PAGE 79

1.6K 125 7
                                    


*Y'AR FARI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡

Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on #wattpad@zeeyybawa
#facebook@zaynab bawa novels
#IG@Zyernab Alabura."

*******

Ankar6o daga annabi (SAW)
yakasance yana fad'in, A'uzu Billahil sami'ul alim minal shaid'aninl rajim, min hamzihi wa nafkhihi wa nafsihi."

Saboda maganin shaid'anu."

____________________________________

*Page 79*
*
Dakyar husna ta'iya bud'e bakinta cikin sanyin jiki da mutuwar jiki tace" nidai yaya banaso bakuma dan inakin baiwarda Allah yayimunba, Aa sai dai ina kallon lokaci baiyiba, idan lokacin yayi nida kaina zanyi maka magana,
Amma bansan ko mamii da buddy ba zaka iyajin ra'ayoyinsu,
Murmushi yaya yayi dama yasan hakan zata faru tawajan husna shiyasa baiyima mamakin jin amsartaba,
Juyawa yaya yayi wajan mamii yace" kefa mamana?"
Shiru tayi tana tunani kawai saitace yaya nikam na amince kabud'emun,
Gyadakai yaya yayi sannan yace naji mamanaa amma zanbaki sharad'i domin banason abunda zaizo yatayarmunda tashin hankali anan gaba,
Gyadakai mamii tayi sannan tace" na'amince,
Juyawa yaya yayi wajan Al'ameen yace" muhammadu kaifa yaya ka am1ince kokuma Aa?"
Kan al'ameen yana qasa domin wannan labari yagama rud'ar masada kai jikin yayi mugun sanyi yace" yaya nikam zan jira har lokacinda didi zata amince danata sannan nima na'amince,
Toh Allah yakaimu lokacinda raida lpy,
Ameen duka suka amsa,
Ummii da umma da babysis wani irin mamakine yakamasu dajin wannan labari jikinsu duka yamutu zasufi zatonsa almara aka fad'a musu amma kuma yanayin zancen baiyi kamada qaryaba
Abdul shikuwa bai waniyi mamakiba sosai domin dama shikam akullum yana kallon something special and unique tattareda husna,
Umma ma taji mamaki amma bacan sosaiba, itadai tasan labarin abaya amma batayi tsammanin haka labarin yakeda rikid'arwa dakuma tashin hankaliba, lallai su husna manyan mutanene sosai, amma kuma ahakan suja boye komai domin neman zaman lpy,
Ummii dakyar mamaki ya'iya barinta tabud'e baki tace" husna d'iyata ashe sarauniyace, dama tunba yanzuba husna i see somthing special in you, you're different,
Qasa dakai husna tayi batason zancen cewa wai ita sarauniyace, domin itaba sarauniya bace kamannine kad'ai, sannan kuma there's nothing that special attatare da ita, she's normal person just like everyone,
ummii taci gabada fad'in, Lallai nayarda ku mutanene masu kykkyawan zuciya, wanda samun irinsu yakanyi wuya, baku d'auki duniya bakin komaiba,
Zaman lpy da kwanciyar hankali tafi kuku duk wani kyalkyalinda yake cikin wannan duniyar, kowa burinaa yaga yazama wani mai mulki kokuma sarauta, koda kuwa bai gajetaba amma kunaku burin shine kuka y'an uwanku cikin kwanciyar hankali, kai bama kad'ai y'an uwankuba kowani d'an adam da Allah ya halitta kunason ganinsa cikin farim ciki,

Kudubafa nida babu abunda yahad'ani daku sai d'umbin zumuncu dakuma zamam natare, sai y'an uwantaka data kasance na addinin musulunci, amma shekaru ashirin kuka d'auka kunason ganina cikin farin ciki, sannan kuma kuka d'auki d'iyarki mafi soyuwa awajanku, mafi soyuwa cikin danginku gabaki d'aya kuka bawa d'ana,
nikam mai zance muku cikin wannan duniya?"
Allah kad'ai shien zai biyaku abunda kukayi gareni, bazan gushe dayi muki add'ua akan Allah yakara dawo mukuda farin ciki cikin ahlinku gabaki d'aya, Ayau nagani kuma naji nasan cewa
Lallai wannan zuri'ace mai cikeda tarihi da d'umbin zumunci,
Wanda kowani d'an adam zaiso yakasance d'aya daga cikinta kokuma yahad'a jini da ita,
Alhamdulillhi dogiya wajan ubangiji daya kasance nasanku cikin rayuwata."

Yaya kansa yana qasa yace" wannan va wani abu bane, Allah yashige mana gaba baki d'aya, amma duk wamda yad'auki husna kamar d'iyarsa tacikinsa banajin akwai wani abunda zai neme banyi masaba,
kekuma kind'auki husna kamar d'iyarki asma'u dakika haifa cikin cikinki, sannan kuma cikin 12yrs kika ki amincewa dako wace mace tarabi yaronki husna kad'ai kikeso kamar yanda aysha tafad'amun sunyi zancen da Asma'u(babysis), sannan awannan lokacin bakida tabbacin cewa husna tanada aure kokuma akasin haka, tanada rai kokuma akasin haka, cikin ranki kinyi amanna dazaki dawo kisamu d'iyarki, wannan soyayyace ta hakika."

Y'AR FARIWhere stories live. Discover now