22

624 4 0
                                    

2⃣2⃣
Tsaye muke a tsakar gida cirko cirko tunda muka dawo jikina ke rawa  Inna tayi tayi nayi Magana naki a gefe guda kuwa ga Al'ameen shima ya tasani a gaba da tambaya meya d'aga min Hankali Amma duk na musu Shuru Tabbas tunda Abba ya ganni sai ya Samo inda nake domin bazai tab'a barina ba ni nasan yanda yake matukar Ƙaunata Sallamar Dr Halirah yasa na juyi na kalleta Har yanzun Ina Rumgume da Meead wacce tayi barci tun a mota “Al'ameen ko Zaka bamu guri muyi magana?” fita yayi a gidan zuciyarshi cike da zargi Shiga Falo mukayi tun kafi mu zauna Dr Halirah ta wurgomin Tambayar daya sani sunkuyar da K'aina k'asa “Shin da gaske ne Kun had'u da Yallaɓai Usman? Bayan had'uwarki da Rabi'atu?” shimfid’e ta nayi tare da sauke ajiyan zuciya “Hakane!" Inna tace “ikon Allah Yaushe haka ya kasance?” ta fad'a tana kallona Nan na fad'a musu yanda akayi da Had'uwarmu a super market sai Kuma Yau Dana ganshi tare da Meead duk da bawai yaga fuskata bane Amma ya Gane ni, domin har sunana ya ambata sai dai ban Tsaya ba”
“Amma Baki kyautawa Rabi'atu ba domin bai dace kiyi mata Haka ba” Inna ta fad'a tana kallona Halirah tace “Hakan da tayi yayi dai-dai Inna” mikewa nayi na barsu a gurin da dare Al'ameen yazo muna cikin hira yace “Ameerah Akwai abinda kike b’oye min domin na lura kwana biyun Nan wasu Al'amura wanda bansan dasu ba, Suna kunno kai Amma kink'i ki fahimtar dani...” murmushin karfin Hali nayi Sannan nace mishi “Brother a kullun bazan gajiya ba Gurin fad'a maka Babu komai”
“Ina ji kaman bazan Same ki ba Ameerah Amma ki sani Ina sonki sosai”
“Hummm!” daga Haka hirar ya kare Wanda a yanzun kwana hud'u ya saura bikin mu ga dangi sun Fara cika gida damuwata yanzun har yau ban i'ya wani aiki na gida ba, domin tunda na dawo ko kichin ban tab'a shiga ba, sai dai wani lokaci na kanyi tunani ai akwai wadatar da zamu d'auko me aiki Gama restaurant kala kala abincin bame matsala bane i're i'ren tunanin nan ne ke d’auke min Hankali a sha'anin girki i'ta Kuwa Inna abinda yasa Bata takura mata ba, gani take ai ta i'ya domin a tunaninta yanzun kai ya waye Babu me zama haka, dalilin dayasa B'ata tab'a tuntub'ar Ameerah ba Kennan a tunaninta ta i'ya komai, Bayan Kuma ba Haka bane..  ina kokarin shirya Meead da nayi Mata wanka naji yaro yayi sallama Wai ana niman Ameerah Lekowa Inna tayi tare da fad'in “Ina ji Al'ameen ne ya turo kisan Gidan da baki watakil bazai i'ya shigowa ba"
“Al'ameen d'in Naga kwana biyu ba Zuwa yake da Wuri ba, Kuma in yazo Yana kirana Amma yau bai sanar min ma zaizo ba" Inna tace “kede Yi maza ki Gama shiryata koma Bari na Karasa saka Mata Kayan jeki kar ya zauna jira" Kallon jikina nayi Naga daga ni sai Dogon skirt Wanda yabi jikina ya lafe gabad'aya ya fitar da shape d'ina sai riga dana saka mara nauyi saboda yanayi da ake ciki na zafi daman ni tun asali ba son saka bra nake ba feshe jikina nayi da turare tare da saka Dogon Himar Ga hannuna yaji jan lalle kallona Meead tayi tare da kwab'a fuska “Toh ni ki jirani umma”
“Toh Uwar rigima yanzun fa zan dawo ba dadewa zanyi ba domin ko sallar Isha banyi ba, karki yarda Kuma kice Zaki fito domin guri Akwai duhu ojuju zai kamaki” Ina Gama fad'ar Haka na fita ina Mata dariya cike da mamaki nake Kallon motar domin dai Bansan Al'ameen da Wannan motar ba, in Banda ma abinshi yau a mota zamuyi hira? Kare fuskanta tari da hannu sakamon haskata da yayi da wutan motar daga cikin motar kuwa Yallaɓai Usman ya Gyara Zama Yana Kare Mata kallo tun daga sama har k'asa ganin yanda ta Zama cikakkiyar mace, wayayyiya Kuma me aji daga Ganinta kaga 'Yar gayu wacce ta kile a ilimi Bud'e mata Gidan Baya yay domin shima a Kujeran yake Zaune “brother yaufa  Kuma da Wuri kazo ko sallar lsha'i banyi ba yanzun mukayi wanka da Meead...” kunna wutar motan yayi Yana Kare mata kallo wani i'rin had'iye maganar nayi tare da zaro i'do waje Ina kokarin bud'e motar sai naji ta Gam ya kulleta wani i'rin fargaba da rawa ne jikina ya d'auka Yallaɓai kuwa kallonta yake kaman maye musammam ma da wani i'rin kamshin jikinta ke fisgansa Nan naji wani i'rin na sauko Masa ga motsawa da zuciyarshi takeyi “Mallam lafiya zaka saka matar Aure a gaba kana kallonta..." Kamo hannunta yay tare da tsura mata lumshashshu idanuwanshi Wanda suka juye Zuwa kalan tausayi wani i'rin narkakken kallo me kashe gab'ob'in jiki yake binta dashi kokari take ta kwace Hannunta Amma ta kasa sakamakon Kyakkyawan rikon da yayiwa hannun “Princess Kenan ba Aure ba ke ko duka mazane suka Aureki Haka zasu sake min ke domin ke mallakina Ce! Babu Kuma Wanda ya i'sa ya raba tsakaninmu Sabida ke tawa ce!..”
“Dan Allah mallam ka sake ni kafin Mijina ya riskemu a Haka duk maganganu da kake ni ban Fahimta ba bani bace wacce kake nima..” had’iye maganar tayi sakamon Jawota da yayi jikinshi tare da kamo fuskanta ya had'a da nashi wani i'rin Numfashi yake sauke Mata tare da lalub'an bakinta ya saka nashi (Hahh🤦🏼‍♀️) very slow yake zagaye lips d'inta da tongue d'inshi wani i'rin sassanyar sumbatar bakinta yake Hannunshi ya shigar cikin Himar d'inta tare da fincike Hannun rigan sai da ya b'alle Sannan ya d'aura hannunshi kan Dukiyar Fulaninta Wanda yasashi d'auke wuta sakamakon jinsu da yayi tsattsaye a cike dam ba kamar da ba, baiyi niyar Mata wani abu ba, Amma jin yanda jikinta yake sulb’e da tsantsi shi ya d’aga mishi hankali wani i'rin bukata da saukin son kasancewa da i'ta ya lullub'eshi lokacin d'aya kai hannu yayi tare da kashe wutar motar zai zare Himar d'inta ta rike da karfi tare da kwace jikinta  “Ka rufa min asiri dan Allah karka sa na tsani Kaina Bayan ka rabani da K'imata me kake Nima Kuma? Na barka meyasa bazaka barni na samu nutsuwa ba? Dan Allah Abba ka kyale ni na huta har yau Ina jin zafin abinda kamin ka barni dan Allah wallahi Rayuwata Anan ya fiye min...”
“Ban katse ki ba Amma ki fad'a min meyasa aka ce kin mutu Bayan kina raye? Wancan Kuma Yarinyar waye?” kwace jikina nayi daga nashi ina Jan sheshsheka “ 'Yatace!”
A rikice cikin tashin Hankali da kid’ima ya sake kamota tare da fad'in  “Yaushe kikayi Aure?” sanin cewar baisan da cikin bane yasa na sake dilmiyar dashi ta hanyar fad'in “Na fad'a maka ni Matar Aure ce..” dafe kanshi yayi tare da fad'in “innalillahi wainna ilaihi rajioun” bud'e min motar yayi cikin tsawa yace “Fita!” aikuwa da sauri na fita sai dai me cin Karo nayi da Al'ameen Yana tsaye jikina na rawa na Karasa gurinshi Jan mota Abba yayi a guje ya bad’emu da kura bin Motar nayi da i'do hankalina na sake tashi tuna yanda ranshi yayi masifar b'aci nayi gashi yanayin daya fisgi motar ma ga dukkan Alamu ranshi ya b'aci ne “waye wannan?” Al'ameen ya tambaya Yana bina da wani i'rin kallo “Abba ne" na bashi amsa tare da shigewa cikin gida na barshi a tsaye Binta yayi da i'do Yana nanata sunan Abba da ta Ambata binta yayi da sauri tare da Shan gabanta “Ameerah bai kamata ki dinga tsayawa da mutane ba alhalin kisan Aurena dake kwana hud'u ya saur..” hannu na d'aga mishi tare da shigewa cikin gida hankalina a tashe “Lafiya na ganki wani i'rin?" Cewar Inna kasancewar Akwai mutane a falon sai bance komai ba na Nufi d'akina inda na tarar da Meead tayi barci bayan ta Gama min b'arna  a Gaban mirror Gyara Gurin nayi tare da Gyara Mata Kwanciya ina Kallon fuskanta wani i'rin Kukan da Bansan da Zuwanshi bane ya kwace min shigowa Inna tayi tana kallo na “Lafiya?”
“Ina fa Lafiya Abba ne fa yazo yanzun?” cike da mamaki tace “Allah me iko sai akayi yaya 'Yarshi yazo karb'a ko kuma me?” a rikice nace “Me ni wallahi babu wanda ya i'sa ya karb'a min 'Ya Allah kad'ai yasan wahalar dana sha..” sai da na fad'i Haka Kuma na dawo Ina jin kunyarta sunkuyar da Kaina nayi k'asa Ina matse yatsun hannuna “Ina jinki Ameerah” Sai da na kwashi sakanni kafin Nace “Bai san da zamanta ba, domin har yanzun Bai San shine mahaifinta ba, daya tambayeni cewa nayi Matar Aure ce ni shine yay fushi ya tafi...” cikin zuciyar Inna tace Anzo gurin “Ke Kuma bakya son fushinsa shiyasa kikazo kika sa i'hu kaman wanda akace miki mun mutu ko MEEAD ta mutu?” Shuru nayi mata sai da tamin tass sannan ta mike “Saura kuma naji wani magana sai na sab'a miki ki nutsu ki tsayar da zuciyarki guri d'aya in ma yazo yaudararki ne tun huri  ki fita sha'aninsu domin Aure da Aminu babu fashi” Gyad'a Mata Kai nayi Sannan ta fita a d'akin..
***
Tukin ganganci yake akan titi Allah ne ya kaishi gidansu lafiya duk dauriya i'rin nashi sai da yaji zuciyarshi ta raunana kaman ya saka kuka Haka yake ji ga kirjinshi dake zafi kaman garwashin wuta aka watsa mishi shiga falon su yayi inda ya tadda su Zaune suna hira yanayin da yake ciki ya d'aga musu Hankali Amma sai ya nuna ba wani ciwo bane sosai baya ni ya musu anga Ameerah Amma Bai sheda musu matsayinta a gareshi ba, a Daren suka tsaida Magana akan gobe zasu je Gidan su tawo da i'ta tunda ga ahalinta Bai kamata taci gaba da Zama acan ba, Kallon i'yayenshi yayi cike da damuwa yace “Ameerah ba 'Yata bac....” dafe kirji Daadah tayi tare da sallallami “Manu me kace? Banji ba Mai-maita abinda ka fad'a?” Gyad'a musu kai yayi tare da lumshe i'do “Tabbas hakane ba 'Yata bace ni na sani kuyi hakuri!” Nan ya Basu Labarin Yanda lamarin ya kasance take Jikinsu yayi mugun sanyi sai dai kuma inda gizo ki sak'ar yanda zasu tunkari Rabi'atu da maganar maman bauchi tace “Meye abin damuwa a sanar mata mana Bai kamata aci gaba da b’oye Mata abinda bashi da fa'ida ba...” hannu Daadah ta d'aga mata Sannan tace “Manu kaje gobe kuzo tare da i'ta sai mu tafi Can d’in” Gyad'a kai yayi tare da musu sallama ya fita sai dai mahaifinshi yabi bayanshi tare da dakatar dashi “Akwai Sauran magana domin ba i'ya Haka Alakar ta tsaya ba, naji da k'yar karashe Sauran batun Meye alakar dake tsakaninka da i'ta Ameerahn? domin nasan tarbiyan dana baka lokacin da ka far mata, na dasa ayar tambaya sai dai ban tunkareka ba, sabida yanayi da ake ciki na jimamin mutuwa Shin zargina gaskiya ne Ameerah Matar kace Kenan?” Ba musu ya amsa masa murmushi Abbanshi yayi sannan ya sallameshi Yana Dawowa gida ya Nufi d'akin Dr tana Nan tana abinda tasawa ranta duk da yanzun gaskiya da Sauki tana bashi lokacinta idan ya bukata “Anga Ameerah ki shira Gobe..." Bata ma Bari ya Karasa maganar ba tayi kabbara tare da d'aga hannu sama tana fad'in “Alhamdulillahi ya Allah” cikin lallashi yace Mata “Sannan Kuma kiyi hakuri da abinda zakiji watakil bazai miki dad'i ba, wa ya Allah Kuma ya miki dad'i Amma hakurin shi yafi nasan zakiji zafi na Amma nayi Hakan ne don Kare kaina daga fad'awa halaka” Bata bawa maganarshi mahimmanci ba tace “bakomai” murmushi yayi Amma na tausayinta barinta yayi domin Farin ciki ne ya hango tsantsa a kwayar i'donta..
Washe gari kuwa tun da huri ta tashi ta Shiga kichin ta had'a musu breakfast kasancewar girkinta ne suna gamawa suka fita harda Serah domin Maman bauchi tace su tafi dukkansu Tun Daren jiya ya turawa Amininsa Sako Mijin Halirah i'tama ta shirya Nan zuka had'u sai gidansu Ameerah nikuwa ina zaune na saka littafin Hinul-muslim a gaba Ina addu'oi domin gbdy yau na tashi Wani i'rin lafiya ba lafiya ba, nide Gani Nan Ina jin Meead na surutu i'ta da 'Yar gunkinta can sai ta juyo tana kallona “Umma ina kayan Yarinya na nifa nace a siya Mata Kayan sakawa harda i'rin wannan biredin da kike sakawa anan” ta nuna Kirjinta wani i'rin dariya ne ya kwace min “Meead barni dan Allah Zan siya Mata ai Amma baki Mata wanka yarinyarki kazamiyace ba k'ya Mata wanka Taya zamu saka Mata kaya” tashi tayi jikin Nan lukutu (kaman Aareef) tana tafiya gwanin sha'awa duk Wanda ya Mata kallo d'aya saiya kara a bakin kofa ta Had'u da Inna domin su abba har sun karaso “Kawata Ina Zuwa Haka?”  turo Baki tayi gaba Sannan tace “Ba Umma na tace ma yarjnyana wai Bata wanka bazata siya Mata kaya ba shine zanje in Mata wanka ai” Dariya Kad'an Inna tayi Sannan tace “In Kika Bata min ruwa saina Zane ki” Ina daga d'aki Ina Jinsu sai dariya nake Inna ta shigo sai dai dariyar tawa ya tsaya ne daga Kallon fuskanta da nayi Naga ba wal-wala “Taso muje”
“Ina kenan?” na tambayeta tare da ajiye littafin “Humm” Tace sannan ta fita Bin bayanta nayi Kirjina na dukan uku-uku har muka shigo falon sai dai kafin na Kai ga karasowa Dr tazo ta rumgumeni kamar zata mayar dani cikin jikinta “princess” Serah Tace tare da mikewa Kallonta Nayi tare da d’auke kaina ban wani nunawa Maamah Farin ciki ba, na zare jikina daga nata tare da komawa gefen mahaifiyata na zauna Shigowa Baba yayi tare da Alhaji, K'aina na saka na Gaishesu sai dai naki na Kalli inda Abba yake Wanda shi a nashi b’angaren ji yayi kaman yazo ya rumgumeta sai dai Babu Halin haka bud'e taron sukayi da addu'a sannan Alhaji ya shiga Basu Hakuri a bisa abinda ya faru tsakanin Ameerah da Yallaɓai Usman kallona Maamah tayi tare da kallon Alhaji Sannan tace “Abba naji Kanata bada hakuri abinda mu zasu bawa hakuri domin sun rike min 'Ya tsawon shekaru? Ai Zuwa mukayi su Bada i'ta Babu zancen wani hakuri daughter Zo mu tafi ta fad'a tare da rik'o hannuna “Rabi'atu Ameerah ba 'Yarki bace!” bakin da bazai mata kariya bane ya fad'a Mata Haka wato surukinta sunkuyar da kai tayi k'asa tana jin wani abu ya tokare mata kirjinta cike da damuwa Serah take kallonsu tare da kure Ameerah da i'do Ganin yanda ta Zama cikakkiyar mace me Class, ba wancan Ameerahn data sani ba, Yallaɓai Usman ya fara Mata bayani a Hankali ya warware Mata komai tsit kakeji Babu abinda ke tashi a falon sai Sheshshekan Kukan Dr “Kiyi Hakuri Rabi nasan na Aikata miki Babban laifi Amma don Allah ki yafe min..” ya fad'a Yana kallonta girgiza kai tayi sai jin maganar Inna sukayi inda take sanar musu Biki na sauran Kwana uku insha Allah da wani i'rin mugun sauri ya kalli Inna baki na rawa yace “Ai Ameerah matata ce! Ta Ina za'ayi Aure Kan Aure?..” a sukwane suka d'ago suna kallonshi Banda Mahaifinshi da mahaifina domin sun a waje Abbanshi yayiwa mahaifina Bayani jikina rawa Dr ta kalleni tare da Zame hannunta daga nawa tayi jikinta na wani i'rin mugun rawa haba shiyasa man biri yayi Kama da mutum dalilin da yasa yake Mata shigo shigo ba zurfi kenan Durun uwa aikuwa bazata sab'u ba wai bindiga a ruwa
“innalillahi dan Allah Dan Annabijo ka rufa min asiri Abba karka kashe ni da Raina Taya na Zama matarka? Wayyo na Shiga uku Jibi fa Aure na”
Wani i'rin kallo Dr ta bita dashi tare da mikewa taje gaban shi ta durkusa “a karon farko nasan nayi kuskure a rayuwar Auren mu, nasan nayi Wasa da DAMA TA! Amma ina rokon ka alfarma ka dubi Allah Kamin adalci bazan i'ya zaman kishi da 'Yar Cikina ba, 'Yarda na rik'e ta tamkar wacce na haifeta yanzun dana shayar da i'ta Haka zakayi? Kema Mamarta na juyo gareki misali kice a matsayina Zaki Yarda Mijinki ya Auri 'Yar rikon ki Yarda Kika Gama sakankancewa Taki ce daga baya Mijinki ya Aureta wani i'rin sirrinki ne Bata sani ba, a matsayinki na Uwa kiyi min adalci wallahi bazan i'ya ba, is to much wlh Yallaɓai alfarma d'aya ka sake wannan Auren!..” Dr ta Karasa maganar Hawaye na zubo mata
“Usman ka sauwake Mata tunda tana da Wanda take so!” cewar Inna tana Kallon Ameerah durkusawa yayi a Gaban Innar Dr na kallonshi ya Shiga rokon Mahaifiyar Ameerah da ta barshi da 'Yarta domin bazai i'ya sakinta ba... Babu abinda yafi Mata ciwo kaman wannan harda hawayenshi a barshi da Ameerah i'tace Rayuwarshi Farin cikin shi  innalillahi i'ta kan ya zatayi?
Cikin kuka nace “wallahi Zaka mutu bazan tab'a zama da kai ba never No! Wallahi bazan i'ya ba Al'ameen nake so..!”
Murya cike da kuka na Karasa maganar
“Princess ki tausaya min wallahi Ina tsananin Ƙaunarki please bazan i'ya barin ki ba Ameerah ki tausaya min”
Shigowa Falon Meead tayi d'aya Bayan d'aya take kallonsu “Lahh kaine?” ta fad'a tana nuna Abba dariya yayi tare da bud'e Mata hannun tana Zuwa ya rumgumeta Kallon yarinyar Dr tayi tare da kallon Halirah ?
Murmushin mugunta ta mata sannan tace “i'tace dai wannan cikin dana ce miki ya fita MEEAD 'Yar Usman Kuma 'Yar da Ameerah ta Haifa Kenan!” mikewa tayi jiri na Shirin kifar da i'ta da sauri ya saki yarinyar tare da riketa Amma sai ta kwace cike da mugun Kiyayyarsu nake binsu da kallo “na tsane ka wallahi a gabana Usman! A gabana kake niman Alfarman mace? Usman na tsaneka...”
Da gudu ta fita a gidan abinde baiyi dad'i ba, Serah ma Bata ji dad'i ba, abin yazo Mata wani i'rin duk da ta Dad'e tana zargin Haka..
“Ameerah kiyi hakuri kodan albarkacin Wannan yarinyar” Maman bauchi ta fad'a tare da rumgume MEEAD tana jin wani Farin ciki “Bazan i'ya ba, mama bazan i'ya zama da shi ba, wallahi a Uba na d'auke shi kai Koda ba Haka ba wlh Allah bazanyi zaman Aure da mijin Maamah ba Dan Allah dan Annabi Daadah Alhaji kusa baki Aurena Jibi bazan tab'a zaman kishi da Maamah ba , Kallon uwa nake mata ku temake ni karku kasheni tun lokacina beyi ba...” had'a hannu nayi ina kuka domin wallahi bazan i'ya ba, musammam ma Kallon Karshe da Maamah ta bini dashi, Ai i'do da Kunya haba bazai Yuwu ba...

Maman Faruq.

MIJIN BAABATAWhere stories live. Discover now