Writer✍️

Proudly Tive🌹
C.E.O F.J.W.A📚
Novelist.
Allah first☝️ 🕋
Married👰Ni ce dai! Marubuciya kuma Shugaba ga Ƙungiyar nan ta Farin Jini Writer's. Rubutu wata hanyace da ke kawo gyara cikin al'umma. Ta hanyar rubutu ne kaɗai za mu iya ba wa Mata 'Yan'uwanmu shawarwari wadda ya shafi zamantakewar Auratayya da rayuwar yau da kullum. Ina da burin Wanda na barwa zuciyata! Amma na san dai Ina da burin ganin mace na kyakkyawan rayuwa a gidan Auren ta. Mata abin tausayi ne musamman ma a wannan yanayi da muke ciki na tsadar rayuwa. Hallau dai da yawan mata na fuskantar matsaloli a gidajen Auren su✍️
  • BENUE
  • JoinedJune 11, 2020



Last Message
ayshajb ayshajb May 09, 2024 08:32PM
AMNOOR Novel  it's Complete.
View all Conversations

Stories by A'ishat Jubreel
MIJIN BAABATA by ayshajb
MIJIN BAABATA
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Ya...
ranking #4 in jb See all rankings
HAJIYA GWALE...  by ayshajb
HAJIYA GWALE...
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana...
ranking #16 in end See all rankings
AMNOOR 💋 by ayshajb
AMNOOR 💋
Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya N...
ranking #5 in jb See all rankings