Chapter one

22 3 1
                                    

🤍MATAR SARKI🤍

By Aysha Rano✨

Wattpad@aysharano22

*In dedication to Aunty Sis*

Bismillahir Rahmanir Raheem.

Ina kuke manyan mata???
Ina 'yan gayu da 'yan kwalisa wanda sukeda burin gyara jikinsu????
Ina matan da suke fama da infection????
Kina buqatar kayan sawa na mata masu kyau kuma cikin farashi mai sauqi???
  Toku matso kusa yau ga Aisha Rano tazo maku da mafita,
ZAHRA'S_COLLECTIONS
DEALER IN ALL KINDS OF;
1.APHRODISIACS,(KAYAN QARIN NI'IMA); ZUMA ,HAKIN DAKA, SABULUN NURUL HUBBI, HADIN SARAUNIYA, TSUMI,DAHUWAR KAZA, YAN SHILA,DAHUWAR ZABI, BADAKARIYAR GUMBA...
2.APHRODIASICS SUPPLEMENTS
3.HIPS ENHANCEMENT SUPPLEMENTS
4.BREAST ENHANCEMENT SUPPLEMENTS
5.BREAST FIRMING SUPPLEMENTS
6.SLIMMING SUPPLEMENTS
7.WEIGHT GAINING SUPPLEMENTS
8.ANTI_AGEING SUPPLEMENTS
9.IMMUNE BOOSTERS SUPPLEMENTS
10. FAT BURNER SUPPLEMENTS
11. WHITENING SUPPLEMENTS
12. ⁠INFECTION SET

DIFFERENT KINDS OF TEXTILE FABRICS, E.G SHADDA, WRAPPER, MATERIALS, LAFAYAS,ABAYA AND MORE
DIFFERENT KHUMRA, SHU'UMAR KHUMRA, MAR'ATUSSALIHA KHUMRA, NURUL HUBBI KHUMRA, ANGEL KUMAR, BODY OILS.
PHONE NUMBER:09033446324/09079860649.

01

DIORI HAMANI INTERNATIONAL AIRPORT NIAMEY.

Wani kyakyawan matashi ne ke fitowa daga arrivals yana sanye cikin pure white hoodie da black jean a jikinshi...hannunshi daya janyeda expensive suitcase shima fari sai kuma the other hand yana rikeda Iphone dinshi...dogo ne sosai snn bashida qiba at all amma his body is well built as a result of gymming da yakeyi...skin dinshi fari ne sosai kuma sai ya hadu da hutu ga zaman abroad sai ya zama kaman balarabe in summary dai a kallon farko ake iya gano he's really handsome snn kuma ajebo ne na gidan gaba don jikinshi kadai zaka kalla ka tabbatar da haka...duka duka a shekaru bazai haura 32 to 33 years ba...yana fitowa ya shiga bin haraban airport din da kallo as if he's looking for someone and karaff idanunshi suka sauka kan wata dattijuwar mata dake tsaye daga dan gefen inda yake ta rungume hands dinta tana kallonshi...cikin excitement sosai ya wara idanuwanshi yana kallonta lokaci daya kuma ya saki suitcase dinshi da yake rikeda har yanxu snn ya nufi inda take da sauri face dinshi sai murmushi yake sbd farin ciki...yana isa inda take ya wara hands dinshi yana kokarin hugging matar kawai saita kauce tareda kama ears dinshi da hannunta ta murdesu da karfi tana hararanshi tace"haka mukayi dakai?"...a hankali ya saki wani irin kara yana cewa"auch Mami what did i do again?"...sake daure fuskanta tayi kuma still tana rikeda ears dinshi ta sake cewa"i said haka mukayi dakai?"...ya marairaice yana kokarin zare hannunta daga kunnenshi kaman zaisa kuka yace mata"haka mukayi mana Mami you asked me to come back kuma i did exactly what you asked me to..i beg u to let go of my ears plss"...sakin ears din nashi tayi ta sake maida hannayenta ta rungume still tana dubanshi fuska daure tace"so you don't know what you did?"...hannunta ya kama ya rike yana wani lankwasa mata wuya da voice dinshi yace"Mami just tell me plss..i have no idea what you're talking about"...kallonshi tayi from sama zuwa kasa kafin tace"I told you not to come back in English wears amma bakaji ba"...sauke numfashi yayi har yanxun kuma yana rikeda one hand dinta yace"but Mami Nigeria ne kikace kar inzo da qananan kaya and this is Niger"...girgiza kai kawai Mami tayi tana dubanshi tace"what's the difference?..kaidai bakajin magana amma trust me very soon zamuyi maganin wnn rashin jin naka..now wuce mu tafi"...sake rausayar da kanshi yayi yana kama ears dinshi yace"am sorry"...tace"naji wuce mu tafi"...langabewa yayi yana kallonta kawai saita kama hannunshi suka nufi inda motocinsu yake...da sauri wani one of securities da tazo tare dasu yazo inda suke nan Mami tace mashi ya dauko suitcase dinshi ya biyo bayansu nan da nan kuwa yaje ya dauko ya riskesu a bakin mota...tsayawa wanda ta matashin yayi yana kallon gayyar mutanen da tayo kawai sbd zaazo daukanshi airport kaman wanda zasuje daukan sarki hadda su fadawa guda uku bayan securities din data kwaso...juyawa yayi yana kallonta kaman zai fashe da kuka yace"Mamih...this is not necessary mana you know i don't like all these your sarauta stuffs i always want to be by myself"...daure fuska Mami tayi before looking into his eyes tace"then get use to it because from now henceforth zaka fara rayuwa irin na gidan sarauta"...bude baki yayi zaiyi mgn tace"not another word from you Sultan am tired"...shiru yayi yana kallonta tace"get into the car"...tana gama fadan haka ta shiga motar da already an bude mata shima ba yanda ya iya haka ya shiga daya side din da aka bude mashi...suka fita daga airport motar excorts dinshi na gaba sai nashi a tsakiya sai kuma na fadawa a baya.

🤍MATAR SARKI🤍Where stories live. Discover now