31.

463 70 9
                                    

MARYAMA MARYAM 31.

Pharty Bb.
Wattpad phartybb.

Ciki ta nufa ba kowa har cikin falon ta shiga da sallama ta hango mutum kwance saman kujera ya rufe fuskarsa da hula da saurinta ta ƙarasa wajen sai da ta isa taji ƙamshin turaren Ya Faruq da sauri tayi ƙoƙarin yin baya ya cafko hannunta yana tashi zaune dan tun shigowarta yaji ya rufe fuskarshi da yasan in ta hangoshi ba zata shiga ba.

"Yaya Hussain nake nema."
Maryama tace a tsorace tana ƙoƙarin kwace hannuwanta ya zaunarta yana bin ɗinkin jikinta da kallo dan yadda ya fito da dirinta sosai yace.

"Mai zai miki?"

"Zai kai ni wajen dinner."

"A hakan Maryama?"

Kai ta ɗaga mishi tana ɓata rai ya tashi ya ɗagata yana jan hannunta ya nufi bedroom da ita.

A mugun tsorace ta fara turjewa tace.
"Ina zaka kai ni? Ka rabu dani."

"Ina kuma zaki bayan kin kawo kanki gurin mijinki ko harn yanzu mijin bai dameki ba."
Ya Faruq ya ƙarashe maganar yana saka hannuwansa ya ɗauketa sama ta fara bugunshi ya sauƙeta.

Yana jinta bai sauƙeta ko ina ba sai saman gadon tana shirin tashi ya zauna ya riƙeta sosai cikin jikinshi.

Kamar Maryama za tayi kuka tace.
"Ni ka rabu dani wani irin abune wannan."

"Bari in nuna miki irin abun da nake so."
Yace yana yawo da hannunshi a gadon bayanta ya laluɓi zip ɗin rigarta ya fara zugewa.

A mutaƙar tsorace ta fara ja baya tace.
"Mai haka dan Allah."

Bai amsa mata ba ya riƙeta da hannunsa ɗaya ya gama zuge zip ɗin da ya saka Maryama fashewa da kuka tana ƙoƙarin kwace jikinta ya kwantarta saman gadon ya kwanta gefenta tare da rufe bakinta da nashi ya hanata kukan.

Sai da yayi kissing din bakin sosai ya rabu da ita ƙasa ƙasa yace.
"Dalla kiyi shuru mu nema Nurain mai suna kinsan shi zamu fara ma."

"Ba zan yi ba ka rabu dani ko ana dolene."
Maryama tace tana fitar da wani hawayen.

Ya Faruq ƙin barin Maryama yayi daren ranar duk kuka da roƙo da take mishi sai da ya tara mata gajiyarshi gaba ɗaya bakin nan ya mutu murus.

Da komai ya lafa ya jideta sai bathroom wanda bayan shigarsu ta kasa kallonshi taƙi motsi da ya isheta a fusace tace.
"Ka rabu dani mana."

Jin haka ya sashi fita ya bar mata bathroom ɗin ta samu tayi wanka ta ɗaura towel ta fito baya ɗakin ya sata saurin jidan kayanta zata fita ya shigo ya ganta ya kwace kayan ya ɗagata zuwa saman gado.

A tsorace tace
"Mai za kayi kuma."

"Bacci za muyi inji ɗumin jikin matata."

"Dan Allah Yaya ka barni in tafi Mami zata neme ni."

"Mami tasan kina tare da mijinki, kinga dare yayi sosai ki barmu muyi bacci."
Yace ya ƙara rumgumeta cikin jikinshi ya lumshe idanuwanshi yana karanta addu'o'i da ya saka Maryama yin shuru ta rufe nata idanun dan bacci da gajiyar da yake jikinta ya sa tuni bacci ya ɗauketa.

MARYAMA MARYAMWhere stories live. Discover now