Tambaya

10.1K 671 81
                                    


Assalamu Alaikum Brothers and Sisters yakuke?

Kuyi haƙuri kwana biyu kunjini shiru wallahi banda lapia ne shiasa amma yanzu Alhamdulillah naji sauƙi.

Maikuke gani akan cigaba da rubuta littafin SOORAJ.  Kunaga na ci gaba da rubutawa ko kuwa na bari sai bayan sallah idan Allah Ya kaimu? 

Yanzu dai kunga azumi ya kusa sannan kuma ga Annobar dake damun duniya gaba ɗaya.    Sannan labarin Sooraj yana da ɗan tsawo idan nace zancigaba da typing bazan gama ba za'a fara azumi.   Please inaneman shawararku me kuke gani akan hakan???

Taku akullum fatymasardauna

SOORAJ !!! (completed)Where stories live. Discover now