chapter 33-34

1K 50 7
                                    


❄❄❄❄❄❄❄
       *DUK A SANAƊIN SOYAYA* 
                              ❄❄❄❄❄❄❄

*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*🌞

( _WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN  OUR READERS_ 💪)

https://www.facebook.com/100452275039839/photos/a.100452311706502/100452611706472/?type=3

          *P.W.A*✍️

*STORY*

*&*

*WRITING*

*By*

*SAFNAH ALIYU JAWABI*

3⃣2⃣➖3⃣3⃣

*Bismillahi rahamanin rahim*


,,, Sosai jama'a suka tausayawa wannan ahalin ganin yanda mutuwa tayi musu shigar bazata.

Koda maman ilham tazo tayi kukan mutuwar ƴar ta gudan jinin ta sosai.

Saidai gabaki ɗaya mummy tayi wasu sadiq gargaɗin karda wanda yafaɗi maso dalilin rasuwar nata, don haka duk wanda yazo saidai ace masa zazzaɓi ne kawai, yayi daidai da ajali.

Gidan cike take da masu zuwa ta'aziya ciki kuwa harda raihan,  domin sosai mutuwar alhajin sadiq yataba mishi zuciya, da Misalin karfe uku na yamma suka shigo gidan shida amarya sa, sadiq yaji ɗadin ganin abokin nashi cikin kwanciyar hankali, bayan sun danyi gaishe gaishe tare da jajanta mishi kan rashin dayayi suka shiga cikin gidan Dan gaishe da mummy.

Sun tarar da ita cikin mutane tana karbar gaisuwa, fitowarsu kenan  daga kitchen hannun Hafsah  rike da jug mai ɗauke  da kunu data damawa labiba, domin yanzu abinda take ci kenan kawai ya zauna.

Jin muryar sa tayi wacce har duniya ta naɗe bazata taba mance amonta ba,,  cikin sauri taja ta tsaya, kurawa juna ido sukayi kamar yau suka fara ganin juna.

Lura da yanda yanayin ta gabaki ɗaya  ya canza yasa ta janye mata hannu suka karasa shiga falon, kan labiba akasa harsuka karasa, Zama tayi amma gabaki ɗaya  jikinta yayi sanyi.

Abangaran raihan kuwa sosai yayi mamakin canzawar labiba, ta Kara kiba, fatarta tayi kyau, karamin cikin dake jikin ta yayi mata kyau mattuka.

Gaisawa sukayi sama sama sannan raihan yace, "gimbiya labiba baidai har yanzu fushi aka Dani bako?

Ɗago  Kai tayi cikin sauri don Sam bata tsammaci zuwan tambayar ba,sunkuyar da Kai tayi tace, "a a wallahi nikam ban rike kaba,nandai suka nimi yafiyar juna har yake sanar dasu mutuwar zakkiya sosai suka jajanta masa.

Sunɗan jima kafin sutafi da alkawarin sabonta abotar su.

Bayan kwana biyu sadiq  da labiba  sukayi shiri Don zuwa dubo compney ɗinta dan sosai akwai tsare tsaren da suke son Yi.

Suna isa kuwa suka  shiga gabatar da abinda ya kawo su, cikin kankanin lokaci suka gama abinda yakai su, har zasu shiga mota raihan ya iso,sosai sukayi mamakin ganin sa Don kuwa babu wanda yafaɗa  masa zasu zo, Gaisawa akayi cike da farin cikin sake ganin juna.

Har zasu shiga mota raihan yaja hannun Sadiq suka koma gefe ,murmushi sadiq yayi yace, "duk inda kaji kira tofa ansamu Don haka inajira naji dumus.

DUK A SANADIN SOYAYAWhere stories live. Discover now