Part 37

624 20 0
                                    

37
By Khadeejaht Hydar.
Young novelist.

Dedicated to ::Deejat:: hrt u plenty.

Tana shiga gida bata nunawa kowa kudin ba sbd wani dalili nata,..

Suna mota ne hisham yaceh wai waye wannan mutumin nan yafadamusu yadda ihsan tafadamaii ,fahad yaceh action must be taken  inba hakaba that woman can do anything ,jinjina kaii deen yayi yaceh nifa tundazu gabana faduwa yake nake ganin kamar wani Abu zaifaru,tundanaga wannna mutumin hankali ya kasa kwanciya wlh,hishma yach cool down kana addu'a komai zaizo da sauki .
Yaceh to Allah yasa da haka suka karasa suka gidansu deen ,don kowa yaceh saiyaga .....kun gane aiii.

Suna isowa sukayi part din mum,sun yi sa'a kuwa iyayennnasu basa nan,..
Daga Angel ,sai ikram,sai  Fatima suna kallon wani indian film maisuna'' The Vow..

Basuji sallamar suba sai kawai saisukaji karar kashe socket .
A  tare suka juyo da zimmar yin masifa ,ido hudu sukayi da hisham Wanda yake kallonta,dauke kaii tayi tana murmushi tatashi tayi hanyar fita ,bayanta yabi yana cewa baby wait for me mana.
Dariya  sukasaka dukansu ,banda baby data kalli fahad taceh Yaya kana ganinsa koh amma kabari ya kashe mana koh,shikenan ta tashi yayi saurin shan gabanta yaceh haba Mine,  ya langwabar da kaii kamar karamin yaro, dariya ne yakamata,yaceh yauwa Angel din yayanta..
Deen ne yacema ikram lil sis zo kyale hisham zanramamiki kinji,gyada kaii yayi yaceh uhm su ikram da Angel bade shagwaba ba, Angel taceh ehh mana inka isa kaima kayi,yaceh uhm ni banisaba,.

Dukansu garden sukayi .
Suna cikeda nishadi banda deen wanda yayi nisa cikin tunani .
Angel ce takula da halin da bro dinnata yake .
Ahankali ta dafashi waigowa yayi ya zuba mata idanu,kama hannunsa tayi hawaye na taruwa a idanunta,taceh pls bro take everitin easy ,kaga halin da kakeciki bakada lfya,bro fahad yafadamin komai,karka tada hankalinka ai ihsan kai takeso kaga bazata yadda da aurensaba,sai a sannnan ya budi baki yaceh tnx sis I love u ,yaceh love u more,.

Duk abinda sukeyi akan idonsu fatima ,kowa saidataji tausayinsu ,yadda Angel take shiga damuwa duk lokacin da yayannata yake cikin damuwa.
Ni Khadeeja naceh yanuwantakar kenan aii lol.

Abangarensu ihsan kuwa suna zaune atsakiyar gidansu meesha ,ita da meesha da farha sai mama.
Inna ce taahigo bb salllama ta tsaya akansu tafara mgna cikeda isa da gadara,taceh to munafukai kunrike yarinya saikace Ku ubanta ya aura,toh Nazo abani ita mukoma gida tunda amanarta ba ahannun ku takeba munafukai kawai .
tana fada tana girgiza miki.
,mama taceh toh anki abayar din mekike tsinananmata inba wahala da kaskancin rayuwaba ,taceh aida kinsani kafin ubanta ya mutu da mijinki yasakeki kin aureshi inyaso sai ki tsinanamata wani abin,mtsw taja tsaki..

Mama zata sake mgna baba Wanda ya shigo dazu basusaniba ,yadaga mata hannu alamar tayi shiru ,sannna ya kalli inna yaceh kije zatazo anjuma..kwafa tayi sannan ta juya ta wuce.

Baba ya kalli ihsan yaceh zonan 'yata tazo kanta a kasa tana share hawaye ,tana tuna zaman  dazatayi da inna ne ,baba yaceh kina hakuri acikin dukan lamarinki,kina kauda kanki,inkuma kina bukatar wani Abu kisanar dani kinji..taceh toh baba yaceh kije Allah yayi miki albarka.ameen suka amsa duka .

Su meesha  ne suka  rakata har kofar gida sannna suka mata saida safe.
Tana  shiga gidan gabanta yafadi saboda inna tagani da ita da aminiyarta da lado.

Ta gaidasu muryarta na rawa suka amsa duka ,sannna ta tashi  ta wuce ciki tana godema Allah dabatasha duka bah..

Ta zauna dakamar minti 30,  taji ana kiranta ,tashi tayi ta fito,ta nemi guri ta tsugunna can nesa  dasu,
Inna ta nunamata wani akwati daya tsoho,taceh to wannna shine kayan aurenki yau aka kawosu,nan da kwana hudu za'a daura muku aure da lado.
Duk da tasan da lado ne amma hakan baihanata firgitaba,idonta ya cicciko,da hawaye taceh inna wlh banasanshi ni bazan aureshiba kuma kin...
Kafin ta karasa inna takaimata duka tace Dan ubanki nizakiyima iskanci to daga yau karna kara ganin kafarki a kofar zaurennan,sai de in gidanki za'a kaiki..

A razane ta kalli mama ,sannan ta tashi da gudu tayi dakinta ta fada kan katifa tana kuka kamar zata shide..

A hankali ta goge hawayenta ,ta fada aranta wlh bazanyarda da aurannanba koda kuwa mutuwa zanyi,daga haka ta dauki takardar address din yayan mamanta ,tana mai adduar Allah yasa tayi  basu canza mazauniba..
Da haka ta zauna tana tunanin hanyar fita nan da kwana 3 ,wata  takarda ta dakko tayi rubutu kamar haka..

Aslm ina bakincikin sanar muku da cewa zantafi neman yanuwana ko Dan radadin da zuciyata takemin ,akan auran da inna zatamin sbd rashin gata ,ina mai bakinciki da jin zafin rashinku ,zan dawo watarana ,,ina Sonka Yaya deen ,zan mutu da soyayyarka,na maka alkawarin kare mutuncina ,meesha da farha da Angel kuna raina bazan taba mantawa dakuba ,mama da baba kuyafemin banda zabi tana gamawa tafashe da wani irin kuka ,,.

Hmmm Muje zuwa.

Queen ceh youngest novelist.

Like my page on Facebook.
Khadeejaht Hydar Hausa Novels.
https://free.facebook.com/groups/366506254114514?view=group&ref=opera_speed_dial_freefb&_rdr#groupMe

IHSANWhere stories live. Discover now