35

271 7 0
                                    

*♡AMNOOR...!*
Romance Story.

®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION📚
      ★F. J.W. A★

Free page 35.

Ɗan murmushi yai tare da shafo fuskarta, jan karar hancinta yai yana me kwaikwayo muryanta wurin faɗin “Daddy ni na gaji wayyo bayana, cikina, an kira sallah fa Please mana Daddy..” Da sauri ta ja zani ta rufe fuskarta tare da sauka a gadon bayi ta nufa ta yi wanka sharp-sharp sannan ta nufi falon, kunun tsamiya ta ɗiba tare da zuba mishi ruwan zafi ya tsinke nan ta kafa kofin a bakinta ba ta sauke ba sai da ta shanye. Ajiye kofin ta yi tana sauke wani irin ajiyan zuciya sai yanzu ta ji ta daidai, jan kujeran da ke kusa da ita yai ya zauna yana kallonta “Uhm! Su Amnoor yau kuma da ɗaurin ƙirji ake shan ruwan?” Hararan wasa ta sakar masa cikin sanyin murya ta ce “Duk ba kai ba ne...” Wani irin zabura ta yi tare da janye ƙafarta “Shi kenan ka samu lafiya mutum ba zai huta ba” Lumshe ido ya yi tare da buɗe wa yana mata kallon ƙasa-ƙasa. “Allah Ya kaimu after za ki maimaita abin da kika faɗa...” Kwaɓa fuska ta yi tare da turo baki gaba. “Koma dai mene ne za ki yi bayani” Ya ce tare da ɗaukar Dabino. Haka suka yi lftar ɗin suna hira jefi-jefi har suka kammala, yau a gida ya ja su sallah suna idarwa ta ɗauki waya tana duba saƙonni “Alhamdulillahi” Abin da ta saka a status ɗinta kenan Amrah ce ta yi mata reply da “Ma Sha Allah! Barkanmu da dawowa hayyacinmu” Emoji ɗin dariya na tura mata tare da tambayarta da fatan an sha ruwa lafiya, nan muka ɗan taɓa hira sannan na kira Maman Nafisa muka gaisa. Ina cikin wayar na ji kiransa sallama muka yi da ita sannan na miƙe da ƙyar dan sai yanzu nake jin gajiya, doguwar riga mara nauyi ne a jikina ɗankwali na ɗaura sannan na fito yana tsaye riƙe da mukullin mota waya na kunnen sa na yi masa alamar za ka fita ne? da hannu, gyaɗa kan shi ya yi tare da matsowa ya sumbaci goshinta yana mata bye-bye da hannu, harɗe hannuwa na yi a ƙirji ina kallon shi har ya fita, ɗaki na koma na ɗauki Hisnul-Muslim ina karantawa har barci ya ɗauke ni, motsin dawowarsa ne ya farkar da ni ina kwance ban miƙe ba, har barcin zai kuma ɗauka ta na ji hayaniya sama-sama, miƙewa na yi ina neman hijab ɗina.
   A falo kuwa rikici ne ya ɓalle tsakanin shi da Hajiya Laraba wanda ya ɗaukota a filin jirgi inda take sanar da shi maganar dawowar Hisham ganin bai kula zancen nata ba ne ya sa ta fara mishi magana cikin faɗa. “Na ce maka Hisham zai dawo ka yi mini banza me kake nufi ne?” Zama ya yi a kujera tare da ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya yana faɗin “Ok Allah Ya kawo shi lafiya” Bayan haka bai ce komai ba cikin ƙuluwa da yadda ya ba ta amsar ne ya sa ta faɗin “Wane irin magana kake? Ko ka manta case ɗin su har yanzu ba a ƙulle ba? Ba ma wannan ba, makuɗan kuɗi na kashe wanda zai yi shekara uku sai ga shi ko shekara biyu ba a rufe ba wai zai dawo” Miƙewa yai yana faɗin “Ina ruwana da wani case? Lokacin da ya je ya yi aika-aikar na sani? Ko lokacin da ki ka yi cuku-cukun tura shi ƙasar waje kin yi shawara da ni? Yanzu kin ga zai dawo abubuwa su kwaɓe muku shi ne za ki tisa ni gaba da fitina? Koma dai mene ne babu ruwa na, ke da kika ɗaure masa gindi ya aikata ɓarna sai ki san yanda za ki yi..”
“Kan babba abu ka zan uban can! Aminu ni kake faɗa wa magana? Eh lallai ba shakka” Ta ƙarasa maganar tana gyaɗa kai tare da riƙe haɓa. Fitowar Amnoor ya sa shi miƙewa ya riƙo hannunta suka koma ɗaki. Da wani mugun kallo ta raka su tare da yin ƙwafa ta shige ɗakinta. “Zan yi wa abin tufkar hanci”

.....Zaunar da ita yai a jikinshi tare da cire mata himar ɗin da ke jikinta “Dama Maman su Suhaima za ka ɗauko shi ne ba ka sanar min a gyara shashinta ba?” Ta faɗa tare da riƙe mishi hannunsa da yake ƙoƙarin turawa cikin rigarta. “Afuwan! Duk tunanin hakan bai zo min ba ne” Yana gama faɗar haka ya janye rigar daga jikinta nan ya shiga shagalinsa da ƙirjinta dan sune abu mafi soyuwa a gare shi. Sosai ya shiga ruɗa jikinta da zazzafan salonsa me rikitarwa, sannu a hankali ita ma ta fara mayar masa da martani suka susuta junansu, janta yai gado a nan ne fa ta raina kanta daman ya faɗa mata sai da ya tabbatar da ta fita daga nutsuwarta abin nan dai take buƙata har ya fara ɗaukar hanya sai ya zare tare da kissing bakinta sannan ya hura mata iska a kunnenta yana faɗin “Uhm! Me kika ce ɗazun?” Da wani irin rikitaccen salo yai maganar “Yi haƙuri Amnoor! Kaina bisa wuyana ba zan sake ba” Cikin narkakkiyar murya ta yi maganar tare da ruƙo shi. “Da gaske ba za ki sake ba Uhm?” Ya faɗa tare da lasan nipples ɗinta “Allah ba zan sake ba....”
“In kin sake in miki me?” Ya faɗa tare da kai wa Breast ɗinta cafka. “Washhh Allah! Idan na sake ka bulale ni da wannan zadariyar... Wayyo!”
Bakinshi ya kai kunnenta tare da faɗin “Ya sunan abin ma?” Buɗe idanuwanta da ke lumshe ta yi tare da kamo fuskarshi tana mishi wani irin kallo tare da sake lumshe idanun, “Zandariya...” Haɗe bakinsu ta yi ta shiga mishi wani irin kiss a nutse, gyara ta ya yi tare da saita wa ya shiga harkan arziki. A hankali yake bi da ita yadda za ta ji daɗi, aikuwa ta susuce mishi sai kiran daɗi take yi. Ya jima sosai kafin ya samu nutsuwa, a tare suka yi wanka sannan suka kwanta maƙale da junansu. Biyu da rabi ta farka fuskarshi ta tsura wa idanu tana kallon yadda yake barci cike da kwanciyar hankali, bakinta ta kai sama nashi tare da tsotsar lips ɗin shi a hankali sannan ta zare jikinta ta nufi toilte tana murmushi alola ta yi tana fitowa ta shimfiɗa sallaya ta fara jero nafiffilu sai uku da rabi ta nufi kitchen ta girka musu abincin da za su yi sahoor tana ƙoƙarin saukewa ta ji motsin shigowar shi. “Daman yanzu nake shirin zuwa tashin ka” Da murmushi ya ƙara so wurinta tare da shigar da kanshi wuyanta yana shafo cikinta murya can ciki ya ce “Sai ga shi na farka tun kafin ki zo”
   Ɗan siririn tsaki Hajiya Laraba ta ja ganin yadda Alhj Aminu ya wani ƙwaƙumeta a haka kuma wai tana aiki amma suna nan nanne da juna dan jaraba, daman malam ya faɗa mata wancan aikin ya karye. Yanzu kuwa sai ta yi wanda ko kusa da junansu ba za su so kusanta ba. Sake Amnoor ɗin yai yana kallon irin kallon da take binsu da shi, ɗauke kanshi ya yi tare da fita a kitchen ɗin, gyaran muryanta ne ya sa ni juyowa “Barka da fitowa, ya gajiyar hanya?” Da murmushi Hajiya Laraba ta amsa mata tana faɗin “Barkanmu dai Amnoor sannu da aiki fa, bari a taimaka miki da wani abun...”

AMNOOR 💋Where stories live. Discover now