*©HIKIMA WRITER'S ASSOCIATION*
*_(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)_*💕💕💕💕
"fiction story"
💔AYSHAT💔
11
💞💞💞💞
Misalin karfe biyu na dare ta farka daga baccin wahalan daya dauke ta...taxo gyara kwanciyarta tajita jikin mutum hakan ba karamin mamaki yabata ba domin koh iya saninta tun tasowarta bata taba kwana da wani daki daya ba inhar ba gidan kakannin ta taje ba !!
kwata~kwata batayi tunanin dagaskene abinda take ganin kamar mafarki tayi ba!
shafa fuskarshi tayi,jin alamun namiji ne abun ya bata tsoro
dan haka ta fara kokarin janye jikin a hankali domin so take taga wayene yashigo mata daki sannan harda kwanciya kan gadonta??abinda bata sani ba tun motsinta na farko ya farka daga baccin dayake sabida baccinshi nayau rabi da rabi yayi...
jin alamun xata tashi ne yasa shi kara rungumeta dakyau!
cikin rawar murya take tambayar wayene yashigo mata daki?
abin yaso bashi dariya wai waye yashigo mata daki?
cikin karfin hali da fargabar abinda xai biyo baya yace AYSHATU yaya haydar ne fah!
cikin compution tace yaya haydar mai yakawo ka gidanmu a dai dai wannan lokacin?
shuru yayi domin koh yaga alamar har yanxu bata dawo hayyacinta daga allurar bacci daya mata ba!
shuru yayi dan haka itama tayi shuru har wani baccin yayi nasarar dauketa!
kiran sallah ne yatashe shi daga bacci,wanka yayi kamin yayi alwala yawuce masalllacin unguwar
6:00am dai dai tafarka daga bacci kuma har lokacin haydar bai shigo gidan ba!
taxo sakko da kafanta ne daga kan gadon tana bin dakin da kallon mamaki taji wani zafi ya ziyarci kasanta😢
sai alokacin tadawo hayyacinta duk abinda yafaru jiya yadawo mata cikin kwakwalwarta kamar wadda aka jonawa casset!
kuka tafara bil hakki domin koh xafinda takeji kasanta,sannan kuma haushin haydar ne yakamata sabida mai yasa xai sa mata wannnan abu kamar macijin bacin yasan akwai zafi!
(abun mamaki koh?hmm hakan bawani abin mamaki bane kasancewarta wacce ba abinda tasani a xamantakewar rayuwa
sabida sakacin da iyayenmu nayanxu suke)da dingishi tawuce bandaki ruwa ta tara na xafi tasurka yadda taga jiya yamata kamin tashiga taxauna!
bayan kamar 15mins tafito sabida ruwan yahuce,wanka tayi daganan kuma tayi alwala tayi sallah dake kanta
tea plast tagani dawasu dawani kudi kimanin 200k akan bed side drower dake dakin!bata damu da taga ko mainene ba kawai tahada tea tasha nan taga maganin dataga tasha jiya dauka tayi tasha kamar yanda yabata daganan kuma tafara tunanin har yanxu ya haydar baixo ba ina yajene har yanxu?
yatsina fuska tayi ta turo baki kamar wadda xatayi kuka irin na sakararrun yaran da basu san mai duniya take ciki ba!
wani laida tagani dan haka tayi karambanin budewa
wani doguwar abaya ne aciki wanda tana gani,tasan haydar ne ya ijiye domin koh dai dai ita kayan yake sannan kuma yasaba sayo mata……shiryawa tayi daganan kuma taxauna xaman jiranshi domin yakaita gida wajen 30mins tana xaune jin shuru yayi yawa kawai sai tamike domin tafiya gida,
still wannan peper na dazu idonta yasauka,dan haka tamika hannu tadauka gabanta na faduwa kuma tarasa dalilin hakan...
budewa tayi taga rubun haydar kamar hka:
Aslm baby ayshat!dftn kintashi lfy?
pls am sorrie humayra idan kintashi kiwuce gida sabida tun asuba dad nawa yakirani a waya kan xai aykani gurin wani kasuwancinshi a kasar chaina,dan haka idan kintashi kawai kiwuce gida
idan nasauka xan kiraki
pls take care of ur self sabida bansan ranar dawowa ta ba kinji babynah?
i love u muah!!Tashin hankalin da humayra tashiga a lokacin ma bata baki ne wani irin takaici ne yarufeta,yanxu har zai tafi wata kasa amma yakasa tashinta daga bacci?
ammma kuma fah yace mata dad nasa ne yakirasa tun asuba dan haka kawai taji ma batajin haushinsa koh kadan , domin ay dama yasha gaya mata kan iyaye suna gaba da komai!fitowa tayi daga gidan inda tahadu da wani saurayi kofar gidan xaune gaysuwa sukayi sannan yashaida mata oga aliyu ne yace idanta fito yarufe gidan sannan yakai key din gidansu sabida babansa ya aykesa
anan takaraji tayarda da haydar domin tasan baxai mata karya ba(so hana ganin laifi)
8:30am dai~dai ta iso kofar gidansu a adaidaita sahu,abinda xata iya cewa tamanta yaushe rabon data hau!
sai alokacin kuma ta tuna da ashe ummy tana gida sannan kuma karta tambayeta inda takwana?
Dakewa tayi ta doshi gidan da tafiyarta wanda idan mutum yalura tabbas akwai alamar tambaya a tare da ita!
Tana tura kofar taji a bude dan haka takusa kai cikin palon,alokacin yayi dai dai da fitowar ummy
ammma haka ta maze domin kar ummy ta tambaye ta daga inda take?
Abin mamaki abinda tunda humayra take a gidan bata ta6ayi
dakinta direct tawuce bata kalli bangarenda ummy take ba!sabida haka kurum taji haushin a karo na farko wanda batasan dalili ba!
itako ummy ko akwalan rigarta wai an mintsili kakkausa!
5MONTH LETTER!!
fateema fateh
wattpad:ummien2018
whatsapp no_
09076427357comment and share💞