💘❤️💔
*LABARINA*
💘❤️💔⚖
*HOME OF QUALITY*
*WRITE'S ASSOCATION*
_[The Home Of Quality Which Are Educated The Humanities]_*⚖(H.Q.W.A)⚖*
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=101128334840967&id=101127231507744&sfnsn=mo
*INGANTACEN ALKALAMI BAYA RUBUTA SHIRME🖊*
Writing.....
BILKISU KANTY-{{Nahnah}}🅿️-37&47
Aa yar waye wannan ya daga ta cikin nuna kauna ga yarinyan Daddy ba gwanin son yara ba amman gani daya yarinya ta shiga ranshi ke yar waye?? Umma na ciki dariya yace Ina umma ki tana wajen mommy tana kuka Toh bari I'n dawo saiki bani labarin ya shiga yana dariyan yarinyan da ya gani ta shi ga ranshi' yana shiga yayi karo da fuskan da bazai taba mance wa duk da yana tunani ko gizo ne da ta saba mashi amman ina wannan zahiri ne Ahmed da bilkisu ne suka daga kai a tare' cikin" sauri daddy ya karas cikin falon dan tabba tar da zaton shi"su waye nike gani?? Eyeeeh!!! Dady nice cikin kuka ta karasa wajen shi duk da fushin da yake amman kunsan kauna tsanin bilkisu da Dady ba'a magana ya rungeme bilkisu daman neman shoulder da zata yi kuka take daddy dan Allah ka yafe man na tuba nabi Allah na bika; uhmmm yar gold kin sani cikin bakin ciki amman ganin ki ya fidda man komi na yafe maki banda yar da nike so kamar ki Allah ya yafe maki ya maki albarka "" ya albarka ci yarki ganin gudan jinin ki ka canza man komi bilkisu dole Allah ya jarabaci bawan shi dan haka ni jaraba ta ke nan nasan ke mai biyayya ce haka Allah ya kaddara mana karki damu yanayin ki ya nuna man kina cikin jarabatan ubagiji bazan iya sa maki ido kina wahala ba komi ya wuce" cikin kukan farin ciki bilkisu ta rike baban daddy nagode rok'an man momy ta yafe man dan Allah cikin daure fuska take kallon su dan takaici ya hanata cewa komi duk cika bakin Dady bai ce ma bilkisu komi ba cikin sauki ya yafe mata gaskiya Alh baka kyauta ba bilkisu "" bata can-can ci yafe wa ba duk ciwon da ta ja maka' haba maimunatu Bilkisu gudan jinin ki ce kin ga yanda duniya ta maida maki ya' ai komi ta maki zaki tuna da zafin haihuwan ta ki yafe mata tafa tuba Haba ban sanki da haka ba ya dace muji labarin abinda ya faru da yar' mu bayan rabuwa shine yafi hmmmm!!!! Alh kenan yar' ka kawai ce nasan zata ai kata laifi irin wannan baka hukun ta ta ba.
Bilkisu miyasa kika koma haka? Kuma miyasa kika tafi kinsan zamu shiga wani hali baki waigi gida ba sai yau;
Cikin kuka ta basu labarin tun fitan ta gida har zuwan su katsina zasu saida gold da kuma tare wan da yan fashi suka masu da gwagar mayan da suka sha kafin Ahmed ya samu aiki ba wanda bai tausaya ma bilkisu ba cikin falon har momy da take jin haushin ta saida ta zubar da kwalla gaskiya duniya ta karantar da Bilkisu darasi mai wuyan gogewa;
Daddy ya tausaya ma gudan jinin shi wadda yafi so ace ita ce hadda bara kwai rayuwa ba abakin komi take ba nan dai"" yasa mommy ta yafe ma bilkisu' kuma ya dauki alkawarin bama Ahmed aiki sannan ya nemi alfarman ya bar Bilkisu su koma abuja tare shima yaje ya shirya dan zai tura shi wajen wani a America dan can zai samar mashi aiki tunda business administration ya karanta cikin jin dadi"" Ahmed yace ya amince su tafi abuja tare sannan zaije kano wajen abokin shi ya fada mashi yanda ake ciki sannan ya shiryo dan tafiyan da zaiyi".
Masu aiki suka shigar da Bilkisu a'nafin part din ta bata ciki amman kullin masu aiki sai sun gyara shi yana nan yanda ta barshi ba abinda aka cire na suturan ta sai dai k'ara gyara shi da akayi dan duk lokaci da suka zo katsina sai daddy ya shiga ciki ya sha kuka gaskiya ba mai son ta kamar daddy ta shiga tayi wanka da sallolin da ake binta dan bata samu yin wasu sallo lin ba dan haka ta shirya cikin wata doguwan riga wadda ta karbi jikin ta dan Bilkisu yanda jikin ta yake ada bata kara ba sai ma ragewa da tayi dan ita ba mai k'iba bace Ita kuma iftar tana wajen momy ita ta gyara ta dan basuda kayan yara tasa akaje aka siyo mata kaya na yara masu kyau wajen set goma expensive kuma masu tsada da takalma wow!!!! Zoka ga iftar daman abu ga Mai kyau daman talauci ya rufe mata kyaun amman yanxu sai kyawun ta ya sake fito wa kw'ankw'sa kofa akayi shigo mana ya bude kofa cikin sallama momy ta amsa usman yaushe zaka wuce abuja dan mu gobe zan wuce tunda yau kwana 7 da rasuwan kaga gobe takwas kenan eh momy daman maganar na shigo na maki ina son!!! Dan Allah kuban iftar na tafi da Haba!! Wannan wani irin magana ne wajen wannan shasha shan" mata naka wanda bata daukar kowa da daraja yar' mutane za'a kai mata kai da baka zama gida sai tafiye2 da man kana zama ko kai mace ne sai na baka dan nasan kullin kana gida Uhmm!!! Gyaran murya daddy ne yasa suka juya baki daya mi kuke k'ulla wa ke da abokin shawaran naki hmmmm!!! Wai na bashi iftar ya kai gidan shi eyeeeeeh"" banji da kyau ba a'i mun fika bukata hhhhhhh; Haba umar miye na dariya shima shigo wan shi kenan ya tadda suna rububin yar' mutane dole nayi dariya ku da ba yar' ku ba sai wami cewa kuke a bar maku kai gidan ku!!!!! Yar' ka ce aa momy tana fa da iyaye cikin dariya ya ke ba momy amsa duk wanda ya gansu a wannan lokaci sai sun burge shi dan sunada fahimta tsakanin iyayen da yaran su sai ka dauka ba ya'ya'n daddy bane dan yanda ya dauke su kama abokan shi ga wasa suna yi tsakanin su gwanin sha'awa haka shima Aliyu ya shigo tare da Abubakar haba duk ku daina wani magana nine nan baban ta ni zan dauke ta """ eyeee ; a'i baka i'sa ba duk wanda ka gani dakin nan so yake a bashi Haba ina a'i nida little mommy ba Mai raba mu ce wan Abubakar kai!!! Kuma fidda rai duk cikin ku ba wanda zan ba ya'ta.
Da gudu iftar ta fado cikin dakin tana boye wa bayan mommy dan Allah kiki bari ya sa man kaye toh" waye zai sa maki kaye cikin dariya mommy ke tambayan iftar wadda duk tsoro! Ya kama ta taho nan ya' ta zaki bini ko inji Usman turo baki tayi nidai Aa Haba little mommy mu zo kiji cewan Abubakar hmmm !!!! Wlh duk na gano ku so kuke kawai kuma yar jika na wayau ku tafi da ita Toh ba wanda zata bi hhhhhh mommy Mai jika kai wlh Umar ka fita ido na kanaji ko duk dakin suka dauki dariya.
Yanzu dai abinda zan maku shine za'a ba aliyu iftar ya tai da ita America sai a sata school cen dan yarinya ta girma ba a sata makaranta ba dan haka idan mun koma abuja zuwa jibi sai a mata passport ba dan mommy ta so ba amman tasan daddy daya yi magana daya Toh ta zauna Toh wai mommy ita Bilkisu kunji bakin ta kai mana shiru dan ba gidan ka zata ba aa ba haka bane kawai ya dace ta sani a'i ita ma ba zama zatayi ba zata fara aiki nama Chief Justice na kasa magana nasan banda matsala aiki duk inda Bilkisu keson aiki zatayi.
Thank
YOU ARE READING
*LABARINA*
General FictionLabari akan wata yarinya wadda iyayen ta manya attarije ne ba abinda ta rasa a rayuwan ta' amman kash!!! Da Allah ya tashi jarabtan ta sai ya daura mata son wanda bashida wani asali gashi dan tallaka.