Amana Stories

34 Stories

MENENE MATSAYINA... by Hafssatu
#1
MENENE MATSAYINA...by Hafsat musa
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki n...
Completed
YADDA NA KE SO by Dijen-sy
#2
YADDA NA KE SOby khadija ado ahmad
YADDA NA KE SO burin Ummi ta auri mijin novel ,Mai arziki ba ta son talauci ya rayuwa zata juyawa mata a sanda ta rasa gatan mahaifiya ta tsunduma cikin rayuwar aure da...
SAMIMA (MACIJIYA CE)🐍🐉 by fateemah0
#3
SAMIMA (MACIJIYA CE)🐍🐉by fateemah0
LITTAFIN SAMIMA (MACIJIYA CE), LABARI NE AKAN WATA YARINYA KYAKKYAWA DA AKA MAI DATA MACIJIYA, KUMA DUK WANDA YA TABATA KO YA BATA MATA RAI SUNAN SA GAWA, BAZAN IYA CIKA...
Tsohuwar Soyayya by Azizat_Hamza
#4
Tsohuwar Soyayyaby Azizat Hamza
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
Completed
NAZLAH  by salmasanisalman
#5
NAZLAH by Umma Salma Sani
Labarin ne akan wata Yarinya,Kara Mai masifar kwadayi, rashin kunya, tsokana , da karfi kamar na Doki. Matashi ne kyakyawa, gashi Soja,akan aikinsa aka masa murdiya tare...
Completed
MAGAJIN SARAUTA by FatimaMnamz
#6
MAGAJIN SARAUTAby Fatma namz
Wannan labari ya kunshi Littafin Nan ya kunshi labari Kashi Kashi na jaruman littafin Wanda zai nuna rayuwa kowanne su kamar haka. YAREEMA Sai na dau fansar...
SIRRIN B'OYE by kulsuum_muhd_sadeeq
#7
SIRRIN B'OYEby kulsuum_muhd_sadeeq
cin amanar k'auna tare da dumbin Dana sani
NAZLAH by Salmeert
#8
NAZLAHby Salmeert
Labarin Wata Fitinanniyar Yarinya da bata barin bashi, ko mai ka mata sai ta rama, har sai ta ci gyara, gata da kwaɗayi , ga roƙo, sannan kuma labarin Wani Matashin Soj...
Marinia and the new generation (Inheritance cycle fanfiction) by moonsnowleopard7
#9
Marinia and the new generation (In...by Moon Snow Leopard 7
Marinia is given two choices- live with her abusive father miserably for the rest of her life, or go as a servant in Eragon and Arya's school for the new generation of u...
ƊAN AMANA by rahmakabir
#10
ƊAN AMANAby Rahma kabir
ƊAN AMANA... Labari ne a dunkule sanin sirrin warwaransa sai an shiga daga ciki.... Akwai kyayawar Hikaya.
BURI by ummuelham
#11
BURIby ZAHRA FULANI
Labarine nawata yariya data tashi a unguwar geto wace uwarta ta cusa mata shegen kwadayi da burin son saita auri me kudi danta mallaki manyan moto ci da gidaje, hakan ya...
KANKI KIKA CUTA by YoungNovelist4
#13
KANKI KIKA CUTAby KHADEEJAHT HYDAR
Labarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it
Completed
FA'AZ DA FA'IZ by sara_muhammad12
#14
FA'AZ DA FA'IZby Saratu Muhammad
FA'IZ ya kasance da namiji tilo a wajan mahaifiyarshi, duk da yana da qani dan uba da qanne mata. Miskili ne na qarshe amma zuciyarsa cike take fal da damuwa ga boyayyun...
TARTSATSIN WUTA  by FASTCLASS
#15
TARTSATSIN WUTA by ALIYU ISHAQ
labari mai cike d tsantsar cin amana gagarumar jarumtaka da zalunchi gagarumar soyayya ku dai sai kun karanta reader's
DUNIYA~Ina Zaki Damu!!!! by Nana_Faad
#17
DUNIYA~Ina Zaki Damu!!!!by Nana Fa'ad
Now every gurl's dream is to marry a rich Man. money! money! money!!!! is what all gurls crave for now... Duniya is a story of a young spoiled girl born in a poor family...