A.a.k CANDY 🦋
Writer✍️
Graphic designer Muslimah🤲
Proudly Nigerian 🇳🇬
Kuma Bahaɗejia 🐎
- Hadejia, Jigawa state
- JoinedJanuary 30, 2024
- website: www.arewabooks.com/u/salmaahmadisah
- facebook: Salma's Facebook profile
Sign up to join the largest storytelling community
or
Stories by Salma Ahmad Isah
- 5 Published Stories

KAWA ZUCI
188
8
17
Rayuwa na da wahala a kauyen da al'adi ta fi muhimmanci sama da rayuwar mutanen cikin kauyen. Ko da ace kana da masu sanka a kauyen rayuwa za ta maka wahala ballantana ita da ta taso kowa na mata fatan mutuwa! Mutu...

KADDARA CE
596
35
11
KADDARA!
Shin me cece ita?.
KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita.
KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam ke rayuwa a tsakiyarsa.
Duk wani abu da ya sa...

JUYIN KWAƊO
683
16
17
Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?.
Wani hali za ka tsinci kanka a sanda ƙofofin mafita suka ku...