11

5.7K 48 3
                                    

*BAN FARGA BA* _Love and Romacing_ *NA* *AYSHA JIBRIL MUH'D I"B* *(FARHA)* ®ðŸŒ� *FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚* {{Ƙungiya Domin wayar da Æ™an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}} ★{{F.J.W.A.}}★📖🖊ï¸� https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/ *SHAFI NA* *SHA D'AYA* *sadaukarwa gare ki Rabin 💗 na kawata abin Alfahari na bani da tamkarki Soyayyar ki dabance cikin zuciyar Mrs Muh'd inna Taya ki murnan Fara sabbin novels d'inki ba sai na fad'a ba kin San 'kanki Aminiya ta ..* _Gargad'i Karki karanta i'dan kinsan Baki da Aure 😼_ Ganin yanayin da take ciki ne yasa ya sureta da sauri sai toilet ruwan zafi ya Tara ta saka ta a ciki Amma ko motsi Bata yi ba ga Jini sai zuba yake a jikinta hankalinsa yayi mummunar tashi ta'ba ta ta fara yi tare da Kiran sunanta. "Beby Yusrah beby tashi dan Allah pls ki tashi bazan Kara ba .... "Wayyo Allah mai yasa nayi haka mai yasa ban hakura na barki ba mai yasa !!" Bangare d'aya na zuciyarsa yace. "Saboda is kasance jarabab'be mai yasa baka iya control'kanki a duk lokacin da zaka doshi inda Beby Yusrah take gashi yanzun ka ballowa kanka Aiki " dafe gefen zuciyarsa yayi sannan yace . "Ohhh sheet, yanzun ya zanyi ?!" Cireta yayi daga ruwan wani razananiyar Kara ya sake ganin yanda ta Jini ke d'iga a kasa Bai Ankara ba yaji wasu zafafan hawaye sun wanke masa Fuska rumgume ta yayi sosai a jikinsa yana ji wani i'rin yanayi Wanda Bai ta'ba tsintar kansa a ciki ba wani sanyayyiyar Soyayyar ta ne yake ratsa duk wani 'Kashi da bargo na cikin zuciyarsa. Bakinsa ya saka dai-dai kunninta tare da fad'in. "Inna sanki Yusrah inna tsananin Kaunarki ban farga da San da nake miki ba sai Yanzun pls ki tashi bazan sake ta'ba ki ba zanyi hakuri har Zuwa lokacin da zamu mallaki juna ki tashi ki tashi Yusra !!" Yana karasa maganar tare da fashewa Kuka lokaci d'aya wani i'rin nadama tare da mugum tausayinta ya lullub'enshi. Fitowa yayi tana rumgume a jikinsa kwanciya yayi da i'ta a jikinsa yana shafa bayanta gabad'aya barci ya kauracewa i'donsa. Karfe 2:30Am a gogon d'akin ya buga lokacin da yayi dai-dai da farkawarta wani Ajiyar zuciya ya sauk'e d'agota yay yana kallonta girgiza mata kai kawai yayi ganin yanda hawaye ya wanke Mata fuska "Yaya mau yasa baka tausayi nane ?!, Mai yasa kake min haka ? Bafa Aure na zakayi ba baka Sona nasa ni Kuma kaima ka sani kana son Bata min rayuwa daga baya ka gujeni kaje ka Auri muradin ranka..." "Yusra wlhy inna sanki Inna tsananin Kaunarki Babu wacce tafi dacewa Dani kamar ke in na barki na Miki butulci na cuceki pls kina Sona Zaki Aure Ni ?" wani murmushin da yafi kuka ciwo tayi sanna ta janye jikinta daga nasa murya Cike da kuka take Magana "Wlhy baka sona jikina kake so pls na rok'eka dan darajan Mahaifanka ka barni ka fita sabgata ka barni nayi rayuwata....." Wani wawan fincika ya Mata Wanda yasa Saida ta saki Kara dan tsananin razana a zafafe yace . "Ni kike fad'awa Magana dan nace inna sanki ?!," To wlhy Baki i'sa ba sai kin Aure ni sassauta murya yayi cikin rarrashi yace. "Yusrah Allah da gaske nake inna mahaukacin kaunarki naji bazan Kara ta'ba ki ba Amma dan Allah karki guje ni inna tsananin son kasancewa ta tare dake kinji" Wani i'rin dad'i da mamaki ne ya lullub'eta Bata San lokacin da ta rumgumeshi tare da fashewa da kuka ba da sauri ya zare ta daga jikinsa jin yanda Joystick d'insa ta harba kallonsa tayi cikin wani yanayi sannan tace. "Shik'enan" Mikewa yayi yana layi kamar Wanda yasha giya ya bar d'akin ba tare da ya Kuma kallon inda take ba d'akin sa ya nufa ya kwanta Yana juye juye . Gyara kwanciyarta tayi sannan ta lalub'u wayarta dake 'kan sofa number Minaty ta Kira yayi ringing har ya katse d'an tsaki ta ja sannan ta Kuma Kira bugu d'aya ta d'auka cikin wani i'rin murya tace. "Kawata bana son isk'anci aka me Zaki kirani war haka bayan kinsan abin da nake a wannan lokacin ?" Tsaki Yusra taja sannan tace. "Shegiya jarabab'biya kowa na barci ke kina Nan kina kwakular waya !" Wani dariya Minaty tayi sannan tace . "Kema an gama sossoka miki yanzun Haka dan nasan wanan d'an jaraban ba barin ki zaiyi ba" "Wlhy kamar kin sani yanzun Haka gani kwance na kasa tashi saboda wani azababben zafi da Kasana yake min, gashi barci ya kauracema i'dona" Wani Nishi Minaty tayi sannan tace. "Malama sai da safe Inna cikin duriyar dad'i kin katse ni " "Tsaya Dan Allah karki kashe" "Toh ya akayi?" "Wlhy kawata inna cikin matsala kizo pls gobe daga Nan kizo min da maganin wanke mahaifa tsoro nake ji Kar ciki ya shige ni gashi Dan tsaban mugunta yana yin realize bazai bar k'aina ba sai ya kwashe mintuna" "Hummm duk wasu maganin wanke mahaifa bashi zai hana ki d'aukar ciki ba i'dan ubangiji yasa cikin Nan zai shiga Kuma zai zauna sai dai ki ta wahalar da k'anki a banza da hofi sai dai nazo goben" "Ohk toh" Haka ta ringa juyi a Kan gado barci ya kaurace mata sai kusan hud'u sannan barci yayi nasaran d'aukarta. Washe gari tunda tayi sallar asuba take kwance a kan gado ta kasa tashi kafarta aka turo Momy ce tayi Sallama ta shigo d'akin Zama tayi tare da fad'in . "Beby yanzun ya jikin yayi sauki ko ? Inna fatan kinji k'arfi ?" Sai da yusrah ta kwashe minti biyar sannan tace. "Uhm Eh " ba tare da ta juyo ba cikin rashin nuna kulawa momy ta mik'e tana tafiya sannan tace . "Toh nid'ai na tafi office maybe yau Zan dawo da huri domin Hubby Yana Hanya" Wani dad'i taji a ranta jin Dad d'inta Yana hanyar zuwa momy ta fita bada jimawa ba Minaty kawarta ta shugo tana taunar cingom k'as k'as. Zama tayi bakin Gado tare da fad'in. "Salamu alaikum" tana wani yatsine yatsine wani ashir Yusrah ta kudunduna Mata sannan tace . "Shegiya bayan kin shugo kin zauna ne zaki ma mutum Sallama?" "Toh Inna laifi basai a Amsa ba!" "Uhm" "Daman wata Magana zamuyi dake" "Gyara kwanciya Yusrah tayi sannan tace Inna jinki Allah yasa Alkhairi ce" " a' a Ba Alkhairi bace " Da sauri suka juyo dukk'ansu Dan ganin wake Magana. *"Nima da sauri na Ajiye Alkalamina na mike tsaye domin Na gaji da Zama ....lolðŸ
˜‚ sai mun had'u gobe* Taku har kullun

BAN FARGA BA..Where stories live. Discover now