Shafi na biyu

3K 243 12
                                    

KUDIN HASKE! "

ALKA'LUMMAN MARUBUTA...


*KUNGIYAR(Haske writer's Association)*


TAREDA ALKALAMIN...
~Asmy b Aliyu~✍🏼

*SAKACIN IYAYEN MU.*"

Shafi na biyu


*TSOKACI*
_A WANNAN ZAMANIN IYAYE SUKAN KASANCE 'YAYAN 'YAYAN SU, INA NUFIN D'IYAN SU ZASU KASANCE TAMKAR SUNE SUKA HAIFI IYAYEN, BA IYAYEN SUKA HAIFE SUBA_
_WAI UWA KEJIN TSORON B'ACIN RAN 'YAYANTA, BASA SO, SU SUNAR DASHI GASKIYA GUDUN B'ACIN RANSA, BAZASU YARDA DA LAIFIN SA BA, KAR SU FAD'A YAYI FUSHI_
   _TAMBAYA ANAN WAYE UBAN WAYE D'AN, WAYE UWAR WAYE 'DAN?_

Baccin ta takeyi cike da nutsuwa batada damuwa aranta ko kadan .....kiran mahaifiyar ta ne ya katse mata baccin da takeyi mai cikeda nishadi....tsaki taja tana fadin...."Oh...oh mum, meyasa kikeda damuwa ne dan Allah ki barni in karasa sweet dream dina.
    Wacca aka kira da mum tace...."haba ummi bakya ganin har karfe goman safiya amma bakiyi sallar asuba ba.....kiyi hakuri kitashi kinji baby"....cike dajin  haushin uwar tata ta  tashi taje bayan gida..
   Saida tayi wanka ta shirya tsab. Maimakon tayi sallar tace Sam batasan zance ba ita kam yunwa takeji....suna tsaka da wannan zancen babanta yafito...
"Mamana lfy? Gurinshi taje tana shagawaba  "haba dan Allah baba ace mutum da gidan ubansa bazai huta ba, mum ta dameni in tashi daga bacci bayan tasan cewa hakan na iya haifar min da headache..... Yanzu kuma na tashi yunwa nakeji zanyi break fast before nayi sallah...
"Toh...to...yar baban ta kije ki karya man, ibada ai bazata yuyu da yunwa ba, idan kinci kin huta sai kije kiyi sallan ki,,,, allahu gafurun ne....
   Tsalle tayi taje kan dining ta bige da cin abinci dana sha, dga nan kuma ta bawa TV muhimmanci sallar dai bazata yiba.
   2pm. ta shirya tsab,,,,,cikin wasu matsattsaun riga da wando, takawo gashin doki ta dora akai, wasu irin takalmi tasaka irin na turawan nan, tsinin su kamar tsinke.....
Kallo d'aya zakayi mata kasan cewa yar duniya ce, bleaching ya xauna  daram a jikinta,,,,bama zaka gane tana shafa mai ba tsabar gwanancewa...
Gum take taunawa, ta fito hannunta rike da purse....qatqat kakeji sautin taunar cingum dinta....
"Mum  zanje bdy party din wani classmate dina, nice babbar kawarsa....myb sai yamma zan dawo...plss ki gayawa kukun nan tamun faten  agade.....
Har ta juya tajiyo muryar kanwar mahaifinta na zaginta dacewa "Qwal ubanki nace ummi.... Kin ganni bazaki gaishe dani ba marar kunyar yarinya...''
Ware ido tayi gamida  tattaki zuwa gareta,,,,ta zare babban glasses d'in da yake maqale A idanunta......"gwaggo karki ka'ra  zageni fah, agidan ubana kika sameni fah....so ba bukatar in gaisheki or something else,,,,,,
   "Iyye lallai wuyanki yai kauri,,,,, Ashe zancen da ake fada gaskiya ne,,,,to wlh ahir dinki da duniya......
    ...." Kutt amina karki yiwa yata baki in bazaki mata adduar Neman shirya ba karki mata baki.....baki wangalau ta saki tana ka'llon yayan nata.zatayi mgana ya da'ga mata hnnu ya ka'lli ummi wadda ta ha'de rae tana turo baki cike da sangarta.
"Baba zan fita da motarka ka Dan bani aro plss....bbu musu ya Ciro yabata ,side hug tamasa ta subbaci Cheek's dinsa ta ka'lli gwaggo gamida sakin miskilin murmushi abunta.
Party............motocine birjik awurin tana gama rufe motar taji anyi hugging back nata gamida shafa na shanunta ,
Lokaci daya ya saki ajiar zuciya .
Jin qamshinsa kawae ya tabbatar mata da El-mu'az ,
Matashin saurayi mai jida ku'di ta fannin kyau kam munnane ne sosae ,
Amma kasancewarsa kudi sun zauna mata basa ta'ba ganin muninsa.
Rungumesa tayi gamida daura hnnunta akan shoulder's nasa.
Ta Dan shagwabe fuska gamida tabe bakinta.
Ya russuna ya subbaci tattausan labbanta ,Ya sauqe ajiar zuciya a hnkali.
Shafa fuskarsa tayi tana kashe masa ido daya.
" baby nayi kewarki fa da yawa.................tana shafa kirjinsa take fa'din ban yarda ba!"
Yaja hnnunta zuwa ha'dadden ha'll din yana fa'din muje ayi cutting cake din."sae na nuna maki nayi kewarki over ".........uhmmmm!
Banda fa cika baki El-mu'az nasan bafa ni kadai kake kulawa ba.na Riga da nasani jikina kawae kakeso.!" Ware ido yyi yana fa'din ,
"Plss don't say dat bby!" Mu qarasa ciki kiji bayani.........
Bayan anyi cutting cake din El-mu'az daga nan kowane guy yaja tasa baby agefe.
Wani daki El-mu'az ya kama masu shida ummy....daga shi sae farar singlet da boxer ita kuma Dan qaramin towel ne ajikinta!''
"Baby plss kibani da'ma Dan Allah?"............... Ya kamata ace zuwa wannan lokacin kin shigo gari gaki wayayayyiyar macce a fuska amma azuciya ba haka ba."
El-mu'az kasan INA dai Sonka kamar raina right?"so kake mum ta kasheni!"daria ya bushe daita irinta riqaqqun ya'n barki yana fadin"...............haba ummy sae kache ba big gal ba."mata nawane ke Neman irin wannan damar awurin iyayen su basu samu ba.
"Ina cewa ke kin samu wannan damar fiye ma da haka,
Suna tsananin sonki!" .......basa son ba'cin ranki ,plsss bby ......ya qarasa mganar yana warware towel din jikinta yana binta da shanyayyun idanunsa Wanda a haukache suke da matsanaciyar sha'awar ummi............nan take ya fara aeka mata da zafafan kiss gaba daya ya fice daga hayacinsa ,
Jin hnnunsa akasanta yasa ta qanqamesa gagam tana sauqe numfashi da alamr tana Enjoying din wasar da yakeyi mata."abun nema ya samu nan take El-mu'az ya Lula duniar ddi da ummy....

*iyaye na sakaci Wanda hakan ke Jawo fyade yanzu da sun hana ummy zuwa party hakan zay faru?"Rashin tsawatarwa da kulada tarbiyar su na ya'ya mata.gareku iyaye Dan girman Allah Ku cire xazzafan soyayyar da kuke nunawa ya'yanku .Wanda hakan shikesa mata su lalace, Ku tuna lahira akwae hisabi akan iyaye da yaya'n su*!''

ALLAHU YASA MUYI KYAKKYAWAN KARSHE......Yabamu ikon yiwa iyayen mu biyayyah"ka kauda mummunan ta'addacin da maza keyiwa ya'ya mata!"....Allah munsan muna  da laifin mu ya'ya mata muna da saka hnnu ta hnyar yimana fyade da akeyi A doron ka'sa ta hnyar nuna tsaraicin mu da mummunan shiga...Allah mun tuba !Allah ka yafemana zunnuban mu.
"Ya Allah ina roqonka da kyawawan sunayenka.
duk namijin dake yiwa kananun yara mata fyade ,
Allah ka to'ni asirinsu aduk inda suke Allah ubangiji ya isarwa ya'ya mata kananun yara!"Allah ka wulakantasu!"Allah kada kabasu Jin ddin dunia.Ameen Ya Rabbi!"......

KUNDIN HASKE💡Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin