chapter 12

547 41 2
                                    


❄️❄️❄️❄️❄️❄️
         *DUK A SANADIN SOYAYA*
                           ❄️❄️❄️❄️❄️❄️❄️

*TAURARI WRITER'S ASSOCIATION*💥
_(THE STARS THAT SHINE IN THE WORLD OF WRITER'S)_

https://mobile.facebook.com/Taurari-Writers-Association-109116734087974/?ref=opera_speed_dial

*T. W. A✍🏻*

*STORY*

&

*WRITING*

   *BY*

*SAFNAH ALIYU JAWABI*
_

*Page*  1⃣➖2️⃣

*Bismillahi rahamanin Rahim*


Share hawayan ta Zakkiya tayi kamar gaskiya tace, "Nagode mum belive me you are de best mum in the world.

Mum kuwa kara rungume ta tayi tace, "maza jeki kishirya Karki bata lokaci.nod dakai kawai tayi ta rufe kofar.

Hibba dake toilet kuwa cike da mamakin kirsa irinta zakkiya ta fito tace, "lailai zakiya keɗin ta dabance harda wani kuka wato kega ta ALLAH ko?tafawa sukayi cikin salon yaudara kowace ta shiga shiri cikin sauri .

Tsafta fito daga ɗakin hibba nabiye da ita abaya ,da kyar aka bambare ta daga jikin mum kuka take tsakanin ta da ALLAH har aka shigar da ita mota, kamshin turaran sane yasanar da ita yana cikin motar, kwanciya tayi ajikin sa Tana maida numfashi alamar taci kuka, nikuwa nace aikya bari ya janyo ke dakansa ko malama zazkiya?lol🤣🤣🤣

Zagaye hannun sa yayi ya ɗago ta kallon ta yake cikin ido yayi wanda itama shiɗin take kallo yace, "shin zazkiya duk wannan kukan kiyayyace haka kome? Maimakon tabashi amsa sai kawai yaji bakin ta cikin nashi.

shikuwa tsabar mamaki kasa magana yayi kasan cewar yauce rana ta farko da hakan ta faru dashi 😲😲😲,duk da sosai taso ta burkita masa duniyar sa, amma sosai yayi mamakin rashin kunya irinta zakkiya dan yakanji abokin aikin sa suna hirar yanda amaran su ke nuna tsananin kunya aranar Suta farko, saida daga Baya su ware kasan cewar yau da gobe ta wuci gaban wasa.

(not kisani duk da lokaci yanzu ta kawa mana abubuwa na wayewa ta fannin kula da miji da nuna soyayar ki agare shi ,hakan bayana  nufin ije kunyar ki bane, ita kunya GA mace adoce,duk yanda kika kaida wayewar ki  ,ki kasance mai nuna kunya awasu Al'amuran ko kuma bayan kin gama wani Abin, saiki nuna kindai yine dan faranta ransa bawai Don baki da kunyar ba azahiri.ok misali idan kunzo Raya sunna Sam Karki nuna tsansar kwarewar ki, ki ɗingayi kena nukewa, idan kuma kum gama saiki nuna sosai kike cike dajin kunyar sa ,hakan zai kara miki kima agunsa Dan haka a kiyaye, tunatarwa ne kawai)

Cire bakin sa yayi daga nata ya juya kansa yana kallon motocin dake kaiwa da komawa azahiri titin yake kallo saidai abaɗili tunanin abinda zazkiya tayi yake, ganan tunanin zai bata masa daran sa yasa ya kauda tunanin ya janyo ta zuwa jikin sa, ahaka har suka iso gidan.

Fita sukayi cike da burgewa Dan babu shakka raihan handsome guy ne sosai,bayan anyi gaishe gaishe da wasannin barkwanci daya biyu bayan tafiyar iyayan amarya, daga karshe aka watse taro da Addu'a kowa ya kama gabansa.

Rakasu yayi yana Dawowa ya rufe ko'ina da ko ina sannan yanufi ɗakin sa, saida yayi wanka yayi alwala sannan yanufi ɗakin zazkiya, ganin ta yayi kwace da wasu mahaukatar kayan barci, duk ilahirin surar jikin ta ana hangowa, rintsa idonsa yayi wani irin abu yaji har tsakiyar kansa, tuni alwalar dake jikin sa yayi hanyar garin su.

DUK A SANADIN SOYAYAWhere stories live. Discover now