chapter 18

265 29 0
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

      🌹HAR ABADA🌹
          (bazamu rabeba)

       LOVE & FRIENDSHIP

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
  
Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd

      RUBUTAWA

      UMMU NAJMA
   
DEDICATED TO
MAMAN MAMY SHALELE AND BEELAT SARAUNIYA

18🍎

Bincike suke yi sosai kowani Mai aiki ya shiga zullumin abun da ake nema saboda basu san akan me suke wannan investigation din ba.

A dakin drivern dad aka fara samun wasu takardun mallaka na bogi Wanda ya hada harda signature na Ahmad a jiki,
mamaki ne ya kama mutanen gidan Sosai ganin takardun filaye da yawa harda na 35% share na legendary dake Chicago.

Babu shakka neman rayuwar dad suke yi saboda shi kadai ne dai iya kawo musu cikas a Kan plan din su domin sai da izinin shi komai yake shiga Kuma yake fita.

Da aka cigaba da bincika gidan aka samo wasu ma'aikata guda shida Wanda suke aiki tare da driver.

A take suka kaisu police station ana Basu horo Mai tsanani amma sunqi fadan wa ya saka su.

Sai da suka Sha baqar wuya kafin daga qarshe suka sadaqar suka fada musu tsohon abokin kasuwancin dad Mr Ezekiel Wanda ya damfare su kudi masu yawa a baya ya kafa wani company na magunguna masu cutar da mutane shine ya turo su suyi wannan aika_aikan.

Police najin wannan bayanin Basu tsaya wata_wata ba suka wuce kamfanin drugs din Mr Ezekiel.

Ma'aikata suna cikin aikin sarrafa miyagun qwayoyin su suka ga police a kansu without any notice,
Bincike suka fara Sosai anan suka bankado duk wasu dirty secrets na companyn da suka Dade suna binne wa.

A take aka rufe kamfanin sannan akayi arresting Mr Ezekiel for the attempt of murder of Mr Abdulmaleek and for production of illicit drugs (case closed).

Bayan sallan magrib kowa ya zauna Yana jimami dad ya fara cewa
"Yau Allah ya taimaki rayuwa ta badon wa'innan yara Yan albarka da suka riske mu Kan hanya ba da yanzu bani doron duniya".

Ahmad yayi shiru har yanxu zuciyan sa Bata daina Masa zafi ba yana jin kaman hukuncin da aka yanke masu Mr Ezekiel bai Isa ba, ji yake yi kawai yaje ya harbe su da hannuwan shi ya huta.

Dago kanshi yayi Yana kallon mahaifin shi
"Dad hanyar da yau kuka bi ba ita bace kuka saba bi, Yaya akayi haka?"

Sauqe numfashi dad yayi yace
" Bayan mun fito daga office Din ka sai driver yace yasan wani short cut da mubi ta hanyan mu wuce gida banyi Masa musu ba na mishi izini shine ya tusa mu cikin wannan qungurmin daji yake neman hallaka ni"

" Dad me yasa baka taking convoy idan zaka fita?"

" Son I don't need a convoy yanzu mutane are not after my life Kade yi hankali da taka rayuwar sun fi damuwa dakai saboda Kaine magaji na".

"Wasu company ne suka turo application din wa'innan ma'aikatan?"

"Ba daga wani company suka zo ba, baffan ka Usman ne ya turo su a matsayin masu zaman banza wa'inda Basu da aikin yi na dauke su a qarqashi na".

HAR ABADA (Under Edition)Where stories live. Discover now