56 TSANTSAR HALACCI

2K 139 12
                                    

Gidan Ya AMAN Zaune khausar take a bin duniya yafara isar ta saboda kwata kwata AMAN ya sauya.
Zai mata komai kamar da...zasuyi wasa suyi girki tare amma wannan sakin fuskar da kuma romance even sex yadena yi kwata kwata gashi ko wajen kwana ya raba musu.
Sau da yawa tanason yimasa magana amma saita kasa. Yanzu haka ma a d'aki take tana ninke kayan da ya cire saijin sautin numfashi tayi yana fita da sauri....da kamar ta share Aman jin ba'a dena ba yasata ajiye komai ta fita zuwa parlor abunda tagani ne yasata k'arasa wa a guje.
Hubby lafiya meke maka ciwo cikin Kane?, a durk'ushen  dayake haka ya d'an daure ya kalle ta d'aga ita sai bra da under wear saurin kautar da kansa yai yace am ok Arab girl kada ki damu...haba Ya AMAN ya zakace bazan damu ba saboda yanzu baka d'auke ni a matsayin mata ba...kaji tsoran Allah me nai maka ne..ka raba mana gun kwana kadena mun dariya sosai me nai maka idan kuma laifi nayi ka gayan saina baka hak'uri ko kuma nagaza ne ta wani part d'in...amma wannan sabon halin naka gaskiya ka canja.
I swear wannan ciwon cikin naka na buk'atar mace ne..to meye yasaka bazaka zo gare ni ba?, tsawa ya daka mata khausar  are U out of ur sence....Am I ur mate?, don't  see am ur husband..but u shout on my head...I can't tolerate this please gate out from here...I need privacy..
I just take some cold water shiyasa ki kaga ina rike ciki saboda ulcer na baison ruwan sanyi....Amma zaki zo kina gayan I need something.
Tsayawa kawai tayi tana kallon sa....murmushi tayi kafin tace Ya AMAN ni khausar yau kake kora?, babu laifi dama nasan dole zakamun haka tunda daga b'angare na kasamu matsala da nice kenan na samu wannan matsalar gudu na zakayi...
Am not expect all this from u....I feel ashame if someone hear all  this.
Don't forget Allah shine ya k'addara hakan saita faru ko muna so ko bama so hakan is already in our destiny....no one between me and u da zai kauce mata.
Kuma da zakaki kulani ai ba cewa akai bazakai tarayya dani ba cewa sukai bazaka haihu ba kuma shima ai ba fad'ar Allah bace. Aure shine dole kuma shi Allah ya halasta....ance dai kuyi aure domin ku hayayyafa...yara bonus ne Allah yake bamu....kagayan Annabawa ne nawa ne Allah baiba su haihuwar ba?, k'arshe dai matar Manzo SAW wadda bayan Nana Khadija  baya ita wadda akace rabin ilimi na Duniya  yana gareta...'yar sahabin da Manzo yafi so kaf cikin sahabban sa...Allah baiba ta haihuwa ba...to kagayan mu su waye da idan Allah yaso bazai bamu ba.
Butulci kake so kayiwa Allah daya baka ma bayan mun fidda rai?, Ya AMAN sama da wata uku ina lura dakai kana son kasance wa dani amma ka danne saboda me?, ni baka tunanin kana cutar dani?, aiba dutse bace ni.
Kowacce mace idan tanada ciki tanason anytime mijin ta ya kasance da ita. Bafa ci sha ko suttura shine aure ba...sauke wannan hakkin yafi duk wannan abin....da badan shi ba mu zauna gun iyayen mu muna tunda a gunsu bamu rasa ci ko sha ko suttura ba.
Ciki na watan sa biyar  kiran na shida zan masa yanzu saboda ya kusa shiga amma baitab'a shakar ya d'umin jikin uban sa yake ba....to gaskiya nidai nagaji inason kaban hakki na na aure idan ba haka ba in will make good decision between me and you am tired. Akan sauke hakkin aure kotu kanta tana kashe auren dan kuwa hakkin aure shine jagaba gun aure.
Duk wannan maganar da khausar take tanayi ne tana kuka. Kuma batayi ba dan yaji haushi tayi ne saboda shi...duk daren duniya tana noticing  d'in sa akan abinda ya ke son haram tawa kansa..sau da dama tana tashi tace masa mene saiyace ba komai...Bata kanta take ba tashi take saboda tanason mijin ta batason wani abu ya same shi.
D'agowa yai ya kalle ta yace khausar I know all this kuma nasan watarana dama zaki gaji dani....eh yanzu ma nagaji ba sai wani one day ba...ehe haba...
Sororo AMAN yai yana kallon khausar saboda bai tab'a zaton haka a gareta ba lallai duniya.....shi a duniya baiga abunda yake so kamar khausar ba kuma bayana gudun ta ne dan wani abuba, illa bayason ya tayar mata dashi kansa sha'awa yazo daga baya yakasa biya mata buk'ata shiyasa amma bayan wannan bayada wani nufi akan ta.
Rashin zama kusa da ita shima bayason su jiwa kansu sha'awa ne....amma kalli khausar yarda take masa.
Ya AMAN ina jiran ka mene mafita kagayan dan nagaji da zama.....haba Ya AMAN me nai  maka...idan bani nai hugging naka ba bazakai hugging d'ina ba..idan bani nai kissing d'in ka ba bazakayi ba...komai da miji yakewa mata idan ba nice namaka ba bazaka mun ba why?, me na rage dashi sai kuka.
Da gudu tayi d'aki tafara had'a kaya dan kuwa bazata iya zama haka ba. A durk'ushe yake yana zubda kwalla sosai....me khausar ke nufi sai kuka..nan ya zauna a gun yana yanke shawaran to ya gwada zuwa gunta idan yaso idan ya kasa saita yarda dashi.
Baiji wucewar ta ba sai tashin motar ta taji...da gudu ya fita amma ina har an bude mata ta fice a gun ya zauna yafara kuka....dama ban miki haka ba Arab girl..bada niyya nayi ba nayi ne dan banson ki wahala khausar I love u wallahi bazan iya rashin ki ba khausar kada ki gujeni kece rayuwata sai kuka.
  Khausar tana kuka take driving harta k'arasa gidan. A bayan gidan tayi parkin d'in motar ta shiga ciki...tana shiga bataga kowa ba hakan yasaka ta shige d'akin Ummi tayi kwanciyar ta....sosai take kewar mijin ta amma yata iya batajin zata zauna dashi a haka.
Su Ummi dai basusan komai ba saboda suna parlor'n Abba ana k'ara shirya sabgar biki. Saboda lokaci yafara tahowa dan ma ankara wata biyu da tuni anyi abinda za'ayi.
Har magreeb Ummi bata shiga d'akin ta ba...Shi kuma can hankalin sa a tashe yake saboda ya buga wayar Aunty baiji tace masa komai ba ya buga ta Ummi haka dole ya taho saboda baiga ta zama ba.
Gidan ya shiga a zaune suke suna hira bayan sun kare cin abincin dare...ya shiga. Zama yai suka gaisa nan yafara raba idanu amma baiga mai kama da khausar ba bare kamshin ta....ganin dare yanayi gashi kuma yara sa ita kanta wayar ta dole ya bud'e baki yace Aunty khausar bata zo bane?, wacce khausar kuma ita da bata fitowa ita kad'ai tace maka zata zo ne?, bata gayan ba tafito daga gida ne kuma bansan ina tayi ba.
Inalillahi wa Inna ilaihir raji'un me kake son kace mun?, ina ka kai ta Aman kanada hankali kuwa?, a'a Ummi dena ganin laifin sa ita haukan me take da zata fito daga gida haka kawai?.
Anwar jeka sama ka d'auko min waya ta...nan yaron ya tashi...Yana zuwa ya hangi khausar tana sallah da sauri ya sauka k'asa yace Ummi ga Aunty khausar d'in can a sama wallahi nagan ta.
Da saurin su suka hau saman....suna shiga tanayin sallama....kallo ta bisu dashi d'aya bayan d'aya harta sauke idanun ta akan na AMAN.
Aunty ce zatayi magana Abba yace Aysha babu ruwan ki kuzo parlor naji ko mene?. Tashi sukai  hannun ta zai rik'o da sauri ta galla masa harara.. baya yai da hannun a haka suka k'arasa.
Zama kowa yai da addu'a Abba ya bude kafin ya dubi khausar yace khausar lafiya kika fito daga gidan mijin ki batare da izinin  sa ba?.
Kuma me ya had'a ku da zafi haka bayan ga albarka nan a jikin ki kinason wani abu ya samu cikin ki kike sawa kanki tension?.
Kai take kad'awa...Ina jin ki me ya faru?, Kallon kowa tayi kafin ta bud'e baki tace Abba Ummi Aunty kumun gafara nasan abinda zan fad'a bazai muku dad'in ji ba amm inaga shine best solution tsakanina da Ya AMAN.
Abba Ada inason Ya AMAN...hasali ma kafin yafara sona nina fara sonsa...amma a yanzu na janye banason sa gaskiya kwata kwata kamun adalci ka yanke hukunci tsakani  dashi.
Ihu Aunty tasaka tace kikace me?, kuuu ta bata mari kafin suyi wani abu tayi ball da ita....Abba ne ya daka mata tsawa Aysha bakida hankali bakiga a condition d'in da take ba idan wani abu ya sameta wallahi bazan yafe miki ba.....Kuma dole a matsayi na na uba na kwatar mata 'yancin ta kai AMAN me kayi mata da zafi haka gayan.........

#Anatare sosai sosai...love u one word for this page....hurry up.... #KhausarAman❤

Plx comments more and vote...hurry need to see how u guys react and why did khausar do this for her lovely husband

TSANTSAR HALACCI Where stories live. Discover now