Chapter five

9 1 0
                                    

🤍MATAR SARKI🤍

By Aysha Rano✨

Wattpad@aysharano22

*In dedication to Aunty Sis*

Ina kuke manyan mata???
Ina 'yan gayu da 'yan kwalisa wanda sukeda burin gyara jikinsu????
Ina matan da suke fama da infection????
Kina buqatar kayan sawa na mata masu kyau kuma cikin farashi mai sauqi???
  Toku matso kusa yau ga Aisha Rano tazo maku da mafita,
ZAHRA'S_COLLECTIONS
DEALER IN ALL KINDS OF;
1.APHRODISIACS,(KAYAN QARIN NI'IMA); ZUMA ,HAKIN DAKA, SABULUN NURUL HUBBI, HADIN SARAUNIYA, TSUMI,DAHUWAR KAZA, YAN SHILA,DAHUWAR ZABI, BADAKARIYAR GUMBA...
2.APHRODIASICS SUPPLEMENTS
3.HIPS ENHANCEMENT SUPPLEMENTS
4.BREAST ENHANCEMENT SUPPLEMENTS
5.BREAST FIRMING SUPPLEMENTS
6.SLIMMING SUPPLEMENTS
7.WEIGHT GAINING SUPPLEMENTS
8.ANTI_AGEING SUPPLEMENTS
9.IMMUNE BOOSTERS SUPPLEMENTS
10. FAT BURNER SUPPLEMENTS
11. WHITENING SUPPLEMENTS
12. ⁠INFECTION SET

DIFFERENT KINDS OF TEXTILE FABRICS, E.G SHADDA, WRAPPER, MATERIALS, LAFAYAS,ABAYA AND MORE
DIFFERENT KHUMRA, SHU'UMAR KHUMRA, MAR'ATUSSALIHA KHUMRA, NURUL HUBBI KHUMRA, ANGEL KUMAR, BODY OILS.
PHONE NUMBER:09033446324/09079860649.

05

Kwanakin da suka biyo baya shirye shiryen biki akeyi sosai a gidansu Tafeeda ba kama kafar yaro...dama already sunje gidan amarya sunyi jere zuwa yanxu gidan ya sake dinkewa da jama'a daga both bangaren mama da kuma baban su Tafeedah don mutanen Shangu ma ba'a barsu a baya ba suna nan sunzo kwansu da kwarkwatarsu duk inda ka waiwaya a gidan mutane kawai zaka gani abun ba'a cewa komai.
Cikar da gidan yayi sai Abdul'ahad ya sake zama uncomfortable sosai ya zamana ko shiga cikin gidan baya iyawa sbd yanda baison taron jama'a ko kadan shi kam Tafeeda har raba dare yakeyi a can suyita shan hira tareda cousins dinshi...kmr yanda yace tun ranar saukar su Zarah baison suyi mgnr abunda ya faru Tafeeda bai sake bringing mashi topic dinba tunda yaga alama da gaske ba son yin mgnr yakeyi ba ya kuma rasa dalilin hakan.

Ranar Wednesday aka fara biki inda akayi football match tsakanin dangin ango dana amarya...a wani babban stadium akayi match din inda dangin amarya sukayi winning...amarya Deenah taje tareda qawayenta da cousins dinta kmr yanda shima angon yaje tareda abokanshi.
The next day which is Thursday suka tashi da shirin yin Kamu/Mother's Eve...misalin karfe 4:30 na yamma kowa dake cikin gidan nan shirin tafiya wurin da za'ayi event din yake banda mai girma Sultan Abdul'ahad dake can cikin dakin Tafeedah yana kwance shi ba bacci yake ba amma yayi nisa sosai cikin tunaninda koda za'a kasheshi right now bazai iya ce ga dalilinda yasa yake wnn tunanin ba...Tafeeda ne ya shigo dakin yayi kyau sosai cikin getzner ash fuskanshi sai murmushi yake kaman shine angon ga wani uban qamshi da yake bazawa tun daga nesa zaka jiyoshi...turus yaja ya tsaya ganin har yanxu yana nan yanda ya tafi ya barshi a kwance da alama ko motsawa ma daga wurin baiyi ba...karasawa ciki yayi a hankali tareda zaunawa gefen gadon murya a hankali yace"guy wai what's wrong with you ne these days ka canxa kmr ba Abdul'ahad ba"...dan daga ido yayi ya harareshi before yace"ka manta ba Abdul'ahad bane Habeeb ne"...daria ya saki kafin yace"look mu ajiye wnn wasan a gefe..kasan dai am your guy koh?"...kai sultan ya gyada mashi shi kuma yacigaba"kuma you can confide in me dan Allah inaso ka fadamin if there's something you are not telling me"...ajiyar zuciya Sultan ya sauke tareda mikewa daga kwancen da yake ya zauna yana facing din Tafeeda yace"kasan ni kaina yanxu Habeeb idan nace maka ga actual abunda ke damuna nayi maka karya kawai dai nasan cikar da gidan nan yayi yana takurani snn kuma ina missing California...i missed my work...how i wish su Ummi zasu barni wlh da ana gama bikin nan ko Nigeria bazan je ba zanyi wucewata"...tunda ya fara mgn Tafeeda ke gyada kai yana sauraronshi har saida ya gama yace"yeah you seems to have a point...bansan meyasa ma hankalina baixo nan wurin ba amma i think i have an idea"...kallonshi sultan keyi har yanxu yana jingine jikin bed din yace"so out with it"...Tafeeda yace"why not muje hotel har zuwa lokacinda za'a gama biki idan mutane suka ragu sai mu dawo cox koni daba ajebo ba wnn hayaniyar ya fara damuna gsky"...rungume hannu sultan yayi yana kallonshi yace"waye ajebo?"...Tafeeda na murmushi yace"you mana...waye baisan kai ajeboter bane..ahh su Abdul'ahad ajebo...look at your skin like milk...skin like cotton...gsky duk macen da ta aureka ba karamin tenderness zata sha ba"...pillow sultan ya dauka ya maka mashi a jikinshi yana kokarin danne dariyar dake son kufce mashi yace"you are very very stupid for saying that...shameless fellow kawai"...Tafeeda na daria yace"Allah da gaske matarka zatasha dadi😋...kuma zataga so da kulawa don irinku idan kuka tashi yin love shigewa kukeyi zuruf ku zama deaf and dumb"...girgiza kai kawai sultan yakeyi yana murmushi yama rasa abunda zai cema wnn dan iskan...shiko Tafeeda kara sakin wani shu'umin murmushi yayi yana cewa"amma fa irinku jar...."Sultan bai bari ya karasa ba yayi saurin toshe mashi baki da hannayenshi fuskanshi har yayi red sbd nauyin abunda Tafeeda ke kokarin fada yace"you are so shameless Habeeb"...Tafeeda ya kwace bakinshi yana sake kecewa da wata daria yace"yessso...i admit that i am shameless amma ai ba gaban kowa nakeyi ba"...kallonshi kawai Abdul'ahad keyi har yanxu yana girgiza kai yace"you are such a crazy human being...honestly i pity Maleeka for agreeing to marry somebody like you"...shiru yaga Tafeeda yayi kawai kura mashi ido yana wani smiling kmr bazai ce komai ba sai can yace"kasan wani abu Sultan?...i can't wait to see you fall in love...like i really really can't wait ahhh...wa yaga su ajeboter in love"...mikewa kawai Sultan yayi bayan ya kwada mashi pillow dake hannunshi ya shige bathroom yana cigaba da murmushi yana jinjina tsagwaron fitsara da Allah ya horema mutumin nan...da kallo Tafeeda ya bishi yana daria ya dan daga murya yanda zai jiyoshi daga cikin bathroom din yace"kayi sauri ka fito zamuje dauko Uncle Galadima a airport"...baice mashi komai ba shima baiyi expecting answer daga gareshi ba kawai ya gyara zama kan gadon yana cigaba da ayyano yanda Sultan zai zama duk ya fara soyayya...shikam zaiso yaga wnn rana ubangiji Allah ya kawo mashi ita very soon.

🤍MATAR SARKI🤍Where stories live. Discover now