Alhamdullah baiyanar Lubna

405 28 5
                                    

Bismillahi rahamanin rahim

Duk kan godiya su tabbata GA ALLAH maďaukakin sarki mahalilcin Samai da Kassai tsira da amincin ALLAH su tabbata ga shugaban halilta annabi MUHAMMADU (S A W) .

"inada tabbacin da yawa daga cikin makaranta liltafin nan mai suna duk asanadin soyaya sun karanta sauran liltattafaina kamar su,karshan walaha da yaya nane ko mijina na? ciki akwai chapter danayi update akarshe mai taken nimar addu'ar ku, aciki nayi cigiyar wata baiwar ALLAH wace take karanta liltafina Mai suna karshan wahala wato Lubna, na kwashi tsawan lokaci banji ďuriyar taba sakamakon rashin lafiya datayi bayan ta sanar Dani tun daga nan kuma sai naji shiru hakan bakamar tayarmin da hankali yayi ba, babu waya kasancewae ALLAH bai bamu ikon Bawa juna number ba.

sai yau ALLAH cikin ikon sa sai gashi tamin magana bayan doguwar jinyar da tayi fama dashi ,ina Kara jadda godiya ga GA ALLAH daya nuna min wannan rana, ALLAH ya albarkaci rayuwa mu gabaki ďaya,nagode sosai da addu'ar da kukayi mata domin inada tabbacin addu'ar kuce ta kawo ta har izuwa yau.

Sannan inaso nayi amfani da wannan damar domin tallata muku sabin liltattafai na kamar haka"

1 karshan wahala

2 yaya nane ko mijina

3 NI'IMAR ALLAH

4 Duk A SANADIN SOYAYA

5 RAINA

Duk liltattafan free ne domin nishaďantar daku, faďakantar daku, ilimanar daku, ALLAH yasa zamuyi amfani da abinda muka gani mai kyau aciki, sannan mu watsar da wanda Muke ganin bazai amfanar da muba ALLAH yasa mudace duniya da lahira (Ameen)

💐JAWABI

💐JAWABI 💐

DUK A SANADIN SOYAYAWhere stories live. Discover now