🌹🌹DEEDAT🌹🌹
Wattpad
Rashmarrka
Writing by (maman khady)
Page 13_14
Washe gari suka shirya dan zuwa gidan Aliyu sallama sukayiwa su mamy kallan Sarah SA IMAH tayi tace kindauko uniform dinki tsuki Sarah tayi tayigaba tanacewa ya na iya da masifarki dariya SA IMAH tayi tace haba tawan kizuba ido kiyi kallo motar suka shigaInnah tace hajiya dama inah son muyi wata magana mamy saida innah tanisa sanan tace hajiya Dan Allah kiyi hakuri da abunda zan fada hajiya karima tace babu komai fadi maganarki innah tace dama inah so nasiyi gidane muko a can dan Allah kar kice a a gidan kanka yanada dadi duk da tun farko nasoyin haka kikace a a wanan karon na rokeki karki ce a a nisawa karima tayi tace toshikenan amma bazakuyi nisa damuna akwai gidan nan makotanmu naji mai gidan yace zai sayar iri dayane da nawa zan masa magana inji ko nawa zaisayar innah tace anya baifi karfinmuba murmushi hajiya karima tayi tace haba dai ai kinmafi karfinsa dan yanzu kinshiga layi hajiyuyi dariya innah tayi tace naji yaushe zakiyimasa magana tace bari indauko mayafina muje gidan to innah tace
*****
Fitowa yayi da jakarsa dan jirgin karfe 10 zaibi yanzu kuma 9 :30 part din mamy ya nufa acan yasamu Anwar kwance tsuki yayi wanda yajawo hankalin mamy tace lfy dai son yace bakomai kallan Anwar yayi yace kaikam kaga takanka shagwababe kawai dariya Anwar yayi yace dadin Abundai mace bata koreni daga garinba sanan nafi karfin wulakacin mace kansa DEEDAT ya nufa da gudu Anwar yakoma bayan mamy yana masa gwalo mamy dariya tayi tanacewa rabudashi son lokaci yana kurewa yace ai mamy saina kece raini dake tsakanina da wanan yaron dan haka nafasa sai nayi maganin yariyar can daga bayan mamy Anwar yace ko tayi maganika ba ai wlh naji dadin abunda tayima rana ta farko danaga macenda kyanka da kudin ka basa gabanta tazabgama rashin mutunci tsuki DEEDAT yayi yace nama fasa tafiya sainanuma babu macen da ta isah ta wulakantani mamy tace ya isa haka juyawa yayi batare dayace komaiba yaransa yasamu suna jiranshi yace nafasa tafiya da mamaki saif yake kallanshi yace mutuminan qalau yake kuwa yanzu zaka ganshi mutum anijima kuma yadinga yin Abu kamar wani aljani blue eyes yadai yazakace anfasa tafiya kuma DEEDAT yace idan zaka tafi bazan hanakaba saif yace kaima kasan bazai yu natafi nabarka ananba but maganar papa fa yace rabu dasu babu dan iskan daya isa yataba shi duk abunda zasuyi zan sani karka damu saif yace OK saif yace to amma meyahanaka yafiyane tsuki DEEDAT yayi yace kanada hayaniya yasake jan tsuki yayi yakwanta akan doguwar kujera
****
Suna isa gidan babu abinda ke tashi a gidan kamar club Sarah tace kinji ko wlh babu abinda matarnan zatayimana sai rashin mutunci SA IMAH tace wlh jiranta nakeyi tayimin abunda bazan daukaba nima na kullo nawa rashin mutunci koma bazan bar gidanan ba saina zazagemata shi mtsww taja tsuki sanan tace kinga malam ki boye tsoronki shiga sukayi sallama sukeyi amma bajisu akeyiba murda kofar SA IMAH tayi tashiga da gadara mata da maza ne cike da gidan gurin socket din tanufa tazare shi duka juyowa sukayi ganin wakar tatsaya matar Ali ce tanufosu tana hura hanci tace Sarah meya kawoki danan banza tayimata tace dan uwarki badake nakeba SA IMAH tace saidai uwarki wata irin ashar ta kwakulo zata yimasu tsayarda ita tayi dace wlh kika karasa sainayi maki abunda bakiyi tunaniba tace wlh banda kyau ko nayi wanka kallon mutanen dake falon tayi tace kowane shege yatattara tsumakaran kafafunku kubar gidanan kafin rashin mutuncina yatashi juyuwa tayi kan SA IMAH tace kekuma wacece ke kibari nagama da wacce tasan halina kafin najuyo kanki tsuki SA IMAH tayi tace ki adana rashin mutunciki ko watarana zaiyimaki amfani juyowa tayi tace akwai mai bukatar wanan cikar Sarah zaro idanu tayi sabanin sa SA IMAH da take murmushi tace aini wadanan sunyimin kadan saidai iyayensu idan zasuzo wanine yataso zai maketa cike da maye hannu tadagamasa tace me kakeyiwa sauri kabari nagama da wawuyar uwar dakinku kukan kura tayi tayo kanta dasauri SA IMAH tagoce iska takamo tana huci ta kwalawa Aliyu kira dasauri yafito har yana tuntabe nuni tayi masa da su SA IMAH kallonsa yamaida akansu yabude baki zaiyi maga SA IMAH tawani zare masa idanu take yaji gabansa yafadi shuru yayi tasake cewa ko bakaga abunda nake nuna makaba nisawa yayi cike da tsoronta yace Sarah dan Allah kutafi SA IMAH tace idan kaga munfita to wlh tare da kai zaro idanu matar Aliyu tayi aranta kuwa cewa takeyi idan yataka kafarsa gidan hajiya karima ai karyata takare tace kiwacece dahar zakizo gidana kidinga gayamin magana bata bata amsaba takalli kawayen isakancita tace kafin na kirga gomo kowa yabar gidanan sara takalla tace jeki kidakomin kayan aikina fita Sarah tayi saigata tadawo da duk wani nau in makami tace Sarah zaki iya rikemin wancen dan daudu nayimasa kaciya tabiyu duk wanda baibar gidanan ba kafin nagama kirgen wlh kashinsa yabishe saida taga kirgenta babu wanda ya motsa daga gurinshi direba takira da mai gadi tace surufe mata koba tabarya tadauka tayi cikinsu Sarah kuwa muciya ta dauka duk inda suka samu dukan mutum sukeyi gaba daya imani ya cikama matar Ali ciki tanacewa wai wanan yarinya ta takane dayake duk sunsha giya sun bugu hakan yabasu dama yimasu mahaukacin duka sanan tasa aka bude kofa sukafita suna layi
Kayanta tadauka tace wane daki zamuzauna tace wlh badai gidananba kallan da takeyiwa yan kauyen su sufirgita shi tayimata tuni takama bakinta tayi shiru dan idan takaleta wata irin faduwar gaba takeyi tarasa dalilin dayasa takejin tsoron SA IMAH hanun Aliyu taja kamar soko haka yabita
*****
Zaune yake agaidin din gida yana dannah laptop sai coffee dake gefensa sanye yake da wani farin yadi yayi mugun yimasa kyau yakara fitowa da ainihin kyansa sai kamshi yake bugawa haneefa ce tanufoshi da gudu tanace ya DEEDAT wai inji mamy tace kazo kallanta yayi sanan ya shafa kanta yace jekice inah zuwa tace to dagudu tafita murmushi yayi shidai yara suna burgeshi yana bala in son yara tashi yayi yana hada kayansa yana fitowa yaga yaransa tsaye abakin kofar gurin mika masu laptop din hanunsa yayi yace kushirya yau inada meeting da gwamna OK sr sukace gabadayan su part din mamy yanufa yace mamy gani injidai lfy murmushi tayi tace lfy lau dama yan biyu ne keson zuwa shopping shine sukace dakai zasuje murmushi yayi mai karasamasa kyau yace shikenan anjima zamuje🌹🌹DEEDAT🌹🌹
Wattpad
Rashmarrka
Writing by (maman khady)
Page 13_14
Washe gari suka shirya dan zuwa gidan Aliyu sallama sukayiwa su mamy kallan Sarah SA IMAH tayi tace kindauko uniform dinki tsuki Sarah tayi tayigaba tanacewa ya na iya da masifarki dariya SA IMAH tayi tace haba tawan kizuba ido kiyi kallo motar suka shiga
YOU ARE READING
DEEDAT
ChickLitLabarin wata yarinya ce wacce yan uwan baban ta suka tsane ta akan kyanta suke tunani ko aljanace hakan zaisa sudawo kano da zama matashi mai jin kai dagirman kai abokanan sa suna kiransa below eyes sojane baya daukar wasa mace bata gabansa kwatsam...