chapter 24

497 47 3
                                    

Duk asanadin soyaya

By

SAFNAH ALIYU JAWABI

Bismillahi rahamanin rahim

Gudu kawai yake cikin mintina kalilan suka isa asibitin, cikin gaggawa aka nufi emergency room da ita duba time yayi yaga kusan 1am dukka kansa yayi da hannun sa Yana cewa, "why sadiq menene Abin sauri maybe wannan bashine lokacin daya dace ba Innalillahi wa'innailaihi raji'un ALLAH kataimake ni,kusan awa likitoci suka kwashe kanta sannna suka samu suka tsayar da jinin bayan anyi mata ďinki har biyu,rike baki nayi nace ,"lailai sadiq kayi barna.

Fitowa Dr fauziya tayi Tana sharce zufa da sauri yanufi gunta yace, "Dr dafatan ansamu nasara?

Nuna masa tayi daya sameta a office ďinta, Kujerar dake fuskantar ta yaja yazauna yace, "ina sauraron ki Dr.

Saida ta gyara zaman glass dake fuskarta tayi tace, "kaine mijinta?

Shiru yayi gabaki ďaya yama rasa abinda zai faďa saican Ya haďu kuzarin sa yace, "nine Dr ina fatan lafiya daiko?

"Eh lafiyar kenan saidai kasani kayi babbar kuskure waye faďa maka haka ake Bida mace?

"wallahi kuskure aka samu Dr amma yanzu Dan ALLAH kifaďamin halin da take ciki kodon Nasamu natsuwa Dan ALLAH.

Hmmm tayi sanna tace, "kwantar da hankalin ka cikin yardar ALLAH mun Shawo kan Al'amarin saidai Dan ALLAH adinga kulawa gudun samun matsala wannan bawani abu bane kasancewar ta sabon shiga shiyasa akan takasance IN SHA ALLAH koda wani lokaci daga yanzu zata iya farkawa.

Godiya yayi mata sannna yanufi ďakin da take kwance,yana shiga ta farka, kura masa ido tayi Tana kwakarin tuno abinda yafaru ,cikin sauri ta ďauke idonta daga kansa tuno abinda yayi mata, cikin sauri yakarasa inda take yariko hannun ta cikin sauri ta shiga Kiciniyar kwacewa amma ina karfi ba ďaya ba,riketa yayi gam yana cewa.

"kiyi hakuri ruhi na kisani banyi domin cutar da keba,dan ALLAH Karki juyan Baya kice komai nawa Inna sonki fiye da kaina labiba na sakar miki linzamin rayuwata kijata ki kaita duk inda kike so amma kimin alfarma Karki rabu Dani wallahi kece duniya ta.

Juyowa tayi ga mamakin ta sai ganin hawaye tayi wani na korar wani, cikin sauri ta tashi zaune itama rikeshi tayi Tana hawaye Dan sosai take jin zafin akasarta tace, "koda abinda kayi min yafi haka muni kasani bazan taba iya rayuwa babu kaiba ,zanyi maka komai duk asanadin soyaya.

Rungume ta yayi yana sunbatar ta tako ina,janye jikin ta tayi tace, "banfa warke ba, cikin wasa yace, "a a Dr tace idan nayi ma hakan zaisa kiwarke da wuri, "a a nifa bance ba karka kaini.

Cikin sauri duk suka juya Dr ce atasaye tana kallon su cike da burgewa tace, "kekuma amarya haka ake saiki bige da doguwar suma?com on Karki bada mata kizama jaruma agun mijinki Karki bari kizama lusara,aduk lokacin da yake zungurar ki ko nace kuke zungurar juna Karki tsaya ki sake jiki miji yayi miki komai a a Kwakarta kema kina nuna irin nake salon kina motsa west ďinki kina bashi lungu lungu yana zungurawa bazaki gaji ďa wure ba balle ayi maganar jin ciwo irin haka Dan ALLAH mata kiyaye.

Tana gama faďan haka tafice tabar labiba da rufe Fuska Don sosai taji kunya.

*****

DUK A SANADIN SOYAYAWhere stories live. Discover now