Introduction

48 5 0
                                    

Assalamu Alaykum Habibties ya kuke ya bayan saduwa?..da fatan kowa yana cikin koshin lafia.

Aisha Rano ce dai mai Dr TAHEER da INA ZAN GANTA kuma mai Dr BOBBY da AHMAD RA'EES yanzu kuma ta sake dawo maku da MATAR SARKI qayataccen labari wanda na tabbata zai ilmantar ya fadakar kuma ya nishadantar daku.🥰🥰🥰

Labari ne na wata gagarumar masarauta da ko a tarihi ba'a ta6a samun kamarta ta 6angarori da dama...labarin matashin SARKI Abdul'ahad tareda buzuwar SARAUNIYArshi Fateema Zarah 'yar asalin Agadez dake jamhuriyar Niger.🇳🇪

Labarin yana kunshe da gagarumin saqo da marubuciyar takeso ta isar snn kuma uwa uba cike yake da SOYAYYA mai matukar karfi da kuma tasiri a zukatan ma'abotanta.

Kar in cikaku da surutu nasan ko a haka mutane da dama zasuso jin wnn qayataccen labarin sbd haka ina kira da daukacin masoya novels dina dama masoya hausa novels gaba daya da karku bari wnn shahararren labarin ya wuceku maza ku garzayo dm dina don mu sasanta tsakanina daku.😜

Kamar yanda Dr BOBBY da AHMAD RA'EES suka kasance PAID shima MATAR SARKI zai kasance na kudi ne amma zamuyi 13 free pages kmr yanda akayi a baya.

Masu buqatar karanta free pages suyi joining link dake qasan rubutun nan don shiga group din da za'a dinga posting tun daga farko har zuwa karshen free pages.

https://chat.whatsapp.com/B7zNDcMlhBpCxik9iwlyrs

Wnn 👆🏻👆🏻👆🏻shine link din group da za'a dinga posting free pages so duk mai sha'awan karantawa yana iya joining.

Littafin MATAR SARKI na kudi ne masu buqatar siya zasu turo 500 zuwa 7063800556 Aisha Ahmad Tijjani Palmpay sai a tura evidence of payment ta 07063800556.

Thank you😘



Rano✨

🤍MATAR SARKI🤍Where stories live. Discover now