Part 73

545 18 0
                                    

💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By ✍🏻
Khadeejaht Hydar
Young Novelist.

💫🌟FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION🌟💫

❤Gidan zaman lafiya aminci,Hadin_kai da yardar juna Insha Allah ❤

Dedicated to
Fauziyya Muhammad: Inaji dake❤wannan page d'innakine kiyi yadda kikeso dashi.🔥

7⃣3⃣

Da sauri itama Ihsan d'in ta tashi tana kallonta amma kuma bata ganetaba,Su Deen kam kallonsu suke  suna kallon ikon Allah.

Mama ce ta tashi taje d'aki da sauri hartana had'awa da tuntube,Tabarsu cikeda zullumi da tunani kala_kala.

Tana fitowa ta mik'ama Fahad takarda batare da tace komai ba,Duba takardar yayi amma baiga kimaiba juya takardar yayi yana kallo.

Da sauri shima yatashi yana mai kallon Ihsan yana k'ara kallon takardar hannunsa,kwarai Ihsan ce jikin hoton to amma meyahad'ata da adress d'in gidansu?.

Su Deen ne suka k'arba suka duba suma mamaki duk yacikasu ,mikawa Ihsan Deen yayi tana gani tace"... Ai wannan takardarce  data fad'i ranar Dana h'adu da Nafisa(Kanwar Fahad).

Mama tace".... Ku zauna ina zuwa ta haura sama don k'iran Daddyn su,Yana fitowa yazauna da fara'a a fuskarsa yace"....sannunku da zuwa.

Duka suka amsa suna tambayar ya gida,kallonsu yake d'aya  bayan d'aya yana zuwa kan Ihsan yakalleta na tsawon 10 secs sannan ya zare glass d'in fuskarsa don gasgata abinda idanunsa suka gani.

A hankali ya k'ira sunanta d'agowa tayi da mamaki,to ya'akayi suka Santa?.

Daddy ne yace".... Alhamduliilah    yau munga abinda muka shafe shekaru muna nema,Allah ya nuna min y'ar yar'uwata.

Dukansu suka juyo suna kallon Daddy,yace".....Matar Deen y'ar uwarka ce da mamarta da ni uwarmu d'aya ubanmu d'aya.

Da sauri dukansu suka kalli Ihsan,Fahad ne yace"... Allah mai iko kenan sai isa nakejinta araina dukda banfad'awa kowaba amma tabbas naji ina kaunarta da tausayinta Ashe jini nace."


Baba yace".... Daman kasantane?Fahad yace"....Nan yabama su Daddy labarin tun farko har zuwa yanzu. "

Kabbara Daddy yayi yace"... Ikon Allah kenan,
Qadiru ala manyashaa,Nan Daddy yak'ira sauran iyayennasu yace".... Su had'u a gidansu ."

Bayan kowa ya hallarane Daddy ya fayyace musu komai,Kowa yaji dad'in Al'amarin musamman Mummyn  Deen saboda zumunci ya k'ara kulluwa haka suka wuni gabad'ayansu a gidan.

Su Ihsan na d'akin kanwar Hisham sai nan take da'ita,Angel tace"....to me y'ar uwa to nima ai y'ar uwatace tunda ta aure min yaya.

Nafeesa tace".... To ainasani kinsan akwai d'auki tace"....eh hakane Allah hak'ara had'a kanmu Ameen suka amsa.

Wash fans am tired .
Manage I will be there 4 u tomorrow'.

Ur Queen Deeja.Momma's proud
[1/22, 8:19 PM] Khadeejaht hydar Novelis

IHSANWhere stories live. Discover now