chapter 25

471 40 5
                                    

Duk asanadin soyaya

By

SAFNAH ALIYU JAWABI

Bismillahi rahamanin rahim

Murmushin labiba tayi tace, "hmmm sai yanzu hankalina ya kwanta .

Saka hannun sa yayi cikin sumar ta yana wasa dashi yace, " matsoraciya,rike hannun sa tayi cikin wasa ta gatsa masa cizo aikuwa nan yashiga mata cakulkuli tana zulewa,tsayar dashi tayi tace, "honey tashi kaje ilham tana jiran ka.

Buďe baki yayi jin sunan data kirashi dashi yace, "a a lailai sumar jiya karyace tunda gashi har ancanza min suna .

Dasauri tatashi tanufi ďakin ta cike da jin haushin kanta.

Murmushi kawai sadiq yayi yanufi sashin ilham,da Salama yashigo gidan cikin sauri tafito Faďawa jikin sa tayi Tana kuka,ďago fuskarta yayi yace, "menene Abin kuka ilham? Nafaďa miki idan nine wallahi komai ya wuce aguna saidai akiyaye duk abinda zai Zama fitina, kinbin umarnina kuwa zai iya haifar da abinda rai bazai soba .

"IN SHA ALLAH ya'ya zanyi iya bakin kwakarina.

Janye ta yake sonyi daga cikin sa amma sai wani shishige masa take, ganin haka yasa yace, "muzauna ko?

Zama yayi  ita kuma  tana kwance kan cinyar sa,da gudu afeeya ta faďa ďakin tana cewa, "bro kana ina gani nazoo,turus tayi Tana kallon sa cike da mamakin ganin ilham akan cinyar sa, juyawa tayi da niyyar komawa, cikin sauri ya tashi yazo inda take idonta sun kaďa sunyi ja.

"Lil sis ya haka kin shigo kuma zaki koma bakiga ilham bane?

Tora baki tayi tace, "naganta mana bro mezan mata?

Murmushi yayi yace, "a a bangane ba ilham ďinki Cefa?

Tasowa ilham tayi rike mata hannu  tace, "haba sis duk fushin ne haka bazaki yafewa sis ba.

Murmushi tayi tace, "nikam bakimin komai ba .

Yazaki ce banmiki komai ba gashi kinzo zaki tafi ko Gaisawa bamuyi ba.

"kiyi hakuri sauri nake ne amma IN SHA ALLAH gobe zanzo.

"to shikenan ALLAH yakaimu.

Fita sukayi harda sadiq ďin, suna kaiwa tsakiyar gidan afeeya ta fashe da kuka Tana cewa, 'yaya dama haka halin maza yake?

"Mekuma yafaru Sis?

Bagashi harka fara cin amanar aunty labiba ba, kaida kanuna baka kaunar aunty ilham shine daga kawo ta harda wani kwanciya ajikin ka, ALLAH saiya saka wa aunty labiba.

da gudu ta nufi motar da tazo aciki,tana shiga suka fice daga gidan,gabaki ďaya kasa motsi daga gurin sadiq yayi yana mamakin girman soyayar dake tsakanin labiba da afeeya.

Afeeya kuwa tana zuwa gida cikin ďakinta tashiga tarufe kofar Faďawa gado tayi Tana kuka ďaukar wayar ta tayi layin labiba takira tana ďagawa taji yanda take ajiyar zuciya, murmushi tayi Don sadiq yafaďa mata yanda sukayi tace, "Lil sis kamar kuka kike ko?

Shan mijina tayi tace, "aunty labiba wallahi bro cin amanar ki yake, ina cewa yayi baya son aunty ilham?to wallahi karya ne kisan yanda nasame su kuwa?

DUK A SANADIN SOYAYAWhere stories live. Discover now