chapter 21

424 39 2
                                    

Duk asanadin soyaya

By

SAFNAH ALIYU JAWABI

(kwarai nasan banada abinda zan baku ko kuma nace muku nasan tsansar soyayar da kuke min yajanyo haka ina alfahari daku ina fatan yanda ALLAH yahaďa mu a wattpad ALLAH yahaďa fuskokin mu da alkairi  ana mugun tare, umma21&raihanaabdolkadir)

Bismillahi rahamanin rahim

Sosai Inna sadiya take kuka kamar ranta zai fita dana Sanin abinda tayiwa ďanta gudan jinin ta take, tashi tayi tazo har gaban abba, rusunawa tayi  akan gwaiwowinta bibbiyu tace, "kayi hakuri kamin aikin gafara nasan na aikata babbar kuskure amma ina niman alfarmar adubi ALLAH amin gafara.

Ganin yanda Inna sadiya take kuka take niman gafara yasa raihan ya ďagata yana share mata hawaye yace, "Inna indai nine wallahi nayefe miki duniya da lahira,ke daina kuka IN SHA ALLAH abba ma zai yafe miki kinji Inna?

Nod dakai kawai tayi tashige ďakin ta zuciyar ta cike da dana Sani.

Zama kusa da abba raihan yayi yace, "Dan ALLAH abba karka kullaci Inna akan wannan maganar IN SHA ALLAH labiba zata dawo gummu nayi maka alkawarin haka.

Ďago Kan sa abba yayi cikin sauri yace, "kayi min alkawari?

Murmushi raihan yayi yace, "IN SHA ALLAH.

"indai kuwa kamin haka ina Mai tabbatar maka har inkoma GA  mahalilci na zankasance mai alfaharin kasancewar ka gudan jinina.

Tashi raihan yayi donyi wanka Sam baiga tazama ba.

Cikin mintina kalilan ya kammala shirinsa cikin shadda ruwar madara anyi mata ďinkin zamani takalmin da hula Ya ďauko baki yasaka wow nace lokacin da nayi ido biyu dashi,murmushi yayi yace, "aunty SAFNAH nayi kyau kuwa? Haďa Fuska nayi nace, "gaskiya bansani ba kasanfa gabaki ďaya fushi Muke dakai     Don haka bazance komai ba, tsayawa yayi yana kallon na yace shikenan bara naje gun umma21 nasan ita zata faďa min lol😂 😂 😂

Fita yayi bayan yayi wa Inna Salama wani irin nishaďi yake ji kamar anbashi auran labiba,bai zarce ko ina ba sai gidan su sadiq Don yin duk wacce za'ayi Don wallahi babu wanda ya isa yayi masa shamaki tsakanin sa da abar kaunar sa.

*******

Gabaki ďaya su babu Mai cewa da ďan uwan sa kala harsaida sukaji yafara salati, cikin sauri duk suka isa gunsa, babu abinda bakin sa ke ambata sai labiba, kallon labiba mummy tayi tace, "ki amsa kozai ďanji daďi sannu kaji ďannan.

"yaya Sadiq ina jinka.

"labiba ďan ALLAh Karki gujeni kisani babu abinda bazan iyaba idan hakan zaisa na mallaki ki amatsayin Matata, babu abinda bazanyi ba duk asanadin soyayar da nake miki wallahi kece macen da zan iya Zama da ita amatsayin mata labiba kice kina sona kozan samu saukin abinda nake ji.

Waigawa tayi taga babu kowa aďakin Ashe duk sun fita Zama tayi kusa dashi tace,"yaya Sadiq nima inajin sonka fiye da yanda Kake jin sona, amma kasani bin iyaye tamkar bin ALLAH da Manzon sane Dan ALLAH kadaina damuwa idan ALLAH yanufa ni matar kace kasani babu makawa, amma inaso kafin natafi kamin alkawarin yin biyayya ga duk zabin da iyayanka sukayi maka kaji YAYA sadiq?

Wani irin nauyi yaji akirjin sa jiyake kamar idan yabuďe baki ya amsa mata bukatar ta lallai mutuwa kawai zaiyi,rike kirjinsa yayi da karfi kankace me tuni jini yarafa fita ta hanci da kunnan sa.

DUK A SANADIN SOYAYAWhere stories live. Discover now