a nan za mu taya ku da adu'a har Allah ya bayanar da ita cikin izinin ubangiji "
Da sauri Daddy ya rungume Abbi ya na bubuga bayan shi ya ce " nagode Farouk tabass kai aboki ne na gaske bazan kira ka da aboki ba sai dai na kira ka da dan uwa nagode da rike min amanta da ka yi nagode "
shi ma Abbi rungume shi tsam ya yi, kowa ne cikin ranshi ya na kara jin son dan uwan shi
Su na a haka wani soja ya shigo ya na ma Daddy magana su tafi
Raba jikin su su ka yi kafin duk mutanan gidan su fito su raki Daddy har zuwa motar AylanSu na fitowa harabar gidan su ka ga abin da ya ci karfin su
Gidan zagaye ya ke da manyan manyan sojoji rike da bindiga kowa ne fuska tamau kamar hadari babu wassa ko kadan a fuskokin suGa wasu uban motoci ma su ji da kan su dan in za a auna kudin motocin nan sai su saye biyun gidan Abbi goma
Sun sha ruwan mamaki nan su ka kara tabbatar da iko irin na AylanSai da su ka raka Daddy har bakin motar su na mishi Allah kiyaye hanya
Da ga haka ya shiga motar su ka bar gidan da wani mugun guduCikin abunda bai fi three hours ba sai ga su cikin garin kaduna dan gudu su ke a 360 kamar ba gobe
Su na isa gidan kowa ya nufi part din shi dan ya yi wanka ya huta da ga baya su san yadda za ayi
Bayan Daddy ya koma part din shi, umma ta bi shi ta na tambayar ina Nihal nan ya ke ba ta labarin abun da ya faru tun zuwan shi gidan
Umma ta sha kuka sosai har sai da ta yi sumar tsaye, ta yi kuka kamar ran zai fita
A haka Daddy ya yi zaune ya na bata hakuri har ya samu ta yi shiru
▪MISALIN KARFE 8 NA DARE
Zaune duka suke cikin falo gidan har da Aylan kowa ya yi zugum ya na tunanin ina Nihal za ta shiga, Zarah, baby da bintou sun yi kuka har ya kai da hawayen sun daina fitowa ma sam , Zarah da bintou kuwa har sume wa su ka ringa gayi
Sai da kyair su ka samu su ka yi shiru saboda halin da su ke cikin kar wani abu ya samu babyn jikin su
Su na konce baby ta tada kai da cinyar umma
Zarah kuma ta tada kai da cinyar AnasIta kuma bintou ta na jikin Anir konce duk sun yi wani zugum kamar ma su barci
Aylan kuma ya na zaune saman sofa three seater ya na faman latsa wayar shiDaddy shi ma ya na zaune saman sofa two seater ya na karanto duk adu'ar da ta fado mishi a rai
Su na zaune a haka, kamar da ga sama su ka ji anyi sallama kassa kassa da Murya tak irin ta Nihal
Kowa sai da ya kai duban shi kan kofar kafin ya amsaSanye ya ke cikin trouser black colour da t-shirt sky blue ya daura wata jacket fara da ga sama ya saki wannan lalawsan gashin kan sa ya zubo mishi ta gefe da geffen fuska ya na sanye da bakin glass ya na latsa wayar shi
Su na sauke idanun saman shi duk sai da kowa jikin shi ya zabura musaman Anas ya na kallon shi tamkar Zarah sa dan komi nasu iri daya ne kamar Twins su ke
Baby kuma ta na ganin shi ta mike zaune ta na son ta je ta rungume shi ko ta rage radadin da ta ke ji, amma ba hali ga yayin ta nan zaune za su iya sabba mata a wajen,
Haka ta hakura ta ci gaba da kallon shi idanu su na kawo ruwa ta na murmushiDaddy ya na ganin shi ya saki wani cool murmushi ya ce " a'a Rayan biyo mu kayi "
Bai tanka mishi, sai ma ci gaba da ya yi da takowa ya zo geffen Aylan saman sofa ya zauna ya jingina da bayan sofar ya daura kafa daya bisa daya , ya ci gaba da latsa wayar shi
Duk mutanan falon sun yi sumar zaune, baby har da sakin baki ita da Anir ganin yadda Rayan ya zauna kusa da Aylan kuma bai ce da shi komai ba
Su na a haka su ka ga ya sauke glass din shi ya zuba wa baby wadanan ash eyes din shi ya na kallon
Sai da ya kare mata kallo tsabe sannan ya saki wani cool murmushi ya ce " kai baby kin yi kyau over, sai wani fresh ki ke yi anya ba barin madara a ka fara mi ki ba " ya kai karshen ya na kashe mata ido guda
Da sauri ta sunkuyar da kai dan baza ta iya kallon shi ba a yanzu dan ba karya yau ya yi mata kwarjini sosai
Anir kam ya na son ya tambaye shi wanene wanga da zai iya magana gaban Aylan kuma ya fadi abun da ya ga dama babu ko shaka a idon shi
Ya na tsaka da kallon ta ya tsinci Muryar Aylan ya na fadin " kai malan meye hadin ka da ita "
Juyo wa yayi ya kaleshi cikin ido ya na murmushi ya ce " ni ne wanda zai aure ta ko za ka iya hanna wa " ya fada cikin gwarin guyiwa ya na daga mishi gera guda
Mayar da kan shi ya yi kan wayar shi ya na ci gaba da aikin da ya ke
Dan lekon wayar ya yi kafin ya ce " duba camerorin Nigeria baki daya bazai anfana ba dan kamin in fito sai da na duba duk wasu CCTV na cikin Nigeria har ma da ketare "
A dubu dari Aylan ya dago ya na kallon shi ya na shirin magana Rayan ya riga shi cewa " um um , dubi cen ka gani " ya fada ya na nuna mishi Tv
Sai da kowa ya mike tsaye ganin abun da ke cikin Tv , har da shi kan shi Aylan ban da Rayan da ke zaune ya na kallon face din kowa