#1
ALAƘAR YARINTAby faiza abubakar
Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka
Completed
#4
BARRACK SOLDIERS LABARINE AKAN RAY...by feedeenbash
ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH! WANNAN NOVEL DIN NA FARASHI BAN KARASA BA, AMMA YANZU INSHA ALLAH ZAN KARASA SHI COMPLETE NA FARA TUN DAGA FARKO, GA WAYANDA SUKA KARANTA...
#5
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...by Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
#6
Ƙaddarata ceby Rhussain
Kowanne ɗan Adam akwai irin tashi jarabawar da Allah yake masa. Malamin addini ne mai tsoron Allah da bin dokokinsa, kaddara ta faɗa masa.
Ɗaliba ce a islamiyyarsu, kadd...
#7
Soldiers Barack by Aysha Murtala
Labarine akan yanda mutane ke rayuwar su a barack how they interact within themselves labarin ya hada da zazzafar soyayya sadaukarwa cin amana ku dae biyo mu dan ganin...
#8
DENA KULANIby rasheedert
labarine wanda ya shafe ɓangare guda biyu, masu kuɗi da kuma talakawa, soyayya ,abota da dai sauran su kubiyo domin jin me wannan labarin ya ƙunsa.
#9
LAZIZUL QALBby Bintu Lawal Shamsiyya
she didn't want a bodyguard, she could fine on her own even with the death threat hanging on her neck. her thinking changes when all well, a sophisticated south African...
#10
Ꮋᴀᴋᴀ Nᴀᴡᴀ Ꮇɪᴊɪɴ Yᴀᴋᴇ by Aysha Murtala
Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani"
"Wlh baka isa ka sakani zubar da kyauta...
#11
JARUMAR UWAby MARIYA LAWAN
Khaleefa bazan b'oye maka ba, kamar yadda al'adun mu suka banbanta, haka tsarin tafiyar da rayuwar muma ya banbanta, mahaifina ya kasance mutum mai tsanani da magana d'a...
#12
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon saloby Aisha Isah
Edited version ɗin illar riƙo
wannan labarin ba sabo bane illar riƙo ne nayi editing na sabon ta shi dan kuji daɗin karanta shi asha karatu lfy.
#13
FARAR MACE SABON TAKUby Bintu Lawal Shamsiyya
Saikun karanta tukunna zaku gane yanda abun yake da 500 zaku more karatuku cikin salama
#14
HUNAYDAHby Aisha Isah
Labarin ne wanda ya soyayya, cin amana, ƙaddara da tsantsan tausayi ku dai ku biyo ni kuji yadda zata kaya.
#15
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_by Aisha Isah
labari a kan yanda mahaifiya ta lalata rayuwan 'ya'yanta...
#17
AZIZAN BABAby Rhussain
Soyayya da shakuwa ce tsakanin kaka da jika. kishi da son zuciya gami da cin Amana. tsakanin aminai.
#18
ᴍɪᴊɪɴ ʙᴀʜᴀᴜsʜɪʏᴀ!by SUMAIYYA BABAYO A.
*MIJIN BAHAUSHIYA*
Shin ina tarin soyayyar da ya ke nuna min a baya ya tafi yanzu? Shin ina kula da tattalin da yake bani a lokacin da muke soyayya kafin ya aure ni? Shi...
#19
ABIN ALFAHARINA😍by Ayshert Muhammad
Labarine akan wata yarinya da mahaifiyarta ta rasu take xaune a wajen matar babanta