Tunatarwa tunatarwa tunatarwa
ka ciyar Allah ya ciyar da kai
ka tufatar Allah ya tufarta da kai
ka taimaka Allah ya taimake ka
ka rufa wawani asiri Allah ya rufa ma,
ka tausayawa wani Allah ya tausaya ma,
ka agasa Allah ya agasa ma
yau uwa mu yawaita alheri domin alheri danko ne,baya faduwa kasa banza.############################
Bayan ta tashi ne afirgice ta rinka fadar duk adduar da ya zo mata,wayarta ta dauka da duba miss call ta gani guda twenty tana dubawa taga na haidar,guda bakwai,momy hudu,ummah biyu sai nah hajara guda bakwai,tsaki tayi gani lokaci,kai amma yan gidan nan basu da mutunci tun yaushe nake barci amma basu tadani nayi sallah ba sabida mugunta,tashi tayi tashiga bayi tayo alwala,jikin duk jinshi take kamar wanda tayi dambe da zankanya,sallolinta ta rama,tana idarwa daidai da shigowar deejerh,murmushi tayi sannan tace mata ya jiki kallonta tayi sannan ta fara tuno abinda ya faru,tsaki taja sannan tace sun motso ko,kai ta gyada mata,ajiyar zuciya tayi,sannan tace da sauki,waya ta dauka ta kira ummah,sannan momy kafin ta kira ya haydar,yana ta ringing amma bai dauka ba,kira ta kara yi amma bai dauka ba sai ta kira hajara,su ka danyi magana sannanta kashe tana tsaki,shegen shishigi,uhmmmmmm,tashi tayi don taji cikinta na amsawa,kitchen ta shiga ta ga cooler,bude su tayi taga tuwon semo da miyar busheshen kubewa dayar cooler kuma ferfesun kaji ne,daukar plate tayi ta zuba tuwo malmal daya da miya sannan ta dauka wani kwano ta zuba ferfesun shima,dinning ta tsaya ta zauna tana cin abuncinta,sai da taci tayi nak sannan ta kai kwanan kitchen,tana dawa taji,wayarta na kara daukawa tayi ta amsa sannan tasa akunnenta,sallama tayi murmushi yayi sannan yace mata ya kike gimbiyata,lafiya lau ka dawo ne yace ina hanya dai yanxu na shigo kaduna,okay tace sannan yace zanzo nan na ganki kafin na wuce zaria,dadi taji har cikin ranta bcos aleast ya nuna mata ya damu da ita,tace really yace ofcos sannan yace mai zan samu ne yan mata,dariya tayi sannan tace duk abinda kake so,fira sukayi na dan seconni sannan ya kashe wayar,vayan wayarsu da minti ashirin sai ga shi ya iso,daman rigar barci ne ajikinta sai ta zumbula babban himar ta fito wajansa,tun daga nesa ta hango motarsa,amma bata ganin fuskarsa din motar babu haske,sai ta wayar da yake danawa wanda shima is dim,bude kofar motar tayi sannan tashiga tare da yin sallama,lumshe ido yayi sannan ya budesu tare da amsawa,bayansu sun gaisa ne ya kafe ta da ido har sai da ta zargu da kallo tace bawan Allah lafiya irin wannan kallon,dariya yayi mara sauti wanda ya bayyanar da kyawunsa,sannan yace lafiyarce ta kawo haka,tura baki tayi,shi ko murmushi yayi sannan yace malama ban gane bafa tace namene,yace zakixo ganin mijinki kamar zakije islamiya,dariya tayi sai da dimple dinta ya losta sannan tace nifa harna shirya kwanciya fa,baki ya bude sannan yace yaushe kika tashi barci da zaki wani koma,kallonsa take da mamaki,kamar ya gane abinda take tunani sai yace aisha na kira tace min kina bari ai,tunda naga bakiyi picking ba,uhmmmmm toh ya aiki ta tambaye shi yace lafiya lau,sannan yace ni ba wannan nake sonki tambayeni ba,cewa zakiyi ya kewarki da ya addabeni,uhmmmm tace sannan ta kara da cewa koh,eh sannan ina abinda zaa bani din,okay na ma manta ace saina zaba na dirje,ido ta ware domin yanda taga salon maganarsa ta san abinda yake nufi sarai and she wont give in,okay tace sannan yace nifa ba wani abu mai wahala zakiyi ba tunda cikin mota muke,shake wa tayi ehhhhhh,,,,,,,,murmushi yayi sannan yace small kiss as in french kiss kawai dariya tayi sannan tace french ko why not spanish ko ,,,,,,,,, bai bari ta gama fadar abinda tayi niyar furtawa ba ya hade bakinsu yana bata wani irin hot kiss,tun tana kokarin janye wa harta hakura ta fara mayar da martani,kiss suke kamar zasu cinye junansu,tsaigaitawa sukayi don sunyi numfashi,sannan suka kara cigaba da kiss din,da kyar naanaa ta kwaci kanra don haydar ya fara son wuce gona da iri,jigina yayi jikin kujera yana maida numfashi,shi yasan tana bukatar matarsa amma taki bashi hadi kai raboda yayi kissing dinta ai yayi shekara tun kafin aurensu,sai dai fa peck shima duk gaban hajaara ne idan ba haka ba toh yasan ba yarda zatayi ba,tun yana magana har ya gaji yasa mata ido,ya tabbata da yau adaki suke ya samu damar nan bazai iya controlling kansa ba ido ya bude sannan ya dana wayarsa ya duba time,ajiyar zuciya yayi sannan ya kalle naanaa yace lokaci na kure wa ya kamata na tafi,kinga yanzu to ten ne,tace haka ne,maganarta asanyeye take yinsa don duk jikinta ya mutu,locker motar ya bude ya ciro bandir din dari biyar guda biyu yace abada mai jego daya ta siya pampers daya kuma ki ajiye incase you need anything,hannu biyu tasa ta amsa kafin tace Allah saka da alkhairi ya kara bude,ameen yana son irin wannan adduar da take mai a duk lokacin da ya bata wani abu ko zai fita tana mai adduar dake faranta mishi rai,hannu taga mai sannan ya ja motar ita kuma ta koma ciki jiki asanyaye,ita tasan ta hakura duk ma mai ya mata but ta rasa mai yake hanata bashi kanta and kuma mai sa take bashi wahala tana matukar kaunarsa,amma ta kasa faranta masa ,oh ya Allah ka taimaka min,daki ta shiga taga mutane sun cika haka dayan dakin falour ta dawo ta kwanta kan,kujera don deejarh na dakin mijintane.
kwanciyarta ke da wuya ta fara bacci,aisha ta fito shan ruwa ta hango ta kwance saman three sitter,dariya tayi lalle wannan kasar,da ba dun nasan zaman doya da manja da kike da yayana ba kuma na sanki ba danace cikine ke gareki,dariya tayi tana sha ruwan da ta dauko a firdge,daki ta shiga ta dauko bargo ta lullube ta sannan ta wuce daki don komawa barci
niko nace asuba ta gari jikokin halilupls vote and comment,tanx for readinnggggggg..........
YOU ARE READING
KANA SONA
RomanceIt a novel about a girl of 18 who lives her life to d fullest.....(Hausa novel)