Chapter 56 (END)

18.9K 1.4K 159
                                    

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

            *SOORAJ!!!*

     *Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My Life (Sardauna)*

                   *Wattpad*
           @fatymasardauna
#hearttouching

*(Godiya ta musamman agareku HASSAN ATK and HUSSAINI 80k, nagode sosai da sosai, tabbas bisa ƙoƙarinku nayimana  posting ne yasa SOORAJ yatafi harzuwa inda banyi tunani ba, nagode sosai Allah Yabar zumunci.    Bazan manta dakai ba NAZEEFI N YAREEMA, kaima kataka rawar gani sosai na kuma gode. Dukanku inayi muku fatan alkhairi da farinciki marar yankewa)*
            
         *CHAPTER 56 (END)*

"I MISS YOU!."   yafaɗa yana me duban kyakkyawar fuskarta, murmushin daya bayyana zallan kyawunta tayi tare da ɗan lumshe idanunta, hakanan tasamu kanta da duban cikin idanunsa, wanda suke ɗauke da tsananin mayen soyayyarta, laɓɓanta taɗan ciza, kana ahankali tasoma motsa su, da'alama magana takeson yi.
dubansa yakai kan ƙananan laɓɓan nata inda ya ɗan lumshe idanunsa, hannunsa ya ɗaura akan waist ɗinta, duban fuskarta yayi cikin yanayi irin na kallo mai tsayawa azuciya yace.
"You miss me?"
Kanta ta kaɗa masa alamar "Eh" kana tayi ƙasa da idanunta.
Murmushin daya fitar da kyawun fuskarsa yayi,  inda ya jawota gaba ɗaya jikinsa, kwantar da ita aƙasansa yayi, yayinda ya zamana shi yana samanta,  rumfa yayi mata da faffaɗan chest ɗinsa,  cikin zazzafar ƙaunarta dake ratsa jini da jijiyansa ya sauƙe idanunsa akanta, inda yake binta da wani irin mayataccen kallo,  ahankali taɗan buɗe idanunta, don yanda ƙamshinsa ke ratsa hancinta yasa gaba ɗaya, tasoma rasa nutsuwarta,  langwaɓar da kanta tayi tare da ɗan marairaice fuska, cikin sabon yanayin da ta samu kanta aciki ta jefa idanunta cikin nasa,  karon farko kenan da ta soma jure kallon cikin idanunsa,  hannunsa yakai ahankali ya shafi gefen fuskarta, hakan yasa taɗan lumshe ido,  ƙasa yayi da idanunsa bayan ya gama ƙarewa kyakkyawar fuskarta kallo, inda ya sauƙe ganinsa akan shinning breast ɗinta, wani irin abune yaji yabi ta cikin jikinsa, sosai breast ɗinnata sukayi masa kyau, musamman yanda haskensu ya bayyana acikin ƴar ficikar rigar baccin dake jikinta, wanda babu wani abu nata na sirri da rigar ta ɓoye,  ahankali ya tura kansa cikin wuyanta, cikin wani irin yanayi ya manna mata kiss tare da goga mata laɓɓansa masu masifar taushi haɗi da sanyi akan fatar wuyanta,  wani irin ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya ta sauƙe tare da lumshe idanunta,  daddaɗan ƙamshin daya jiyo acikin jikinta shi ya so haukata tunaninsa, sake tura fuskarsa cikin wuyanta yayi, inda ahankali yake sakin zazzafan numfashi,  wanda hucin numfashin nasa ne ya ƙara mata feeling,  ahankali ta ɗaura hannunta akan naked skin ɗinsa,   ɗago da kansa yayi ya kalleta da idanunsa wanda suka ɗan sanja launi,  murmushine ya bayyana akan laɓɓanta, tare da ɗan juya idanunta,  hakan da tayi sosai ya ƙarawa fuskarta kyau, yatsantsa ya sanya inda ahankali yake zagaye kyawawan laɓɓanta,   idanunsa ya zuba mata, hakan yasa ta lumshe nata idanun, saboda abu biu ne ke yawo acikin idanunnasa, tsantsar soyayya haɗi da sha'awa, wanda kuma sam idanunta bazasu iya juran ganin hakan ba.
Kwantar da kansa yayi adaidai gefen fuskarta, kamar wanda za'a ƙwace masa ita,  haka ya shige cikin jikinta, cikin wata irin murya dake kashe jiki, yace.
"Yaushe kika fara sona?."
Jin tambayar tasa tayi abazata, hakan yasa tayi saurin buɗe idanunta ta kallesa, gani tayi still idanunsa akanta suke, saidai kuma yanayin yanda yayi yasa taji kamar bashine yayi maganan ba,
shiru tayi yayinda taji bugun zuciyarta ya tsananta, ƙoƙarin maida idanunta take, yayi saurin kai hannunsa inda ya ɗago haɓarta,  duban tsab yayi mata tare da karyar da wuyansa gefe, cikin wani irin yanayi daya samu kansa aciki yace.
"Please tell me!."
Baki taɗan buɗe don sosai yau ɗin yake kasheta da mamaki,sam bata taɓa tsammanin waƴannan kalaman zasu fito daga bakinsa ba.
Jintayi shirune yasanyashi ɗago kansa ya kalleta, ahankali yaci gaba da sanya hannunsa yana zagaye lips ɗinta, tare da  ƙara matso da fuskarsa kusa da nata, har takai ga suna iya jiyo hucin numfashin juna, ahankali hancinsu ke gogan na juna, cikin wata irin murya mai sauƙar da kasala gamai jinta yace.
"Meyasa kika koyamin soyayya?"
Idanu taɗan zaro waje tare da girgiza kanta, cikin zallan yanayin yarintan dake fusgarta tace.
"Ni kuma?."
forehead ɗinsu ya haɗe waje ɗaya tare da fitar da wani irin numfashi, wanda yasanya taji gaba ɗaya jikinta yayi weak.
idanunsa acikin nata yace.
"Bakiyarda ba?  To idan bake ba waye?."
Fuska ta shagwaɓe tare da ɗan jijjiga masa kanta alaman "Eh bata yarda cewa ita takoya masa soyayya ba."

SOORAJ !!! (completed)Where stories live. Discover now