CHAPTER 6✓

82 12 0
                                    

KARSHEN WASA

The last Game

Story/Written by Maxeedat°

PAGE 6

Ba komi bane yasa shaye shaye jaz ya karu sai mutuwar da buturwaisa datayi me suna HANAN, tun yana boye mata alokacin shaye shaye kad'an kad'an yakeyi ba sosai ba dan saiyafi 1 month baisha ba....tun yana boye wa Hanan akan halinshi na shaye shaye hartazo ta Sani ta fara mai magana da wa'azi akan yabari in ba haka ba zata barshi ganin maganan da take gaye da gaske takeyi yasa yabar sha gabaki daya tare da mata akawarin yabari amma karta tafi tabarsa. Bayan faruwai haka jaz yabar shan beer kwatakwata bakaramin dadi HANAN tagi ba. Bayan jaz yabar shaye shaye suka ce gaba da soyayyamsu cike da son junansu harna kusan 1years alokacin iyayansa suka San da soyayyan nasu Dan har gida yana kawota su gaisa da parents dinsa.
Ahaka fa har wata rana ciwon blood cancer na HANAN yakara tashi, mutawa ne kawai jaz baiyi ba Dan bakaramin tashi hankalin yashiga ba, Kunlun shine a hospital yana tare da ita. hakafa aka rinka jinyen ta harta fara samun sauke.

Bayan tafara samun sauke ne jaz yakoma gida Dakar badan yanaso ba akasa sa yakoma akan yaja ya huta ya Dan samu yayi bacci tunda ta fara samun sauke, Dakar jaz ya yarda yatafi ahakanma Dan tana bacci ne.
Kwanansa daya agida yakara gomawa hospital din, shigansa da wuya yaga su nurses da doctors sai shiga da fita sukeyi acikin dakin da aka kwatar da ita ga yan uwanta kuma idonsu yayi ja ko waine sai kuku yakeyi.. Dakar ya iya d'aga kafa yayi taku uku bai karasa ba wata nurse tafito daga dakin tana ma ummi magana akan suyi hakuri ta cika.
(Allah ka mana karshe me kyau kasa mu cike da imani, ameen)

Tun daga nan jaz baikara sanin inda yake ba, sabagin shigansa da mutuwai tayi ko hawaye daya babu afuskansa. Ko daya farka cewa yayi a kanshi kabarinta ba musu aka kanshi aka nuna man kabarinta ya tsuguna awajan na some min's kafin chan kuma yafashe da kuka tare da wasu maganganu da sai Wanda yake kusa dashi zansan miye yake gaya.

Ganin jaz baida niyan barin wajan ne yasa aka jasa aka koma dashi gida Dakar Dan har danbe yafarayi dasu akan subarsa amma sunke.

Bayan wasu weeks aka dawo da jaz gida abuge da farko Abu yasha ko har yanzu rashin budurwarsa ce yasa yaja yasha beer shiyasa Abu baiman komi ba dahakafa aka ringa dawo da jaz gida a buge har yayi kusan 2 months ana dawo dashi gida a buge alokacin Abu yafara dukan mataki akansa ganin abun nasa hardana Hauka. Jaz ko ganin ana takura man agida yadawo yabar zaman gidan ya koma hotel da zama, idan yaja yasha beer dinsa ya bugu sai yan matansa su dawo dashi cikin hotel din da nufinsu ko zai yarda ya having sex dasu amma ko kadai jaz ba mazinace bane shidai kawai idan sha'awa yatashi mai saidai ya romancing dinsu alas yana Dan rage mai wani abu daga yagama dasu kuma yayi wasi dasu ahakanma saidai indan babu beer ne shine zan nima mace danko daya barshan beer duk wasu bukatunsa HANAN take mai apart from sex.

Da haka rayuwa tace gaba mai yau yana wannan kasar gobe yana wancen.

WAYE NE BUDURWAR JAZ DATA MUTU.

Sunanta HANAN, tana shakara 19 suka hadu da jaz a airport din Makkah Zata koma gida ta missing flight dinta. Shima jaz yafito zan koma gida acikin private jet dinsa harya shiga ya zauna saiya hango wata mace tsugune acikin filin tashin jirgin hanna yanta dukka a kanta kamai me kuka, zama yayi yace gaba da kallonta har kusan 10 min Tana tsugune awajan ganin bata da alaman tashin awajan yasa ya fita yakarasa har wajan ta ya tsaye akanta batare dayace da ita komi ba, ita kuma ganin inuwai mutun akanta yasa ta dago kanta tana kollonsa shima kollonta yakeyi kafin Dakar ta iya cewa "can I help you Prince jaz" baigi mamakin sanin sunansa datayi ba sai cemata.

Yayi " need a help?"
Girgeza kanta tayi alamun yes.
"Follow me" da sauri ta mike tabi bayansa.
Bayan sun shiga sun zauna ne tace mai "thanks"
"Stop thanking me, why where you crying out their?"
"I miss my flight"
"Is that why you where crying?"
"Yes, this is the second time am missing my flight"
D'a dariya yayi ko miye ya tuna koma saiyayi shiru yace gaba da kallonta ba tare da wani yace da wani komi ba.
Sunfi 30 mins a zaune ganin kallon da yake mata ne yasa tace "can I use the restroom pls"
Sa anan yadawo hankalinsa
Kafin yace " sure why not"
Yana fadin haka ta mike tayi hanyan toilet din ta shiga ta fata lokacinta awajan Dan dama ba abun da zatayi, ganin ta soma dadewa ne yasa tafito tana tafiya ahankali harta isa wajansa ta zauna a kujaran dake facing dinsa duk idon jaz na kanta.
Shiko jaz shiganta toilet wayanta ya dauka yadau digit dinta yasa awayansa kafin ya agiye mata.

Ganin yafara making dinta uncomfortable yasa yace "what are you doing in Makkah?"
Kallonsa tayi suka hade idon da Sauri jaz ya mayar da nasa kasa kafin tace "I'm here for a medical checkup"
"Oh, I didn't recall you telling me your name"
"Oh am sorry, am HANAN" have komi ba.

Daga haka suka ringa tafa hira kadai kadai har jirginsu ya sauka akasar Dubai sukayi sallam da juna tamai godiya kafin kowa yayi hanyansa.
Bayan wasu kwanaki jaz ya kirata ba karamin mamaki tagi ba ganin dan sarkin Dubai gabaki daya shi yake kiranta.

Da hakafa harsuka saba da junansu sosai har soyayya yashuga sakaninsu.

Toh kungi fa labarin jaz da HANAN kenan.

Bari mu leka Nigeria

From page 1 to 6 are now edit.

Comment, vote and share

1039 words

To Be Continue....... Typing......
Edited? Yes...

KARSHEN WASAWhere stories live. Discover now