Tsokaci!!

9.3K 696 62
                                    

Dan Allah kar wasunku suce zasu ƙalubalenceni akan wannan book ɗin, kuyi haƙuri kada kuyi gaggawa idan kuka kwantar da hankalinku komai zaezo muku ayanda kuke so,  ina tafiyar da labarinnanne ayanda natsarashi, zuwan Farouk bashi zai ɓata komai ba, kowa da muhallinsa, nasha wahala a SHU'UMIN NAMIJI wasu sunyita faɗamin baƙaƙen maganganu wanda suka ɓatamin rai, dan Allah koda nayi abu ba daidai ba, kada wata ta jefeni da baƙar magana because idan akan gayamin maganan da ta ɓatamin rae, gaba ɗaya rasa comfidence ɗina nake so please ku kiyaye..      Kada kuyi gaggawa komai zaitafi adaidai, sannan kuma idan Farouk baishigo cikin rayuwar Ziyada ba taya kuke tunanin zatasan wacece ita? 

Inason farincikinku shiasa nake ɓata lokacina donna faranta muku, amma wasu basu ganin haka duk abun da sukeso shikawai suke faɗa,,,, please muzama masu kiyaye harshenmu kyakkyawar magana sadaka ce🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻

SOORAJ !!! (completed)Dove le storie prendono vita. Scoprilo ora