28.

409 69 8
                                    

MARYAMA MARYAM 28.

Pharty Bb.
Wattpad phartybb.

Maryama tana gama abun da za tayi tai shirin bacci ta sakawa kofarta lock ta haye gado.

Kamar yadda ya saba da ƙiran Maryam duk dare sai ya ƙirata yau ma hakanne sun kai wajen sha biyu suna waya yake sanar da ita gobe zai shigo kafin suyi sallama.

Shirin bacci yayi ya nufi ɗakin Maryama ya buɗe yaji kulle murmushi kawai yayi ya koma nashi ɗakin ya nemi spare key da dakyar ya samu ya dawo ya buɗe ya shiga komai a kashe ɗakin sai kamshi yake da ya haɗu da sanyin Ac ya kara sanyatashi.

Har cikin bedroom ta sawa lock ya buɗe da key ya nufi gadon, sallah raka'a biyu ya gabatar ya daɗe yana addu'a kafin ya hau gadon yana janta jikinshi.

Baccine ya kwasheshi ya kasa mata komai ganin tayi bacci ya rabu da ita.

Karfe ukun dare ta farka ƙiran sallar fari ta ganshi kwance ta fara zare jikinta ya farka ya riƙota yace.
"Ina zaki da sauran lokacin sallah."

"Ta ina ka shigo bana kulle kofar ba."
Tace tana niyar sauƙa.

Ya ƙara riƙeta yace.
"Mai gida da gidanshi ai nasan duk lungu da sako na gidana."

Zata sake magana ya gyara mata kwanciya cikin jikinshi ya lalubi lips nata ya ɗaura yatsarshi sama yana zagayewa yadda ta turo bakin ya tsura masa ido kamar yana gani sosai.

"Ni fa bana son abinda kake min ka rabu dani dan kaga matarka bata nan shine za kazo ka dameni da takura ai dama nasan buƙatar ka ta kawo ka gurina ni ka rabu dani."

Murmushi yayi cikin duhun har tana jin sautinshi yace.
"Buƙata to shikenan bari in nuna miki abinda ya kawo ni."

Wani mugun bugu zuciyarta yayi ta zaro idanu tamkar yana ganinta tace.
"Ni kam ka rabu dani bana so."

"Ni kuma ina so sosai."
Yace hannunshi ya fara yawo jikinta da ta mugun tsorata ta riƙe za tayi magana ya hanata ta hanyar rufe bakinta ya fara aika mata saƙonshi da suka mutuƙar girgiza ta.

Tun tana ƙoƙarin kwatar kanta har ta fara masa kuka da magiya ya rabu da ita yaƙi dan Ya Faruq asubanin ranar baya ji baya gani ƙanwartashin ta rikitashi ya mance da komai da kowa tare da addu'ar da ya samu ya iya yi ya mai da Maryama cikakkiyar mace mai aji.

Sosai Maryama take fitar da hawaye bakin ciki biyu na farko azaba da wahalar da tashi na biyu kuma haushin Ya Faruq da ya rabata da pride nata.

Sai da ya samu komai ya lafa ya dubeta ya rumgume yana sauƙe numfashi yace.
"Thank you so much."

"Ka rabu dani."
Maryama tace wani hawayen na fita a idanuwanta.

Tashi yayi ya kunna bedside lamp yana kallonta yace.
"Har yanzu bakin nan bai mutu ba."

"Ban sani ba mugu kawai Allah sai ya saka min."
Tace ta juyar kanta taƙi kallon cikin idonshi.

Murmushi yayi nishaɗi na shiga cikin zuciyarsa ya shiga bathroom ɗinta, wankan tsarki yayi ya haɗa mata ruwa mai zafi sosai kafin ya fito ya sameta yadda ya barta ya saka hannuwansa da har lokacin in ya taɓa ta zafi take ji amma ya daina damunta hakan ya ɗauketa.
Cike da faɗa tace.
"Ka sauƙe ni."

MARYAMA MARYAMTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang