chapter 31-32

495 33 2
                                    

*DUK A SANADIN SOYAYYA* 

By

SAFNAH ALIYU JAWABI

Bismillahi rahamanin rahim

Karasa Shigowa sha'awa tayi Tana sanye da doguwar Rigar atamfa tayi kyau babu laifi,zama tayi a ɗaya daga cikin kujerun dake Zagaye da falon.

"duk kansu idonsu na kanta suna jira suji abinda zata ce.

Sha'awa kuwa murmushi tayi tace, "nasan duk kanku zuciyar ku tana cike da son jin karin bayani akan abinda nafaɗa ko? "To karku damu domin kuwa wannan dake tsaye ta nuna ilham wacce tuni gumee yagama wanke mata Fuska"to tafini sanin komai, "malama kiyi musu bayani.

"cikin sauri ilham ta isa inda sha'awa take tace, "Don ALLAH sha'awa Karki min haka kindai san amintar dake tsakanina dake baici ace kin saka Minda haka bak...

Fisgarta sadiq yayi har saida ta hantsila ,Nunata da hannu yayi yace, "wallahi nakara jin bakin ki saina shayar dake mamaki .

Kallon sha'awa yayi rai abace yace, "ke kuma ki gaggauta faɗin abinda kikace kinfi kowa Sani Tunkafin na kira miki police idan muka je can kinga zaki Yi bayani yanda yadace.

Murmushi sha'awa tayi domin kuwa tasan bama sai anji canba zata faɗa  tunda dama abinda tazoyi kenan  gyara Zama tayi tace, "da farko dai kafin nafara magana inaso ku warware wannan farar takardar dana  baku ɗazu.

Aikuwa cikin sauri labiba ta ɗauko  ta Mikawa Sadiq, buɗewa  yake zuciyarsa tana tsananta bugawa tsoransa ɗaya  baisan abinda takardar ta kunsa ba, buɗewa  yayi ya  fara karanta kamar haka, "

*Ni sha'awa na yanke hukuncin tonawa kawata ilham asiri dangane da cikin dake jikin ta, tabbas kinyi kuskuran yarda Dani dahar kika faɗamin abinda kika aikatawa mijinki na sunna,wata zina da auran shi akanki, Don haka na yanke hukuncin faɗa  masa domin kar laifinki ya shafeni,tabbas sadiq ilham tana da ciki saidai fa wallahi wallahi cikin bashida wata halaka dakai, kawai tayi hakanne Don tana ganin hakan shizaisa ka sota feye da yanda Kake son labiba  ,domin  kuwa duk atunanin ta cikin jikin labiba ya zube,idan kuma baka yarda ba toka tuntubi wannan lambar  dake jikin takardar saina jika* ....

Sauke jiyar zuciya sadiq yayi yace, "menene zai bamu tabbacin abinda kika faɗa gaskiya ne???

Murmushi tayi haɗe  da fari da ido tace," saboda ina tare da  mamallakin cikin, jin abinda sha'awa tafaɗa  yasa ilham ta miki cikin sauri ta shako wuyar sha'awa, saida gyar aka kwaci sha'awa ahannun ilham, tuni idanuwan sha'awa sun canza kala, sadiq kuwa gabaki ɗaya  ya rude ganin za'ayi Kisan Kai acikin gidan su, da gudu ya dauko mata ruwa yabata Tasha sai sannu yake mata duk da kuwa tarin ya tsaya, kallon ilham tayi tayi mata nuni da ido data Kalli yanda sadiq yaruɗe  akanta,sosai ilham ta Kara Kuluwa domin sai yanzu ta gane dalilin sha'awa na jefeta cikin wannan hallakar.

Gyara murya mummy tayi wacce  tun ɗazu take kallon Abin kamar amafarki tace, "zaki iya nuna mana wanda kika ikrarin shine mamallakin cikin?

Gyarar muryarta tayi yanda  Najib zai iya jiyota, aikuwa cikin second sai gashi yashigo, sanye yake da jins an tsatsaga shi, Askin kansa kuwa yanda dai kukasan gayu suke Yi, tsaye yatsaya yana karewa kowa kallo, kallon sa sha'awa tayi tace, "kafaɗa musu yanda Abin yakasance.

Batare da shakka ko tsoro ba yashiga zaiyana musu yanda Abin yakasance tun daga farko,tashi ilham tayi jikin ta na rawa ta tsaya gabansa tace, "Allah ya'isa tsakanina daku, tabbas nasan wannan cikin bana yaya sadiq bane, amma kune kuka bani shawarar aikata haka Don haka na barku da fitowar rana zuwa faduwar ta ALLAH saiya nuna muku kuskuran k....

DUK A SANADIN SOYAYAWhere stories live. Discover now