Ina Mai farincikin tallata muku sabon labarina Mai suna IDAN RANA TA FITO...da fatan zaku kasance tare dani dan jin yacce zata kasance 🤩believe me when I said baza kuyi danasanin karantawa ba😉so let's go guys stay tune,all u have to do is follow add it to ur library read vote comment and share. 🫠
Much love❤️💋
KAMU SEDANG MEMBACA
IDAN RANA TA FITO...
FantasiNa yi imani kaddara abace mai girma.haka kuma abace da take iya sauyawa a cikin dakiku! lallai samuwar Ayan a rayuwata abune na muradi ga duniyata ,meye laifina? da nagaza cimma muradina? yar uwatace ko kuwa kama mukeyi? idan mafarki nake na kagara...