shafi na bakwai

6K 62 2
                                    

*BAN FARGA BA...* _Love and romacing_ *NA* *AYSHA JIBRIL MUH'D I"B* *(FARHAT)* ®ðŸŒ� *FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚* {{Ƙungiya Domin wayar da Æ™an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}} ★{{F.J.W.A}}★📖🖊ï¸� https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/ *DEDICATED TO...* *MAMAN YUSUF* _akwai amana_ *7* "Yusrah maiya sameki jubi yadda kika koma kuwa haba beby duk dan na tafi na barki kike niman kashe kanki dan tsaban lalaci period d'in yazo shine baki iya Gyara k'anki ba" d'agowa yusrah tayi a galabaice tace "momy sai yanzun tun safe kika barni saura kad'an na mutu shine kikayi zamanki babu komai Zan koma Gurin Mimi ita kad'ai take so na daman yaya yusuf ne kad'ai kike so" tsaki momy tayi sannan tace "mashir maciya ta nafi kowa jin dad'i Kinga Zan fita aikina babu korafi momy Zaki fita momy yanzun Haka Zaki barni ni kad'ai a part d'inmu" "Wlhy yusrah ke ba karamar mashir maciya bace" kuka yusrah ta saka mata sannan tace "naji shik'enan Allah yasa dady na ya dawo shi kad'ai yake sona daman nasan baki sona ko naje Gurin aunty Maijidda a Ogoja kawai ni wlhy otopo ya fice min a rai gari babu dad'in zama mtss" "Garinda in ka zauna ma saidai ata maka mugunta kai kad'ai a d'aki sai kace maye" momy tace "can ta matse miki kije gaba da ogoja ince duk cikin Benue ne in ba jirgi Naga kin hau ba bazan tab'a yarda baki son garin ba shashasha ubanki daya Bata ki da shagwaÉ“a sai kijira shi ya dawo ya k'aiki amma wlhy bazan yarda da yawon gari gari ba ki tashi kije kiyi wanka" har ta nufi kofa sai kuma ta juyo tace "au Naga watan ki bai tsaya ba taya kuma period yazo? Tashi nagani" Gyara kwanciya yusrah tayi sannan tace "momy ki tafi kayanki babu ruwana dake period kuma daman haka yake min..." "Ohh to shik'enan daman Zan tafi Mana zaman me Zan miki kitashi kije kiyi wanka nace!!", "Naji momy zanyi ki tafi kawai ni kin Bata min Rai Allah yasa dady ya dawo gobe" harara momy ta balla mata sannan tace "dayake kina zaune da dodo Dole kice Haka" fita momy tayi daga d'akin tana sababi yusrah tace "Mai baraban yusuf yafi dodo wlhy nid'ai ya Allah kasa Dad na ya dawo kasar Nigeria a cikin wannna satin zaman Gidan Nan ya isheni" Da kyar ta mik'e tana dingisa kafarta har ta i'sa kofar toilet d'in sai taune lip's d'inta take alamar tana jin tsananin zafi tana shiga ta had'a ruwan zafi ta Zauna Shima sai da ta daure domin har yanzun gabanta wanni i'rin zafi yake Mata harda wani zir zir yake Mata Haka ta daure ta gasa jikinta sannan tayi wankan tsarki ganin dake zuba ya tsaya mata a hankali tayi tattaki har zuwa cikin d'akin zaman tayi a bakin gado tana yarfe hannuwa. Wayarta ne yayi kara cikin sautin wakar _banjin zugar kawaye a soyayya Kai na d'auka ka share mini hawaye kasa na Dena kuka i'dan inna a Raye Sam bana barin ka Allahu ya kiyaye banison wanin ka Kai ,NE Kai nay d'aya a cikin zuciya Mai sakani dariya sannu masoyina..._ tsaki taja sannan ta d'auki wayar, "Hello kawata kizo Dan Allah daman yanzun nake maganarki cikin Zuciyata" a d'aya b'angaren tace "yad'ai yusrah ya naji muryanki haka inna fatan lafiya kike tun safe nake Kiran wayar ki Baki d'auka me ya faru?" Cikin sheshek'an kuka yusrah tace "kizo kawai kawa zakiji koma menene pls kizo yanzun inna bukatar temakon ki" "Ok ok gani zuwa" kitt ta katse Kiran riÆ™e wayar tayi tana hawaye mikewa tayi da kyar ta fara zagaye d'akin domin i'dan ta Zauna wani azababben zafi kasanta ke Mata. Cikin mintinan da Basu huce shabiyar ba taji ana nocking kofan a hankali tace "shugo" da sallama wata matshiyar budurwa ta shugo d'akin kallon yusrah tayi daga sama har kasa Sannan tace "kawa Akwai Amana meya faru haka?" Murmushin yake yusrah tayi sannan tace "wlhy kawata Babu tunda naji kince Haka nasan shegiyar wayar tayi kan gado amma ta d'au low sai ta taji mazga.." "Wlhy kuwa ashed'ai kin gane yanzun ya akayi Naga kina wani i'rin tafiya Mai ya same ki?" Tsaki taja sannan ta kama hannunta suka zauna gefen gado "washiiiiiii zafi" da sauri kawarta tace "KE meye Haka kike yi sai kace wacce aka cita ta d'uwawu" Murya a marairece Yusrah tace "Minaty wlhy dama ta duwawu ne da sauki Wannan caccakar da yamin kamar ya samu sa'arsa Allah ya i'sa min wlhy" kama hannunta sosai Minaty tayi sannan tace "kawata ban gane ba waya caccake ki?" Saida yusrah ta yamutsa Fuska sannan tace "waye in banda bunsurun nan" "Aiho kice min Yusuf yanzun abin har ya kai Haka daga shafe shafe har ya zurma Miki Zungureriyar?" Ta karashe maganar tana sakin dariya. Kuka yusrah ta saka mata sannan tace "shik'enan nan Kun manna min kawata harda ke na yarda babu Amana yau tunda an cini ban over zero wlhy sai naci nasan wayar tana chaji yanzun..." Da sauri Minaty tace "tsaya tsaya kawata ba haka bane kema kinsan momy bazata taba fahimta ba da kamar tana saka miki ido sosai dole ta FARGA da abinda ya wanzu yau" "Amma sai akayi rashin sa'a momy ta d'auki Hankalinta gabad'aya Zuwa ga office d'inta gaki part d'inku daga ke sai YUSUF shikuma da yake jarababbene bai iya kama Buransa ba sai da ya ratsaki garin yaya ma Haka ta faru uwar me ya dawo dashi part d'inku bayan ga na uwarsa da Ubansa Cannn?" ˜‚Minaty dad'i na dake iyya zaro magana* *FARHAT*
To iyaye sai ku FARGA daga nannauyar barcin daya ɗiɓeku

BAN FARGA BA..Where stories live. Discover now