part 25_26

550 7 0
                                    

*♡AMNOOR...!*
_A romantic story_
Wattpad: ayshajb
Arewabooks:ayshajb
®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION📚
      ★F. W. A★

Free page 25_26

Kuje YouTube ku yi Subscriber Channel ɗi na FARIN JINI HAUSA TV. Domin samun ƙayatattun littafanmu.

H-P Place Group.

Washegari yana idar da Sallar Asubahi ya nufi gidan Umma nan yake sanar mata tafiyar gaggawan da zai yi zuwa Ghana amma zai ɗauki Nuriyya su tafi tare domin yana son danganta ta da likita cikin jin daɗin kalamansa ganin ya sauko har ya karɓi aure kuma ga shi za su tafi tare da ita nan ta shiga sanya mishi albarka cike da jin daɗi shima ya dawo gida bayan ya kammala karin kumallo Laraba ta rako shi wurin mota inda drive ke jiranshi tana mishi addu'ar dacewa tare da buɗi mai amfani.
“Allah ya tsare min kai mijina uban ’ya’yana Ubangiji ya ba ka halal ɗinka Allah ya tsare ka da duk wani abun ƙi, Allah ya haɗa ka da alkairi zan yi kewar ka sosai” A bazata kalaman nata ya ratsa kunnuwansa da murmushi ya amsa tare da riƙe hannunta yana murzawa cikin nashi kana ya yi mata kiss sannan ya shiga motar yana ɗaga mata hannu ita ma bye bye ɗin take masa fuska cike da annuri. Motarshi ya ɓacewa taja wani dogon tsaki tare da shigewa cikin gidan Lagos zata koma wurin ƙawarta Fumi domin neman mafita dan ba za ta ƙyale shi da wannan matar da ya auro ba.
      Tun jiya da dare Mamanmu ta hanani saƙat da wasu turarukan tsungunno tare da ciye-ciyen wasu abubuwan da ban san na mene ne ba, in zan yi magana sai ta dakatar da ni taƙi ba ni damar da zan tambayeta kayana kuwa tun daren jiya Fiddoh da Amrah wacce anan ta kwana suka gama kimtsa min suna dariya ba tare da na san tsiyar da suka tsuka mini ba, kasancewar na yi tsifa ya sa Zaliha ta tasa ni a gaba sai da ta yi min ƙananun kitso domin ita gwana ce wurin kitso Firdausi ce ta iya lalle Amma duk ta watsar kasancewar bata ba abin muhimmanci ba, ni kaina yadda ta zizara min kitson ya yi matuƙar burgeni, sai kusan ɗaya da rabi na dare muka kwanta da Asuba na fara neman wayata nan Amrah take sanar mun wai yana wurin Daddy shuru kawai na yi har gari ya waye ina ji suna magana da shi a waya inda yake sanar mata ga shi nan zuwa su fito. Kallo na ta yi ganin yadda na yi kicin-kicin da fuska domin wallahi ba ƙaunar tafiyar nan nake ba, dariya kawai Firdausi ta yi tare da gyara kwnaciyarta tana faɗin. “Mamanmu idan sun tafi Allah ya tsare wallahi na gaji ba zan iya wani rakiya ba, Aunty Nuriyya Allah ya kiyaye ya tsare hanya Please ki kula ki dinga sake mishi fuska kina yi mishi magana ki aje kurmancin nan a gefe ki lallaɓa mijinki domin kishiya gareki ki yi ƙoƙarin kame zuciyarsa a ɗan tafiyar nan da za ku yi..” Sai ta yi shuru tare da lumshe ido kana ta ci gaba da magana "A baya naji haushin Babanmu amma ganin yadda wannan mijin yake miki abin arziki harda ƙoƙarin samar miki da lafiya ya sa naji sanyi, domin ga dukkan alamu zai kula min da ’yar’uwata zai ba ki farinciki ni ma Allah ya sake haɗani da Alhaji na..” Ta ƙarasa maganar tare da yatsina fuska. Hararanta Nuriyya ta yi domin duk kalamanta haushi ya bata. “Yanzu Mamanmu ba za muje tare ba? Ni ɗaya kawai?” Ta yi furucin hawaye na gangaro mata ɗauke kai Maman Nafisa ta yi tare da faɗin. “Ki tashi ku tafi naji dirin mota Allah ya tsare ki kula da ibadarki!” Daga haka ta fita a ɗakin domin yanayin da Nuriyyan take yi za ta iya sakata kuka ita ma.
“Noor yau Alhamis kina azumin ne?” Amrah ta yi mata wannan tambayar tana miƙawa Zaliha jakar kayan ta kai wurin motar. Gyaɗa mata kai ta yi alamar Eh, leƙowa ta yi tana kallon Daddy da ke zaune gidan baya. “Daddy barka da safiya” Idanunshi na kan Nuriyya ta amsa mata sannan ya buɗe mata motar, juyowa ta yi tana kallon Amrah hawaye na ƙoƙarin zubo mata “Amratu kema ba za ki kije ba?” Murmushi ta yi tare da faɗin “Zan zo mana amma sai kun fara tafiya zan biyo ku, Dan Allah Noor ki kula min da Daddyna kin ji?”
“To sai kin zo” Share mata hawaye Amrah ta yi sannan ta miƙa mata jakarta na rataye kana ta shiga motar sai da motar ya ɓace sannan Amrah ta koma cikin gidan tana jinjina halin irin na Noor tun da wannan lamarin ya faru da ita shuru-shurun ta ya ƙaru fiyye da na baya.
  Juyowa yai yana kallon yadda ta juyar da kanta gefe tana kallon waje, hannunshi ya ɗora saman cinyarta a hankali ya furta “Barka da safiya” Duk sai taji kunya ya kamata bai kamata babba da shi ya fara gaisar da ita ba, bayan kuma ita ce ke ƙarƙashin ikonsa murya a sanyaye ta ce “Barkanmu da safiya” Daga haka bata sake cewa komai ba. lokaci-lokaci yakan waigo ya kalleta har barci ya ɗauketa, ya yi mata siye-siyen kayan ciye-ciye sosai sai dai bata ci ko ɗaya ba, da ya takura ta ta sanar masa da azumi take. A hanya ta sha ruwa shima ba wani abun kirki ta ci ba sai da ya takura ta sannan ta ci abincin kaɗan.
Tun kafun su isa ta fara jin wani irin sanyin da ya fi na Abuja kasancewar ana tsaka da hunturu dole sai da ya nema mata suwaita ganin yadda take rawar sanyi duk da tana cikin hijjabi tun a Lagos suka rabu da driven shi. Hotel ɗin da ya kama ɗaki ɗaya ne koda suka shiga da ƙyar ta yi sallolin da ke kanta sannan ta yi wanka da ruwan zafi, kasancewar ya fita a daƙin ya sa ta yi komai cikin gaggawa domin bata so ya shigo ya sameta bata gama shiryawa ba, wani abincin yai musu order bata wani ci sosai ba ta kwanta kan doguwar kujeran da ke ɗakin tare da rufe jikinta da bargo kayan jikinta ma bata sauya ba, sai dare sosai ya shigo sannan ya yi wanka yana cin abinci yana kallon yadda ta tsakura kanta a kujera 2str murmushi kawai ya yi sannan ya ɗauketa ya ɗorata saman gado yana kallon kyakkyawan siririn fuskanta kana  shima ya kwanta tare da rufe musu jiki gabaɗaya. Ƙarfe huɗu da rabi ta farka tana salati da sauri ta matsa gefe ganin suna gab da junansu. Jin motsinta ya sa shi buɗe Idanunshi da ke cike da barci “Ya dai?” Ya ce yana ƙoƙarin kamo hannunta sauka ta yi tare da nufar toilte ta ɗauro alwala tana fitowa shi ma ya shiga bayan sun idar da Sallah kanta a ƙasa ta ce mishi “Ina kwana?”
“Kwana yana inda yake, kin tashi lafiya? Ya gajiyan hanya?” Matse hannunta ta yi tare da faɗin “Alhamlillah” Ƙaramin ƙur'anin da ke jakarta ta ɗauko tare da hayewa saman kujeran tana karanta sautin muryanta na fita kaɗan-kaɗan. Lumshe Idanunshi yai yana ci gaba da sauraron sautin daddaɗan muryanta, ƙarfe shida ta rufe karatun a fakaice ta kalleshi ganin yana ƙoƙarin cire kayanshi ne ya sa ta ɗauke kanta daga kallonsa toilte ya shiga yai wanka ya fito ɗaure da babban towel a ƙugunsa tana tsaye jikin tagar window tana kallon yadda garin yai hazo ga raɓa na sauka. Wurinta ya ƙaraso tare da kwantar da kanshi a kafaɗarta ƙamshin sabulun da yai wanka da shi ne ya daki hancinta a hankali ya shigar da hannayenshi cikin hijjabinta tare da laluɓo hannunta yana murzawa cikin nashi murya can ciki ya ce “Me kike kallo?” Shuru ta yi tare da janye jikinta daga na shi. Alamar mutum ya gani a bakin ƙofar nan ya ƙarasa ya karɓo musu breakfast ɗin da yai musu order saman daining ɗin ya ajiye abincin yana juyawa ya ga ta nufi toilte wanka ta yi tare da wanke kayan da ta cire, hijjabinta ne kawai ta bari tana gamawa ta ɗaura babban towel bayan ta yi brush ta tsaya bakin ƙofar tana jin kunyar fitowa saboda rashin sabo waigowa yai jin motsi kuma bata ƙaraso ba, yana ɗaura agogo ya yafito ta da hannu a hankali ta fito ta nufi inda jakar kayanta yake tana buɗewa ta fara bin kayan da kallo ganin wasu irin tarkacen kayan 'yan iskan da aka tara mata cikin jaka, wani baƙinciki ne ya tokare mata ƙahon zuciya, duk cikin kayan babu na arzikin da zata iya sakawa wasu irin tarkacen gajerun riguna da ƙananun skirt sai wando iyakar cinya, sai shimi marasa hannu, ji ta yi kamar tasa hannu a ka ta fasa ihu. Shi kuwa yana zaune yana jira ta zo su karya saboda fitar da zai yi, gyaran murya yai tare da faɗin “Ki shirya ki zo kar abincin ya huce”
“Ina wayata? Ina son magana da Mamarmu” Ta faɗa tare da miƙewa ta nufi bayi domin saka rigar da ta samu wanda bai gama rufe cinyarta ba, yana da siririn hannun ga shi ya manne a jikinta sosai turaren da Maman su ta saka mata ta shafa tare da mayar da hijjabin sannan ta fito ta zauna nesa da shi. Abincin ya zuba musu tare da faɗin “Oya zo muci” A ɗarare ta zo ta zauna kusa da shi suka fara cin abinci wadda kaɗan ta ci domin tana jin bakinta babu ɗanɗano, yana gama ci ya miƙe ya kalleta sannan ya ce “Ni zan fita akwai abinda kike buƙata ne?” Girgiza mishi kai ta yi alamar a'a wayarshi ya ɗauka tare da faɗin “Sai na dawo” Gyaɗa mishi kai ta yi ba tare da ta kalleshi ba, haka ya fita yana faɗin ta ƙulle ƙofar reception ɗin hotel ɗin ya nufa ya ba da sallahun abinda za'a kai mata da rana sannan ya nufi inda za su yi meeting.
Tagumi ta yi tana tunanin yadda rayuwa yake shirin sauya mata daga ƙunci zuwa wani yanayi na daban, ganin tunanin ba zai fisheta da komai ba ne ya sa ta ɗauki alƙur'ani tana karantawa har barci ya ɗauketa. Bayan azahar ta farka nan taga an ajiye mata abinci tuwon semo da miyar agushi brush ta sake yi sannan ta nufi gurin abincin domin al'adanta ya zo babu damar yin Sallah. Tana gamawa ta sake kwanciya sai bayan magariba ya dawo tana kwance ta ji ana ƙwanƙwasa ƙofar “Waye?” Ta ce tare da miƙewa tana saka hijjabinta “Zo ki buɗe” Jin muryansa ya sa ta zuwa ta buɗe mishi ƙofar Hoggin ɗinta yai yana faɗin “Yi haƙuri na barki ke ɗaya” Zame jikinta tai tana faɗin “Sannu da zuwa” Can ƙasar maƙoshinta ta yi maganar. Wanka ya shiga a gurguje sanan ya yi sallah suka ci abinci washegari ma haka y afita bai dawo da wuri ba, ya jera kwana huɗu yana fita gabaɗaya ta gaji da zama shuru ga shi ya ƙi bata wayarta so ɗaya suka yi magana da Amrah ta wayarshi tana kwance shuru ya shigo a gajiya zama yai gefenta tare da sauke gwauron numfashi yana faɗin “Talaka bawan Allah” Ba ta juyo ba yau ko sannu da zuwan ma bai samu ba “Ya dai?” Ya ce yana leƙa fuskarta kuka ta fashe da shi tare da faɗin “Ni ka kaini gidanmu” Yadda take maganar ne ya so ba shi dariya, da ƙyar ya daure yana faɗin “Sorry ba ga ni ba? Yi haƙuri ba zan sake fita ba okay?”
“Ni dai a'a gida zan koma” Jin fitar sautin zazzaƙan muryanta ya sa shi lumshe ido kana ya buɗe yana kallonta toilte ya shiga yai wanka tare da alwala ya gabatar da Sallar isha wanda bai samu ya yi kan lokacinsa ba, sanyin ya ɗan ragu kwana biyu dalilin da ya sa ya rage kayan jikinshi ya saura daga shi sai gajeren wando da ƙaramin rigar shan iska, abinci ya ci sosai sannan ya dawo kan gadon zai kwanta matsawa ta yi gefe tare da gyara bargon ta sake rufe jikinta dan yau ta wanke hijabinta matsowa yai sosai kusa da ita tana ganin haka ta sake matsawa still ya sake matsowa ita ma bata gaji ba ta matsa a haka har ta kai ƙarshen gadon, ɗan murmushi yai tare da shigar da hannayenshi cikin bargon yana shafo cikinta wanda yake nan a shafe wani irin dirr jikinta yai tana son janyewa ta kasa saboda ya zagayeta da hannayenshi tare da shigar da kanshi wuyanta yana shaƙam ƙamshin turarenta tare da rufe ido yana fesar da numfashi shiga cikin jikinta yai sosai yana ƙoƙarin kai hannunshi rigarta da wani irin rawar jiki tasa mishi ihu tana shirin zamewa bakinshi ya kai nata a hankali yake fitar da numfashi wani irin yanayi ya shiga lokacin da ya manna bakinshi kan nata take ya fara jin notikan kanshi na kwancewa yana shirin barin duniyar da yake zuwa wata duniyar. Wani irin ajiyan zuciya yake saukewa jin yadda take motsawa tudun ƙirjinta na taɓa shi. A razane ta fasa wani irin ƙara nan take jikinta ya fara kakkarwa kamar zata shiɗe, da ƙyar ya iya dakatawa yana jin kanshi na wani irin sarawa saboda gajiyar da yake tattare da shi. Kallon yadda take rawar jiki idanunta na ƙaƙƙafewa yai, a hankali ya mirgina gefe tare da dafe kanshi tana mayar da numfashi washegari da wuri ya nufi asibiti da ita domin ba su iya barci ba saboda yanayin razana da take ciki koda suka dawo yana ta mamaki tare da juya kalaman likitan inda yake sanar da shi zata dawo daidai akwai abin da idan aka yi mata yake sa ta razana da shiga ɗimuwa ne wadda tabbas an taɓa tilasta ta ko an yi mata ba tare da amincewarta ba, wannan dalilin ya sa take shiga cikin wannan yanayin amma in har aka yi amfani da magungunan sannan aka bi ƙa’ida in sha Allah za ta dawo daidai. Idanu kawai ya zuba mata yana kallon yanda numfashinta ke sauka a hankali shafa fuskanta yai tare da yi mata kiss a goshi sannan ya kwanta yana ci gaba da tunanin abin da ya haddasa mata haka.

**
“Mijinki ya ɗauki kishiyar ki sun tafi yawon cin amarci kina ina har hakan ta kasance ina zafin kishin yake? Ni ba za a yi min kishiya ba ni ka za-ka za, kin san dai wannan mutumin ba zai yi min ƙariya ba, domin shi ne yake min aikin da nake juya mijina yadda nake so, shi ya yi mini aikin da na bazama kishiyata duniya wacce har yau babu ita babu labarin ta idan har kina son raba mijinki da ita ki samo sunanta, gashin kanta, da kuma farcen hannunta na hagu, sannan ki samo ƙasar da ta taka muddin kina so a yi miki mugum aiki a kanta abinda za ki yi kenan” Cewar ƙawarta Fumi “Daman tare da ita ya tafi? Ashe shi ya sa in muna cikin magana da dare ya ce zai kira suna tare? Taɓɗijam! To wallahi ko ma mene ne zan yi muddin zai dawo mallakina ni ɗaya!”

“Aunty Nuriyya amariyar Alhaji yaushe ne za ku dawo?” Cewar Zaliha da ke magana cikin wayar Maman su. Satan kallon shi ta yi tana jiran taji me zai ce mata dangane da komawarsu ganin sun shafe sati amma ba ya ma maganar komawa ɗauke kanshi yai tare da ɗaukar ɗayar wayarshi da ke ringing tun ɗazu ganin Laraba ce me kiran ya sa shi fita a ɗakin ajiyar zuciya ta sauke domin dai kiran matar shi ce yake sa shi fita a ɗakin “Zaliha ni ma ban sani ba, kullum in na tambaye shi ba ya min magana ya Mamanmu da Fiddoh? Ita dai Fiddoh bata riƙe waya bare mu yi magana ga shi ba zaman gida take ba, idan ta dawo ki ce ta kira sai mu yi magana” Zaliha ta ce “Mamanmu tana nan lafiya Fiddoh ta ce wai ta yi miki laifi ba za ta yi magana da ke ba har sai kun dawo za ta ba ki haƙuri ga Mamanmu ku gaisa” Manna wayar ta yi a kunnen Mamansu kasancewar hannunta na cikin turare ba halin ta riƙe. “Mamanmu! Na yi kewarku sosai wallahi dan Allah ki yi mishi magana mana mu dawo na fa gama shan maganin..”
“Sannu Allah ya ƙara lafiya sai anjima aiki nake...” Da sauri ta ce Allah sarki Mamanmu ko ɗan hira ba ki so mu yi da ke?” Kallon Zaliha Maman Nafisa ta yi sannan ta ce “Nuriyya sai anjima”
Zaliha ta ce “Aunty Dan Allah ki kawo min tsaraban dogayen riguna da ƙananun kaya...” Buge mata baki Maman su ta yi tare da karɓe wayar ta kashe. Ajiye wayar Nuriyya ta yi tare da sauke ajiyan zuciya duk hirar da suke yana jin su domin ya jima da dawowa ɗakin, “Kwanan nan za mu koma shi kenan?” Da sauri ta ɗago kai tana kallonshi tare da faɗin “Da gaske?” Ledar da ke hannunsa ya miƙa mata yana faɗin “Ki shirya za mu fita” Yana gama faɗar haka ya fita a ɗakin wanka ta yi tare da saka duguwan rigar ta yafa mayafin sa duk sai ta ji kunya domin bata saba irin shigar ba, dan mayafinsa babu girma ɗan hoda ta shafa tare da man baki shigowa yai ɗakin da waya a kunnensa yana magana tsareta yai da ido ganin yadda ta yi bala'i kyau, rigar ya amshi jikinta ba abinda ya fi fisgarshi irin laɓɓan bakinta da ke walƙiya, “Ina zuwa zan kira ki” Ka she wayar ya yi da sauri tare da ƙarasowa inda take yana kallon fuskar tata, a bazata ta ji ya kai bakinshi kan nata yana tsotsa cikin wani irin yanayi yana fitar da numfashi riƙe rigarsa ta yi da ƙarfi tare da runtsa ido tana jin yadda yake ƙoƙarin shafo ƙirjinta da ƙyar ta ƙwace da ga hannunsa tana mayar da numfashi shi dai ba shi da wani aiki sai na matse mutum ta faɗa cikin ranta tana turo baki. “Ki gama zageni anjima za ki faɗa min..”
“Ni fa ban ce komai ba fa” Ta yi maganar kamar zata fashe da kuka. Hannunta ya kama suka fita nan ya shiga yawo da ita suna sayayya sai dare sosai suka dawo masaukin su a matuƙar gajiye take shi ya sa suna zuwa ba ɓata lokaci ta nufi bayi ta yi wanka tare da sauya kaya ta saka ƙaton hijjabinta ta kwanta, sabuwar wayar da ya saya mata ya jonashi a caji sannan shi ma yai wanka ya haye gadon hijjabin ya cire mata yana ƙare wa kayan jikinta kallo ganin yadda ya bayyanar da rabin ƙirjinta maida kallonsa yai zuwa shafaffen cikinta tare da kallon weast ɗinta yana haɗiyar wani irin miyau, Allah ya ga ni yana mugun haƙuri tare da juriya in ba haka ba, yanayinta kaɗai birkita ƙwaƙwaluwansa yake musamman ma ƙamshinta me birkitarwa shigar da kanshi yai wuyanta yana sauke numfashi tare da lallaɓawa ya cusa hannunshi rigarta bayan ya zame bargon wani irin ɗauke wa numfashinsa yai na wucin gadi ganin yadda nonuwanta suke nan tantsa-tantsa da su, buɗe idanuwanta me cike da barci ta yi tana kallon shi ganin ya zame mata rigarta ne ya sa ta nemi barcin da ke idanunta ta rasa zuciya cike da tsoro murya na rawa ta ce “Daddy dan...” Ai bai bari ta ƙarasa maganar ba ya cafki bakinta yana sauke numfashi kuka ta saka mishi jin yanda yake taɓa nonuwanta yana murza bakinsu. Wani irin kissing ɗinta yake kamar zai cinye bakinta sai da ya yi mai isar sa sannan ya gangaro zuwa wuyanta yana sauke mata numfashinsa tare da cusa kanshi tsakiyar nonuwanta yana lasan tsakiyarsu... “Dan Allah Daddy ka yi haƙuri wayyo Allah Mamanmu! Wayyo Amrah..” Kuka ta saka mishi sosai domin ta shiga ɗimuwa ganin yadda yake ta lashe ƙurjinta yana taɓo su. Mirginawa yai gefe yana mayar da numfashi, da sauri ta sauka a gadon ta koma kan kujera tana kuka.

Wannan littafin na kuɗi ne domin kasancewa cikin group ɗin za a tura ₦500 ta wannan account 2389596965 Aisha Jubreel Zenithbank. Sai a tura shedar biya ga wannan Number 09079740079

#Amnoor
#Sadstory
#Destiny
#Hotlove
#Romance
#Sexstory

AMNOOR 💋Where stories live. Discover now