Chapter 48

16.2K 1.3K 208
                                    

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

               *SOORAJ !!!*

     *Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My life Sardauna*

               *Wattpad*
       @fatymasardauna
#hearttouching

             *Chapter 48*

Wani irin zazzafan numfashi ya fesar, tare  da sake kamo labb'anta  na ƙasa yaɗan tsosa, numfashinsa ne yasoma ƙoƙarin sarƙewa, yayinda ƙirjinsa ke dukan uku uku, gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki rawa, haka yakejin kansa na sarawa.

Wasu irin zafafan hawaye ne suka cika idanunta, ayayinda suke   gangarawo izuwa gefen fuskarta,   wani abu takeji na musamman acikin jikinta,
jitake kamar zata shiɗe, yayinda wasu irin baƙin abubuwawa ke yawo acikin sassan jikinta, tanajin kamar zata zauce.
Hannunsa ya ɗaura adaidai saitin  zip ɗin rigar dake jikinta, ahankali yayi ƙasa da zip ɗin rigar,  sauƙan da lallausan tafin hannunsa sukayi,  akan  lallausan  skin ɗinta ne,  yasanyata sauƙe wata irin ajiyar zucia me karfi,     sake ƙara shigewa cikin jikinsa tayi,  yayinda daddaɗan ƙamshin turaren sa ke ƙara hura mata wutar sha'awar dake damunta,   sannu ahankali, ɗumin bakinta  yasanyashi jin wani iri ajikinsa, sake lumshe idanunsa yayi,  cikin wani irin yanayin dake fusgarsa, yashiga sucking tongue ɗinta ahankali.
Wani irin sabon abune ke tasowa Zieyaderh, wanda yasanya har takejin kamar numfashinta na koƙarin ƙwacewa, bakomai ya haifar mata da hakan ba kuwa face yanda tausassun lips ɗinsa ke kokari wajen sarrafa tongue ɗinta, wani abune ke tsarga mata har cikin tafin ƙafarta,  kamar yanda take ƙoƙarin fusgo numfashinta, wanda ke ƙoƙarin ƙwacewa, hakannne  shima ya kasance a bangarensa,   lokaci guda idanunsa suka cika da wasu irin k'walla, ahankali yasoma janye bakinsa daga cikin nata,  wani irin numfashi mai zafi ya fesar, alokacin dayake zare bakinsa daga cikin nata, sake ɗagota jikinsa yayi, fuskarsa yakawo daidai saitin tata fuskar,    bakinsa dake ɗauke da danshin saliva,  yakai kan forehead ɗinta inda ya manna mata wani zazzafan kiss,
wanda taji sanyinsa har cikin jikinta, forehead ɗinsu ya haɗe waje guda,  wasu irin zafafan hawaye ne suka sauƙo daga cikin idanunta, sosai yaƙara mata wutar sha'awa, saidai kuma awannan karon ba iya zallan sha'awa bane ke damunta,  wani irin azabebben ciwon  ƙaunarsa ne ke motsa ta, sam bazata iya jure zafin ciwon So da kuma na  sha'awa ba.

Ahankali ya bud'e idanunsa wanda suka kaɗa sukai wani irin ja,  innocent face ɗinta ya kalla,  kana  ƙasa ƙasa ya kalli yanda kyawawan laɓɓanta suka jiƙe da yawun bakinsa har wani shinning suke,  ahankali yakai bakinsa daidai saitin idanunta, batare da ta tsammata ba, kawai saijin sauƙan bakinsa tayi akan idanunta, inda ahankali ya shiga tsotse hawayen dake maƙale cikin eye lashes ɗinta, wani irin yaarr! haka taji ajikinta, lokaci daya jikinta ya sake, 
ahankali yake yawo da harshensa akan fuskarta ta, cikin wani irin tsananin tausayinta daya rufesa, yashiga ƙoƙarin danne yanayin dayakeji, kansa ne ke barazanan tarwatsewa, yayinda yake masa wani irin masifaffen ciwo,  ahankali ya ɗaura laɓɓansa adaidai gefen bakinta, har takai ga yana iya kamo leɓen bakinta na ƙasa, harshensa yasanya rabi acikin bakinta rabi kuwa na bisa harshenta, cikin nutsuwa yake ɗan goga harshen nasa akan lips ɗinta,  duka hannayensa yasanya akan kafaɗunta, cikin dauriya yayi ƙasa da rigan jikinta,  yayinda yasanya duka hannayensa,  akan skin ɗin bayanta yana shafawa, bazata iya jurewa ba, hakan dayakeyi mata tamkar wuta yake ƙara kunna mata, jitake kamar yana  tada mata da wani abu acikin jikinta,  bazata iya haƙurin jure rashin daddaɗan saliva ɗinsa abakinta ba, wani irin garɗi takeji acikin saliva dinnasa  wanda hakan yasanya takejin kamar zata zauce,  cikin tsananin shagwaɓa haɗi da ciwon dake nuƙurƙusanta, ta sanya laɓɓanta duka biyu inda ta riƙe tongue ɗinsa,  idanunta sun rufe bataji bata gani, gaba ɗaya ta birkice,  yayinda tsikar jikinta suka mimmiƙe,  ahankali irin na wacce bata taɓa ba,  taɗan tsotsi tongue ɗin nasa, sauƙan tausassun laɓɓanta akan harshensa ne,  yasanya tsikar jikinsa mimmiƙewa, kana kuma jijiyoyin jikinsa suka fito sukayi raɗa raɗa,   lokaci guda yaji mararsa ta  daure,  daga gefe guda kuwa kansane ke barazanar tarwatsewa, lokaci d'aya wani irin zazzafan zazzaɓi ya rufesa,  cikin dauriya da ƙarfin hali yaɗan janyeta daga jikinsa, hannayensa yasanya ya kama duka shoulder ɗinta, jin yanda hannunsa daya riƙeta yaɗauki zafi zau yasanyata buɗe idanunta  wanda suka d'an rage girma,   gani tayi ya rumtse idanunsa, yayinda yake ta aikin jujjuya kansa, da'alama sosae kannasa keyi masa ciwo, tsorone ya kamata,  hakan yasanya takai hannunta, inda  ta taɓa jikinsa, zafi zau haka taji tamkar  garwashin wuta,   cikin wata irin raunanniyar murya tak'ira sunansa, inda tace.
"Ya....ya!."

SOORAJ !!! (completed)Where stories live. Discover now